Part 7

93 4 0
                                    

🌸🌺FABEELAH 🌺🌸
🌺🌸                    🌸🌺


          1️⃣1️⃣-1️⃣2️⃣




        Dedicated to Billylosh😅😘 Allah ya miki Albarka bestie😂👭





             A bangaren Imam kuwa yana fita ya kira Moha abokinsa yace mishi yana kano nan ""dan iska yaushe ka shigo shine kafin kazo bazaka fadamin ba ""kai wallahi urgent tapiya neh wannan time din don wallahi sai jiya mommy ta fadamin wai zamuzo shiyasa ban fada maka ba amma i'm trying to call you kuma saina manta ""toh zakazo neh ko kuma address din zaka bani na qaraso yanzu ""no Gaskia bazanzo ba sbd kasan bikine ya kawo mu and mommy idan taga banje wajen bikin ba hankalinta neh zai tashi kuma kaga bazan ji dadi ba ""okay tohm fadamin address din yanzu nazo...,nan Imam ya fadawa Moha addres din gidanda yake sukai Sallama akan yanzu zai qaraso....,suna gama waya ya tsaya yana kallon tsarin gidan ya mishi kyau sosai don haka yaji aransa kawai yanason yayi zagaye a cikin gidan dukda bajin dadin gidan yakeba coz mutane sunyi yawa kuma shi baison mutane sosai ..."Yallabai ina zuwa kuma? Yaji an cillo mishi tambaya,,,Sale ne tsaye a bayanshi yana yaqe baki...zanje zagaye ne ya fada a takaice yana cigaba da tapia a hankali...,da kugu ya qaraso ""toh yallabai muje na taka maka mana...bai amsa mishi ba haka suka rinqa tapiya sale yanata surutu tun yanajin haushin sa harya fara bashi daria,,,don idanka zauna dashi saiya shiga ranka haka shima ya biye masa suka rinqa hira"""Yallabai kai bazakaje wajen partyn nasu ba ""zanje mana Ina jiran Wani friend dinane ,...mommynsa ya hango a cikin mutane sunata gaisawa da fara'a sosai a fuskarta tayi kwalliya sosai tayi kyau ba kadan ba ,,,less neh a jikinta maroon mai flower golden sai aka mata dauri a ashobe golden da talalmi golden da pors golden sai wata qatotuwar sarkar gold a kunnen ta da wuyan ta yayi kyau ba kadan ba an mata simple makeup abinka da farin mutum ta fito sosai tayi kyau ""tana cikin gaisawa dasu ta ciro wayanta kenan ta juya zata kira Imam kawai saita hangoshi yana tahowa ...yanayinta ne ya chanja lokacin data ganshi ""ohh ni Fatima na shiga uku yanzu Imam dama baka shirya ba har ina cewa tare zamu tafi yanzu...karasowa yayi inda take ""eyya mommy wallahi yanzu mukayi waya da moha shine yace zaizo toh shiyasa kikaga ban shiryaba coz tare zamu tapi  dashi ya fada yana hugging dinta ""shiru tayi nadan lokaci sannan tace toh kaje kayi wanka mana sai yazo ya sameka a cikin shiru ko kuwa? ""Toh shikenan bari naje ""kaga fa time yana qurewa and suma su haiam sun gama shiryawa suna tareda friends dinsu yanzu za'a wuce ""okay mommy ya fada yana kallon ta ""sale shi kuwa yana tsayawa mommyn haiam ta kirashi zata aike shi don haka Imam kai tsaye ya wuce cikin gidan don yayi wanka

        
         Dakin shi ya wuce ya shiga toilet kai tsaye ya fara wanka, bai dade ba ya fito ya tsaya a gaban mirror yana tsane kansa da towel sannan ya dauko mai ya shafa ya shiga fesa perfumes dinsa kala kala sannan ya dawo ya zauna yana tunanin kayan ta zai sa..can kuma saiya mike ya tashi ya nufi gaban wardrobe dinsa ya bude ya ciro wani suit black and white me she gen kyau sosai ba bata lokaci ya saka kayan sannan ya dauko wrist watch dinsa ya saka sannan ya koma gaban mirror ya taje gashin sa ya gyara sannan ya saka wani black Vince shoe dinshi amma sauciki hmmm ni kaina saida na kusa faduwa Dana ganshi😜 gaban mirror yaje ya tsaya yana kallon kansa dan shi kansa yasan yayi kyau ba kadan ba ...wani murmushi ya saki ...iphone X dinsa yaji ta fara ringin a hankali yakai hannunsa kai ya dauka sannan ya kara a kunne ""kai nazo fah tun dazu ""okay toh nima na shirya ganinan fitowa yanzu ya kashe wayar sannan ya cilla cuing gum a bakinsa ya fito yana wani shan qanshi saukowa yayi qasa baiga kowa ba sai masu aiki da suka baki wajen kallonsa dan ba kowa a gidan coz kowa ya fita harabar wajen za'a wuce English dinner ,sannan ya fito harabar gidan inda abokin nasa yake.


     Fadeela ceh jikin wani mota a harabar gidan tayi shiru don ita yanzu ta fara gajiya gashi Kayan jikinta ya matse ta sosai bata wani sakewa a cikin mutane ""fadeela wai mene haka kizo mu five harabar gidan mana coz yanzu  Ayman (Ango) ya kirani yace motoci sun kusa zuwa fah kuma ke sai wani rakube rakube kike ta fada tana qarasowa inda fadeelan take ""haiam nide wallahi i'm not comfortable da Kayan nan...bata bari ta qarasa ba taja hannun ta suka fara tapiya sannan zahra ta biyo su a baya tana waya tana wani hararar fadeela da gefen ido..

 
      ""Oboy kaga wani kyanda kayi kuwa wannan ai sai a ce kaine ango aise kasa matan wajen suce idan bakaiba sai rijiya ""lol ashe kuwa zasu batawa kansu kokaci ya fada tareda bashi hannu suna tafa suna daria "Wani dan saurayi na gani mai kyau sosai shima amma baikai Imam ba da alamu shine moha din ""Imam kalli can kaga innalillahi amma waccan yarinyar ta hadu ya fada yana taba Imam din ""kallon ta tsaya yi ta mishi kyau amma saiya basar toh Ina ruwana da kyanta karka manta fah naga matan da suka fita komai da komai su suke kawo kansu bani nake zuwa ba ""toh nide wallahi tayi min kuma zan mata magana anjima idan munje ""ya ganeta Sarai itace wanda sukaci karo dazu amma saiya basar ya juya ya kalli gefe



   Tunda suka fito zahra ta hango Imam waya takeyi amma ta katse tacewa saurayin nata tana zuwa ""haiam wai waye wannan please ""Imam neh mana dan gidan mommy ai bazaki sanshi ba tunda kinga bakida wani Alaqa dashi kuma ba wani zuwa suke ba sbd nima kaina tun ina shekara 8 zabona dashi sai dazu dasuka zo "cab toh wallahi nide yayi min sosai zanje nayiwa Ammi na maganar shi sbd Gaskia tunda na ganshi naji ya kwanta min "hmm lallai gara ma tun yanzu ki cireshi daga ranki dan wallahi sai jininki ya hau ta fada tana tabe baki...fadeela muje dan Allah mota sun qaraso.

SUMIE London 💄👛

FABEELAHWhere stories live. Discover now