SalamSunana Zahra Tabiu wacce aka fi sani da donutfairy. Wannan ne karo na farko da na fara rubuta labari na a whattpad. Hit that like button, we dont like ghost readers do we?
Comment..ina so na ga comment rututu because shi zai yi motivating dina na rubuta chapter na gaba. Criticizm is highly welcome. Ba ni da cikakken labarin nan a rubuce,ni kai na ban san exactly me zai faru a karshe ba! Fata na dai ku yi motivating di na na baku wani abu da ko yaya ne zai amfanar da rayuwarku.
Wasu kan tambayeni "why hausa novel"? And i asked "why not hausa"? Kayan aro ai baya rufe katara..ingilishi ai kayan aro ne!Ku kalli rubutu na,rabinsa hausa rabi turanci😀 turanci ya mamaye mu!
Duk inda ka je da kayan aro za ka dawo ka maida ka dauki na ka! Duk wanda ya bar gida ,gida ya bar shi!My aim is to publish this novel dan haka in na kammala shi zan cire sai ku neme shi a kasuwa😜Ba lallai posts din su dun ga zuwa akai akai ba..saboda for every chapter i need time to think..to give u abinda will be worthy of your time. Please and please i would like this book to stay on whattpad ONLY. Nagode
YOU ARE READING
Mai Tafiya
AdventureLabarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeri...