Page 61 & 62

309 25 2
                                    

           Al Hassan da Mom zasu wuce da kyar Dad yayi convincing dinsu cewar su dawo gidan da zama sukace sunji amma se Leemah ta yarda, sun koma hotel inda sukaga Leemah har tayi baccinta saboda haka suka kyalleta. Washegari bayan sun karya Al Hassan yasamu Leemah a daki dan ya mata magana akan Dad dinta, kallonta yayi yace "Haleemah inaso kiyi hakuri da kaddaran da Allah ya daura miki, wannan abu da kike gani jarabawa ce kuma kowani bawa da nashi jarabawar, ke kuma naki jarabawar kenan, inaso kisani dan uwana yayi nadaman abunda ya aikata shekarun baya, kisani bayan shi bakida wani wanda ya fishi saboda haka yau zan kaiki ki bashi hakuri akan maganan da kika gayamai jiya dan uba uba ne komin lalacewarshi kinji", cikin shesshekar kuka tace " toh Dad zanje na bashi hakuri", yace "yauwa, amma ki hada kayanki gabadaya dan can zamu koma", ta kada kai.

      Se wuraren sha biyu sannan suka tafi gidan, sosai Dad yaji dadin ganinsu, nan duk aka basu dakin da zasu zauna Leemah kuwa dakin dake kusa da nashi ya bata, Mom ce ta girka musu lunch suna gamaci Al Hassan yace Mom da Aryan suzo suje zaga gari saboda su ba Dad da Leemah wuri suyi magana, suna fita Dad ya shiga dakin Leemah inda ya ganta zaune kan gado ta miki kafa tana massage dinshi, sunkuyar da kai yayi saboda kunyarta da yakeji ita kuwa shiru tayi tana jira taji me zaici, da kyar ya karaso cikin dakin yaja kujera ya zauna gabanta sannan ya kirata " princess ", ta dago ta kalleshi ya mata murmushi tareda sunkuyar da kai kasa yace " princess i knw I've offended u in so many ways, I've neva being a good father to u, banda lokacin ki, bana kula da tarbiyyanki, se spoiling dinki nakeyi da kudi da material things which is not wat a gud father suppose to give a young girl of ur age, and nw kinji biggest secret dina dat I've been hiding for years, I knw all dis breaks ur heart but then here I am seeking for forgive, plss Haleemah forgive me kinji, I promise i will make it up to u, I will amend my ways kinji princess", a hankali yake maganan saboda yana tsoron abunda ze biyo baya, muryanta yaji tana cewa "u don't have to ask for my forgiveness cus u ar my Dad no matter wat, ni ban rika a rai ba, nima ka yafe min, kuma abunda nakeso shine yanzu da nake nan i want u to b a gud father to me", murmushi yayi ya kamo hannunta yace " Insha Allah i will b a gud father to u".

       Murmushi tayi tace "Abt my Mom do u have any idea where she is", dagowa yayi ya girgiza mata kai yace " no, tunda muka rabu bayan haihuwar ki ban sake ganin ta ba although na neme ta but she's nowhere to b found", girgiza kai tayi tace "pic dinta ne a parlour?", ya kada mata kai tace " do u still luv her?", nan ma ya kada mata kai tace "is dat y u didn't get married?", kallonta yayi yace "I think so, cus i neva gave up on looking for her, it's nt dat am nt hurt abt wat she did to u, it's just dat kodama can ni aurenta zanyi, da ace tayi hakuri dana aureta amma seta tafi, alokacin naji zafin abunda tayi to d extent dat i hate her with passion sedai kuma d luv i her for her is more dan d hatred i have for her", " does dat mean zaka yafe mata inka ganta", kada kai yayi yace "yes zan yafe mata saboda muna Allah laifi ya yafe mana, it's tym to let bygones b bygones, princess all dis years bakisan yadda nayi living life dina ba, maybe it's worst dan urs  because every blessed day i wake wit hope and go to bed disappointed, but nw dat u ar here i guess i will get to leave a perfect life nw", kallon shi tayi tayi murmushi a zuciyar tace " u may forgive d woman dat abandoned me but i  won't, and i promise I will find her before u do", "will u like me to show u around d house", maganan shi ya katse mata tunani tace " sure", suka fito yanata zagaya gidan da ita amma kwatakwata hankalinta baya wurin tunaninta ya tafi wani wurin daban.

         Kwanan su biyu Dad yasamowa Leemah kwararren doctor da yasan zeyi iya kokarinshi na ganin Leemah ta mike kuma, an mata en gwaje gwaje sannan ya basu assurance cewar zata mike Insha Allah, sosai sukaji dadi ba kaman Leemah dan ta riga ta gaji da wannan situation din da take ciki, ranan Monday suka je hospital inda akaba Leemah daki dan ta samu kulawa sosai aka fara mata treatment yadda ya dace, bayan sati daya Al Hassan da Mom suka koma saboda business dinshi amma sun bar Aryan a wurinta wanda wannan ya basu damar soyewarsu son ransu dan in Dad ya fara duba patients dinshi be cika shigowa wurinta ba se yagama, a cikin sati biyu aka fara ganin improvement dan ta fara motsa yatsun kafinta wanda har hawaye seda tayi tana godewa Allah.

FLASHBACK

          Affan sunyi exam shida zeebaby yanzu suna hutu wanda ranan da za'a basu hutu Zeebaby ta dau alwashin gayawa Affan feelings dinta duk da ance kunya adon mace amma bazata iya zama tana ji tana gani ta cuce kanta ba, abunda batasani ba shine Affan ya dade da ganota sedai shiru ya mata yana jiran right time yazo sannan shima ya sanar da ita dan bayan Leemah Zee ce kawai yake ganin ze iya so duk da itama son da yake mata be kai rabin na Leemah ba, a ranan vacation dinsu kafin ta gayamai shiya gayamata cewar yanaso su fara dating wanda tayi accepting willingly cike da murna tareda godewa Allah da yasa bata riga fada ba wanda a kwana a tashi shakuwa me karfi har ya shiga tsakaninsu.

Don't forget to comment,vote nd share.

Luv yah😘

Poshleemah❣

Mzzdaddy💋

POSHLEEMAHWhere stories live. Discover now