Part 4

105 6 0
                                    

🌸🌺 FABEELAH 🌺🌸
🌺🌸                    🌸🌺



           0️⃣5️⃣-0️⃣6️⃣




   Dedicated to you Fatu❤️

Karfe 11:00am jirginsu imam zai tashi don haka mommy in the early morning mommy ta tashi dan yiwa masu aiki magana dasu musu breakfast da wuri sbd zasuyi tapiya anjima,,,kicin ta nufa dan sanar da mai girkin,,,wata matace wanda bazata wuce shekaru 65 ba a kicin din tana ta faman aiki'' Ina kwana hajiya,,,lapiya qalau ta amsa a takaice ko kallo bata isheta ba ta fara magana kamar haka kinga larai please kuyi sauri kuyi arranging dining coz sauri muke zamuyi tapiya and coz banso muyi missing flight nan larai cikin ladabi da biyayya ta amsa da to hajia insha Allah yanzu za'a gama'' ko kallonta batai ba ta wuce dan ita hajia Fatima ta tsani talaka tsana ba kadan ba masu aikin ma don batason aiki neh shiyasa da bari aka kawo su da ba haka ba

  Saida tayi hanyar room din dad sannan ta tuno da imam taji shi shiru sbd tasan idan zasu biye ta nashi sai sunyi missing din flight coz yanason bacci sosai daman shi can 03:00 yake tashi daga bacci nan ta nufi part dinshi..nokin ta farayi amma shiru ba'a bude ba nan ta shiga kai tsaye turus tayi ta tsaya tana kallon shi cike da mamaki,,,,amma gaskia Imam baka kyauta min please get up mana ta karasa gefen gadon tana tattaba shi,,,ka kalli lokaci mana amma har yanzu wannan matsiyacin baccin naka kake please do quick coz nasa a haka mana simple breakfast yanzu,,,mikewa yayi tareda murmushin nan nashi mai qayatarwa yayi hugging mum din nashi idonshi a lumshe,,,haba mommy Ina bacci na mai dadi kin tasheni ya fada yana yamutse fuska,,hancin shi taja fuskarta dauke da smile" haba son bakaga time yana qurewa ba and kaima kasan idan ba tapiya zamuyi ba bazan tashe kaba ta qarasa maganan tana shafa kanshi " toh please stand up kaje kayi wanka mana ''nan ya tashi ya shiga wanka ita kuma ta tashi ta nufi part dinta domin itama tayi wankan

   Zaune suke da dad suna breakfast a dining sbd mommy harta shirya kawai Imam ake jira
Ranta duk a jagule ""qanshin turarensa suka jiyo yana tape yana wani shan qanshi kamar yaga yanmata a wajen""wata manless ya saka fara soll mai masifar kyau ta harka shi ba kadan ba sannan ya saka bakar hula kana gani kasan me tsadace basai an fada maka ba qafarsa kuma wani shegen Zanoti palm fadar irin kyan da yayi ma bata baki ne don koni saida na kyasa amma sai kuma na tuno ashe yafi karfi na😩 karasowa yayi dining din su kansu parents din nashi sunga kyan yaran nasu ba kadan ba"""morning dad ya fada tareda bashi hannu suka gaisa ""morning son dad ya fada yana murmushi nan suka zauna mommy ce tayi serving dinsu sukayi breakfast a hanzarce suka shirya suka kama hanyar airport

    Driver ne ya jasu suka tapi suna isa aka kira sunansu nan Imam sukayi wa dad dinsu sallama suka shiga jirgi cike da kewar juna...

SUMIE London 💄👛

FABEELAHWhere stories live. Discover now