SANARWA

5.3K 230 5
                                    

2013
Besty
NAMIJI..
2014
Besty
RA'AYINMU DAYA
2015
Besty novel
ABIN SIRRI NE

2016
RANAR NADAMAR

2017
DUNIYARMU

NOW 2018

Is...loading

Na shigo da sallama cikin aminci da mutun ci dafatan kuma za ku amshe ni a haka

Ga ni kuma a wata duniyar wacce nake fata mu tafo tare da ku ɗodar ba kauce hanya ko gargada

Hadin kanku shi nake so
Muna kammala DUNIYRMU za mu kasance da UKU BALA'I
cikin New-year😁

Ina fatan zamu kasance cikin samuwar shekara da sabon wani labarin in Allah ya yarda
Baya
Duniyarmu
Ranar nadama

Dafatan wannan zuwan zai sanyaku farin ciki fiye da na baya

Naku dai Kamala minna

Allah ya nuna mana sabuwar shekara cikin aminci da nagarta ya kara mana lafiya da nisan kwana cikin duniyar rayuwarmu

UKU BALA'I (Completed)Where stories live. Discover now