Page 33 & 34

335 34 3
                                    

          Affan ganin shirun da tayi yayi yawa yasa yace "Leemah plss don't say NO", ta kalleshi cike da tausayawa tace " am afraid it's a NO" nan take ya dago yana kallonta idonshi yayi jajur murya na rawa yace "Leemah plss don't reject me, karkisa na shiga wani hali, nasan ni yaro ne amma wlh nasan abunda nakeyi kuma am going to take care of u,plss Leemah", ya karashe maganan hawayen da yake kokarin boyewa yayi nasarar zuba, sosai ya bata tausayi amma bazata iya yiwa Aryan kishiya ba, ganin hawayenshi tasan cewar inta kara minti daya wurin komai ze iya faruwa saboda tausayin shi, dan haka tace " Affan am sorry, bt am dating someone already, u ar late Affan, am sorry i can't say YES ", tana fadan haka tabar wurin itama idonta ya kada, bakin kofa suka hadu da Zeebaby wacce komai da suka fada a kunnen ta ya fada, riko hannunta Zee tayi tace " karki mai haka Leemah, Affan ya dade yana sonki", ko kallonta batayi ba ta fizge hannunta tayi waje, mota ta shiga Aryan ganin yanayin ta yace "Princess is sumtin wrong", tace " No, just a slight headache, muje gida nasha magani", sannu ya mata cike da damuwa sannan yaja mota suka wuce cikin mota bame cewa wani kala kowa tunaninshi yakeyi har suka kai gida, Aryan seda ya tabbata tasha magani sannan ya wuce gida ita kuma tayi zaman tunani.





           Affan kuwa mutuwan tsaye yayi a kanshi yanata maimaita "she's dating someone, toh waye wannan,meyasa bata taba fada musu ba", hannu yaji kan kafadan shi ya juyo yaga Zeebaby tsaye tana mishi kallon tausayi, da kyar ya kirkiro murmushi ya sake mata yace " y giving me dat look", shi duk a tunaninshi batasan komai ba saboda haka yake nema ya boye damuwan shi a gabanta, jin tace "don't worry every tin will b fine, don't give up easily", yasa ya tabbatar cewar taji maganan su saboda haka yakara narkewa yayi narai narai da ido kaman wacce mamanshi tace seyasha magani dole yace " Zee Leemah batasona, kuma tace tanada saurayi, tace nayi latti", Zee ta hadiye nata hawayen tace "don't mind her, kasan yadda take, she's hard to get sumtimes, amma keep trying, don't give up koda ma tanada wani saurayin", ya goge hawayenshi yace " do u think she will give me a chance", ta kada mishi kai tareda kai mishi naushi tace "be a man, ji wai hawaye kakeyi akan mace kaman ba namiji ba", yayi murmushi yake yace " inaga bakisan yadda nakejin Leemah a jikina bane", gaba yayi ta bishi a baya tace ya sauketa gida saboda driver dinta bezoba, yana sauke ta sukayi sallama tayi cikin gida da gudu ta shiga dakinta ta fada kan gado ta sake kuka me cin rai tana cewa "why me,why, mesaya Affan yakasa gane ina sonshi,meyasa nakeson wanda yakeson frnd dina" nan tayi ta maganganu wanda duka a kunnen elder sis dinta ya fada nan ta dagata tana lallashi sannan tace "shi wacce yakeso tana sonshi", Zee tace " a'a, in fact cemishi ma tayi tanada saurayi", sis dinta tace "toh y nt ki fada mai kina sonshi", tace " i can't, da kunya, kuma bayaso na, amma i will keep praying indan Affan nawa ne toh Allah ya jawo hankalinshi kaina na daina wannan wahalan da nakeyi indan kuma ba nawa bane toh Allah ya yaye min sonshi", sis dinta ta kalleta cike da tausayi tace "kinyi gaskiya sis, addu'a shine makamin komai,nima kuma zan tayaki" nan ta dinga lallshinta har ta samu tayi shiru sannan ta fita ita kuma ta mike ta shiga wanka (niko nace son maso wani koshin wahala).




          Leemah ma kanta takasa bacci ranan, gabadaya jinta take wani iri, koda Aryan ya kirata basu dade ba tace bacci takeji sukayi sallama, abinci ma takasa ci, da ta rufe ido Affan take gani yana hawaye yana bata hakuri ta soshi, Teddy dinta ta dauka tana kallonta tace "Minne wat should i do, Affan is my Besty, i can't let suffer dat way bcus of me nd Aryan is d one i love, he's d one my heart chose to b wit, bansan me zanyi ba Minne", tana magana da teddy din kaman tana jinta, ajiye ta tayi gefe ta dau wayanta tanaso ta kira Affan saboda taji ya yake amma ganin past 12 seta ajiye wayan ta kwanta tareda rungume Teddy dinta, a ranan dai da kyar sarkin sata ya sace ta wato bacci. Shima Affan din hakane, shi gabadaya ma Mummyn shi ta rasa gane ta kanshi dan ko magana wahala yake bashi, daga eh se a'a ko kuma ya kada kai, shima kasa bacci yayi wurin karfe daya ya fito ya shiga dakin Afrah ya zauna yana kallon yadda take bacci da kuma gashin idonta dan one way or d other tana mishi kamada Leemah intana bacci saboda itama tanada yalwar gashin ido,lumshe ido yayi a haka bacci ya dauke shi besani ba seda yaji ana kiran asalatu(ta bakin yarbawa), sannan ya mike ya fita ya koma dakinshi yayi alwallah ya fito yaga Daddyn shi shima ya fito suka jera sukayi masallaci.





        Washegari wurin karfe goma Affan ya shigo gidansu Leemah, tayi mamakin ganinshi ya mata murmushi kaman ba abunda ya faru ganin haka yasa itama ta mayar mishi da murmushin tare da mishi tayin abinci yace ya koshi suka fito compound yace "Leemah nazo ne na fada miki cewar banaso abunda ya faru jiya yayi affecting frndship dinmu, nd inaso kisani bawai na hakura bane amma am giving u space to think as much as u want, whenever u ar ready believe dat am available", sosai ya bata tausayi dan a ganin ta ya yarda ta soshi as second chioce kenan wato duk randa ta rasa Aryan zata iya zuwa ta sameshi, ganin tayi shiru yace " Leemah tunanin me kikeyi", tace "nthn, thanks for ur tym nd everything, bt i will advice u nt to wait for me", share zancen da tayi yayi ya dauko wani hiran har sukayi sallama ya wuce gida,tun daga rana suka koma normal yadda suke amma kuma har yau Affan be cire ran samun Leemah ba. Waec result dinsu ya fito inda duk suka fito da result me kyau admission ma sun samu inda su ukun duka suke zuwa AUST (African University of Science nd Technology) a nan Abujan inda Leemah ke karantan pure nd applied mathematics, Affan kuma petroleum engineering Zeebaby kuma Computer science. Leemah da Aryan se abunda yayi gaba ta fannin soyayya, Zeebaby ma se abunda ya karu a son Affan shima Affan haka kullum son Leemah karuwa yake a ranshi.




        BAYAN SHEKARA BIYU



        Fans yanzu aka fara lbr, ina Farouq yake, all dis tym yayi shiru sau daya yataba bayyana a gaban Leemah a cinema me yake nufi da haka, yanzu zakuji shi a next page Insha Allah.



        Don't forget to comment, share nd Vote
Vote
Vote


Luv yah😘



Poshleemah❣



Mzzdaddy💋

POSHLEEMAHWhere stories live. Discover now