Part 8

86 4 0
                                    

🌸🌺 FABEELAH 🌺🌸
🌺🌸                     🌸🌺



          1️⃣3️⃣-1️⃣4️⃣



        Dedicated to you Phartiemark💖 may god bless you batool😅 and zamzam✨❤️







        Hannunta ta kama suka fara tapiya qawaye na mara musu baya saida suka shiga gida tukun kafi suka qara fitowa da haiam din aka sakata a motar da angonta yake sannan akace wata ta zauna a gaba,fadeela ceh ta shiga ta zauna don ita zahra batada niyar tapiya yanzu don tace taredasu Imam zata taho...tunda suka fara tapiya ba wanda yace komai a motar sai tashin slow music da kakeji da kuma daddadan kamshin da yake tashi ""amma yan mata ke bakya magana neh taji wanda yake driving ya fada yana kallon gaban shi kamar bashi yayi magana yanzu ba "ina yini ta fada tana murmushi "lapiya qalau ya hidimar biki kuma "wallah Alhamdulillah "kice kece bestfriend din amarya "yea ni ceh ta fada tare da dan yamutse fuska don ita bata cika son surutu ba "haka ya cigaba da damunta da surutu tun tana bashi ansa hartayi shiru ""su haiam sun lura batason surutun da yake mata don haka daria suka rinqayi qasa qasa da haka har suka qarasa wajen "zata bude mota ta fita taji yace ki jira inzo in bude miki mana kinsan ai ke yanzu princess ce "bata saurare shi ba ta bude ta fito tare da dan bata rai don ita bata cikason takura ba..."bestie ki shigo mana kinsan ba yanzu zan shiga bafa sai mutane sun gama shiga..badan taso ba ta koma motar ta zauna tana danna yar qaramar phone dinta mai qirar Nokia.



     Tsaye take a gefe tana ta kallonsu wata zuciyar tana ce mata taje wata zuciyar kuma tana ce mata karta je sbd kar yayi disgracing dinta da taga mutane suna shirin watsewa neh kawai sai tayi deciding kawai bari taje kar suma su tapi....,tapiya take kamar tanajin tausayin kasa tare da wani kashe ido kamar mejin bacci ""hey guys ta fada tareda qarasowa ,,,kallonta yayi qasa da sama kafin ya watsar ya kauda kanshi gefe ""hello Moha ya fada yana kallon ta ""ahhmm nace wajen dinner zakuje mu tapi tare? Ta fada tana kallon imam dinda yayi kamar baisan da ita a wajen ba "yea can zamuje ""okay so please ko zamu iya tapiya tare sbd naga yanzu ba kowa neh "okay tohm no problem ....,haushi neh ya kama Imam sosai sbd tun dazu ya ganta har magana aka mata ta shiga mota taqi kamar zaiyi magana can kuma saiya fasa ya shiga cikin motan ran shi ba dadi...moha neh ya zagayo ya bude ya shiga ya zauna sannan itama ta shiga suka fara tapiya ...slow music aka saka don haka cikin motan yayi shiru ""ahhm nace please ga dayan phone dina zanyi joining Bluetooth dina zansa waqa coz inaso zanyi snap ""okay tohm ba matsala kunna Bluetooth din yana fada "Imam meke damunka neh naga ranka a bace kuma naga tun dazu ba haka kake ba ""hmm nothing fah kawai de kainane naji ya fara ciwo ya fada tareda sauke sit din yadanyi qasa sai a lokacin yakejin daya sani yabi mommyn sa...yana cikin tunani yaji kina yana dukan kunnen shi coz volume dinda ta saka yayi yawa sosai...,juice ta saka by Ycee nan ta ciro phone dinta ta fara snap tana wani kanne ido tana shafa jikinta kamar tsohuwar karuwa...,a fusace ya kashe ya jiyo yana kallon ta ""ke waike baki da hankali neh karki manta fah motannnan bake kadai bace a ciki wallah idan kika takura mana saikin fita yanzu mu sauke ki akan titi mtsww stupid kawai ya fada har jijiyon kanshi na tashi kamar zai kwada mata mari ""mene haka kuma Imam Ina ruwanka da ita ka bari ta gama abinda take sai a kashe mana idan bakaso ""kaga malam wallah yanzu zan sauka daga motar nan idan bakai wasa ba ""ita kuwa mutuwar zaune tayi don ita a zatonta ta zaci burgeshi zatayi amma sai taga akasin hakan ..tun daga lokacin ba Wanda ya sake magana a cikinsu har suka qarasa wajen partyn.




       Ranta a bace ta ciro wayarta ta danna kira ta saka a kunne ta fara magana ""wai dalla zahra kina inane kefa muke jira tun dazu bamu shiga ba gashi mommy sai kirana sukeyi "sorry sistr gani nan zuwa ina wajen gate yanzu haka abune ya tsayar dani soon zaki ganni "tsaki taja ta kashe wayar.....suna tsaya wa kamar Wanda ake tsikaran shi yayi sauri ya fita daga motan itama budewa tayi ta fito sannan tace musu thank you tayi gaba sai wani yanga take a zatonta kallonta yakeyi ""daria ta bawa moha baisan lokacin da ya kyalkyale ba har Imam din ya juyo yana kallonsa "are you in your sense? "Wallah wannan beb din Inaga she's in love fah don na kula tun dazu take ta wasu abubuw... bai qarasa ba ya katseshi  ""for god sake over my dead body me zanyi da wannan yarinyar in fact tunda na ganta naji bata minba ta fiya rawar kai da yawa wallahi banaso karka sakemin maganar nan koda wasa ya fada tare da fara tapiya ya nufi wajen dasu haiam suke ....
Ita kuwa tana qarasawa ta bude motar dasu haiam din ke ciki ""oya saiku fito gani nan na qaraso ta kalli fadeela tana hararar ta,,,tana fitowa daga mota kenan taji an riqo hannunta a hankali ""kibi a slow mana karki ragema kanki farashi ki cuci angonki..,Imam neh da murmushi a furkarsa yana kallon ta don haka itama murmushi tayi mishi sannan tace "zan rama neh Allah ya kaimu bikin ka ..daria yayi sannan yace toh kuyi gaba saimu biyo ku a baya
Nan akayi arranging dinsu,,,ko wani abokin ango da qawar amarya a gefensa...fadeela da Imam sune a bayan Amarya su zahra raiya baci amma ba yadda ta iya haka ta hakura suka cigaba da tapiya
Suna shiga hall din photographers suka fara musu pictures ba karamin kyau sukayi ba har suka qarasa inda amarya da ango suka zama ""wani photographer neh yazo wajen imam "please me gida idan ba damuwa zan muku hoto kaida princess dinka wallahi ba qaramin matching da kyau kukayi ba kun dace.....juye juye ya tsaya yi yaga wace princess din tashi da yake fada karaf idonsu ya hadu dana juna saita sunkuyar da kanta qasa ""she's not my princess ya fada yana kallon photographer din in fact i don't even know her "yes dukda haka please ku tsaya "okay yace sbd photographer din ya takura mishi haka suka tsaya aka musu picture badon ran kowa yaso a cikinsu ba.

SUMIE London 💄👛

FABEELAHWhere stories live. Discover now