Page 15 & 16

393 42 0
                                    

     Kuka Leemah takeyi duk ta rukube a wuri daya a dakinta tana kuka

"Nanny y do u hav to leave, WHY!, wat hav i doing to b left  alone at dis tender age of mine, lyf is nt being fear to me", haka tayi ta sumbatu tana kuka duk Dad dinta na jin ta yayi lallashi amma a banza dan ko kallonshi bata dago tayi ba, haka y...

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.


"Nanny y do u hav to leave, WHY!, wat hav i doing to b left  alone at dis tender age of mine, lyf is nt being fear to me", haka tayi ta sumbatu tana kuka duk Dad dinta na jin ta yayi lallashi amma a banza dan ko kallonshi bata dago tayi ba, haka ya kyaleta ya fita ya barmata dakin haka Leemah ta kwana cike da bakin cikin tafiyar Nanny, washegari da zazzabi Leemah ta tashi, Dad ya kaita hospital inda aka duba aka bata magunguna suka dawo gida.


     Kwana uku kenan da tafiyar Nanny Leemah bata zuwa sch saboda har yanzu bata dawo dai dai ba, duk wanda ya ganta seya tausaya mata, ta rame ta dishe, bata cin abincin kirki, ita kenan kullum kuka ba dare ba rana, Dad yayi lallashi yayi ban hakuri duk a banza,yace ze samota sabuwar Nanny tace bataso, ita Nanny dinta za'a dawo mata da, ganin bata daina abubuwan da takeyi bane yasa Dad ya nemo mata en aiki amma tace basu mata ba, duk wacce za'a kawo se tace bata yi ba, da kyar Dad ya tsawata mata ta zabi masu aiki guda uku, koma tace uniform takeso su dinga sawa black nd white, daya girki ne aikinta, daya gyaran gida, daya kuma kula da  belongings din Leemah in abun Leemah ya kuskura ya bace toh itama ta bace.






     Washegarin ranan Dad ya fara shirin komawa, kala bata ce mishi ba dan yanzu bataso rashin shi yayi affecting nata physically, gwara duk ciwon da zataji tajishi a ciki, tunawa tayi da Nanny ta bata assignment ai kuwa ta tashi ta shiga dakin Dad ta ganshi har ya gama hada kayanshi yace "princess come sit", zuwa tayi ta zauna ya kalleta tareda shafa mata kai yace " princess i will b leaving in few hours tym, inaso ki zama strong woman, ga maids dinki nan so u won't fill lonely, nd i promise to b coming tym to tym to knw hw u ar doing", kada mishi kai kawai tayi dan ita maganan ma yanasa ranta na baci ne, nan tace "Dad i hav a question to ask", yace " go ahead swthrt", tace "Dad who's my mom, where is she nd y did she abandon me", wani zufa yaji yana karyo masa dan shi da yasan tambayan da zatayi kenan da baze bata chance ba, kallon agogonshi yayi yace " am running late princess, zan baki amsar questions dinki next tym", be jira me tazace ba yayi pecking dinta a goshi ya dau trolley dinshi yayi gaba, hawaye taji a fuskanta tasa hannu ta goge tace "i nw fill empty more dan ever".

     Washegarin ranan Dad ya fara shirin komawa, kala bata ce mishi ba dan yanzu bataso rashin shi yayi affecting nata physically, gwara duk ciwon da zataji tajishi a ciki, tunawa tayi da Nanny ta bata assignment ai kuwa ta tashi ta shiga dakin Da...

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

    



     Yau sati daya kenan Leemah bataje school ba, Zeebaby ce tacewa Affan ya kamata su dubo Leemah ko lfy" (Zeebaby new student ce, wannan year din ta shiga sch dinsu Leemah, class dinsu Leemah take ss1 a sit din da ke bayan Leemah take zama, first day dinta a sch tazo da wani comic book  beauty nd d beast  dama Leemah akwai  son comic books nan tace Zeebaby ta ara mata da suka zama frnds though ba wani sakewa sukeyi ba amma suna hira, Zeebaby tunda tazo sch din take crushing wa Affan wanda taga alaman hankalinshi a wurin Leemah yake), "Zeebaby kisan halin Leemah, she might nt want to see us", Affan ya fada fuskanshi dauke da alamun damuwa, Zeebaby tace " kai dai mu gwada mu gani", yace ok", da aka tashi sch sukaje gidansu Leemah, she was happy to see dem, tayi entertainingly nasu suka tambaye ta meya hanata zuwa sch tace batada lfy ne amma Monday zata resume, da haka sukayi sallama.






Yau yakama Monday Leemah tana tashi tayi murmushi tace "a new day wit a new start", wanka ta shiga tayi wanka tayi sallah tasa uniform dinta ta sauko breakfast taci, bayan ta gama bawa maids dinta order na abunda takeso su mata kafin ta dawo ta fito Mati da kanshi yayi mamaki yau Leemah zata sch da wuri, abinda bata taba yi ba, yana ajiye ta ya juya gaba daya sch din daga students har teachers sunyi mamakin ganin Leemah so early, saboda tana da record a principal's office na student din da ke shigowa sch last saboda latti amma yanzu she vows to clean dat record.





         Tana shiga class tun daga bakin kofa tace " hi zee", Zeebaby juyowa tayi saboda ta gasgata abunda kunnenta ya jiye mata ai kuwa ta ga Leemah din ce, gaba daya class dinma mamaki ya kamasu,karasowa tayi tace "won't u give ur frnd a welcome hug", itadai Zee kanta ya daure tayi hugging Leemah nan sukaji ringing din bell suka fita assembly, a rayuwar Leemah se yau tayi morning assembly, seniors ne sukayi conducting assembly din saboda teachers na meeting, labor prefect ne ya hango Leemah tana danna waya ya karasa wurin calmly yace " pass me ur phone", wani wulakantaccen kallo ta mishi tace "nd y", yace " u can't b using phone during assembly nd i caught red handed pressing it so am gonna  seize it", hankalin kowa  ya dawo kansu tace "seize it my foot, well sorry to say, i can't give u d phone", ranshi ya baci a zuciyarshi yace kodai wannan batasan ni bane, nan yace" look give me d phone before i do somtin nasty", Zeebaby da ta gama tsorata dan tasan halinshi tace "Leemah just give him, u can settle it later", wani harara ta mata wanda yasa tayi shiru ba shiri sannan Leemah ya juya wurin shi tace " do ur worst", ai kuwa ya fizge wayan daga hannunta, mari ta kai mishi tace "hw dear u", gabadaya assembly ground din ji kuke ana " woooo, who's she, WTF, hw could she, she will definitely be suspended for slapping a prefect, blah blah blah", kowa na fadan albarkacin bakinshi.





Aradu na gaji, Leemah ta canza , wat could b d reason for her sudden change?🤔 hmmmm i knw  Leemah will nw b topic of discussion in sch for slapping a prefect, wat will happen, will d sch authorities look into d matter well just comment, share nd vote to get  next chapee as soon as possible.

Plsss biko kindly press dat beautiful star below nd  write down ur comment, it won't eternity to do dat ryt, so i guess u can do it me.

Luv yah😘

Poshleemah


Mzzdaddy💋

POSHLEEMAHTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang