🌸🌺 FABEELAH 🌺🌸
🌺🌸 🌸🌺
1️⃣5️⃣-1️⃣6️⃣
Duk abinda akeyi idon haiam na kansu sai farin ciki take kamar an mata Albishir da Aljanna ,,,MC neh ya fara magana kamar haka ""please munaso bestfriend din amarya ta fito tayi mana bayani akan halayen amarya,,,gabanta neh ya fara dukan uku uku, ji take kamar qasa ta tsage ta shiga, jin shiru MC ya sake cewa please wai ina fabeelah take ita ake jira yanzu don bama son bacin lokaci, jiki a salube ta mike ta fara tapiya yayin da kowa idonsa a kanta yake, kowa na tofa albarkacin bakinsa sabida yadda structure dinta yake da kuma kyanda Allah ya bata ""guy nifa wallah inson yarinyar nan kuma insha Allah idan zamu fito Gaskia i'll surely talk to her Moha ya fada yana kallonta tare da qanqance idonsa ""toh ina ruwana, cewa nayi bazaka kulata ba da kake ta swearing tun dazu, Allah ya bada sa'a ya fada yana tabe baki ""no ba haka bane wallahi yarinyar ta hadu ba qarya ya fada tareda gyara zama yana kare mata kallo ya kasa kunne yaji abinda take cewa,,,,,tapiya take har takai kan stage kafin ta tyasa sannan MC ya miko mata mike ta fara magana ""Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarkatuhum,,my name is FABEELAH HASHEEM and what I'm going to say now is Haiam she's a very good person, she have good attitude and I'm really happy that my bestfriend has found this special person, on your wedding day i want to wish you a lot of patience. Because there are a lot of things you are going to learn in marriage. Ability to emphasize will help you to avoid conflict, Ability to listen will help you to understand your sweetheart. Ability to love will help you not to give up in the most difficult moment. May your life together be full of plans. Hopes and of course, actions which will lead to the realization of your common dreams! Ta qare da cewa Allah ya baku zaman lapiya,muryar ta har karkarwa take sbd yadda mutane suka zuba mata ido kowa attention dinshi ya dawo kanta,,,nan kowa ya shiga tapi ita kuwa haiam harda dan kukan ta.
Tunda ta fara magana dagashi har moha sukayi mutuwar zaune sbd daddadan voice dinta very cool and nice amma sai ya basar ""Imam Gaskia yarinyar nan ta hadu tako ina ,amma gaskia tanada ilimi ga hankali ""Imam dai shiru yayi baice komai ba nan akace kowa ya yayi shiru domin za'a kawo abinci, pizza aka kawo sai chapman da milk shake sbd sai shawarma , shidai Imam tunda aka kawo baici komai ba sai tunani yake Wanda ni kaina na rasa na mene,,,saida cikin kowa ya cika sannan MC yace amarya da ango su fito suyi rawa,,sun fita Sunsha rawa kam kamar ba amarya da ango ba Sannan akace qawayen amarya su fito suma ,,,su zahra neh akan gaba sai rawa take kamar zata tashi sama duk dan ta burge Imam
Shi kuwa baima san tanayi ba ....haiam ta lura fabeela bata cikin masu rawan,mikewa tayi taje inda take ta janyo hannun ta ,ba yadda ta iya haka tabita kamar raqumi da akala suka shiga wajen,MC na ganin su ya umarci kowa ya fita yabar su haiam da fabeelah haka aka kyalesu kuwa
Shima Aiman shigowa cikinsu yayi yana rawa sai yaji ba dadi ganin shi kadaine na miji yana dagowa suka hada ido da Imam, ya nufi inda yake ya riqo hannunsa shima ba musu ya bishi suka shiga filin rawan, sai ya zama su hudune kawai a stage din ,haiam,Aiman,Imam and fabeelah, tun batason rawan harta fara a hankali dama can ta iya rawa sosai don haka kuwa batasan lokacin data dage tana rawaba, ai kuwa sai aka bata waje su fabeelah ido ya rufe anata dansewa a gaban mutane,,ta burge kowa ba kadan ba don rawanta yayi kyau sosai (mad over you) Imam kuwa tsayawa yayi ya saki baki yana kallonta, photographers sunyi caaa a kanta wasuna mata videos wasu na mata pictures, saida taji shiru sannan ta dawo hayyacin ta, bude idon da zatayi karaf suka hada ido ta Imam tana sake juyawa taga mutane sun tsaya suna kallonta,,,wayyyo kunya,ji tayi kamar ta suma sbd kunya ,,gudu ta fara zata fita tayi santsi zata fadi, ji tayi an riqeta gam tana idonta ta fara dagowa a hankali suka sake hada ido ai kuwa bata San lokacin data fizge kanta ba ta fita da gudu daga cikin hall din su kuwa mutane sun saki baki donsu a zatonsu ma fabeelah budurwar Imam ce, ita kuwa haiam da mijinta ba abinda sukeyi in banda daria, Moha yana ganin ta pita ya bita a baya .Tana fita ta nufi wajen Wani mota ta jingina a jiki ta rufe ido tana tunano abinda ya faru tun daga farko har qarshe, qirjinta na bugun tara tara,murya ta jiyo daga sama "hello dancer,,,bude ido tayi tana kallonsa sannan ta juya mishi baya tanajin kunyar sunan daya kirata dashi,,,sai a lokacin ta fara jin haushin kanta da kuma haushin haiam mesa ta takura mata saita fita tayi rawa "'mtsswww" taja tsaki harya fito fili ""I'm sorry fah naga har tsaki kikemin ya fada yana harde hannunsa a kirji,,da sauri da juya "no wallahi ba dakai nake ba kawai I'm just thinking about something that's why "what are you thinking about ya tambaye ta ""shiru tayi sannan daga baya tace "nothing sha "tsayawa yayi yana kallonta harta fara dan takura sannan daga baya yace "anyway i just come to introduce my self to you,,I'm Muhammad Ahmad Garo and you? Ya fada yana nunata da dan yatsa "I'm Fabeelah Hasheem "nice to meet you "same here ta mayar mishi da answer tana laluben pors dinta ""so fabeelah tun farkon Dana ganki naji kin kwanta min ,you are so beautiful and adorable I don't even know what to say ,tunda na ganki nasa a raina naga matar aurena amma idan bazaki damu ba let me have your number coz naga mutane sun fara fitowa zan kiraki na miki bayanin komai.....,shiru tayi tana tunanin wani abu kafin daga baya ta ansa phone dinshi ta rubuta mishi number.
SUMIE London 💄👛