KAMMALAWA

4.8K 668 243
                                    

Assalamu Alaikum

A yau muka kawo karshen wannan labari na MAI TAFIYA. Abinda ke ciki mai amfani Allah ya sa muyi aiki da shi, marar amfani Allah ya sa mu watsar.

Kurakuren da marubuciyar tayi a yi mata uzuri domin kuwa mutum tara yake bai cika goma ba. Duk yanda ka so sai kayi kuskure.

Ga masu korafi  ( banda korafin ba haka labarin ya kamata ya kare ba😂. Labarin haka ya zo, kuma yanayin karewarsa kenen) Da kuma gyare gyare, ( wanda ni ma na ga akwai abubuwan da zan gyara) ko wani bayani  zasu iya sending mun message directly on whattpad or a dm on instagram @donutfairy_

Duk wadanda suke turomin messages na birge su da labarin yayi ina matukar godiya Allah ya saka muku da alkhairi.ku kuka bani zeal din na cigaba. Hope you know the next hausa novel coming from me is not free woooo😂😂😍😍.

Kar fa ku ce ba zaku siya ba😜😜

I'll put up my collection of English short stories soon titled "The Mask" on whattpad.

I'll put up my collection of English short stories soon titled "The Mask" on whattpad

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Before i conclude

Donutfairy fa bata son wasa babu dariya! Duk wanda ya san labarin maitafiya ya burge shi to fa ya sayi donut! A kano nake ta dabo tumbin giwa!

Bai kamata donutfairy na rubutu jakarta babu ko sisi ba!kuna ga haka zai yiwu?😂

Visit our page on instagram @donutfairy

Facebook : zahra Tabiu

Twitter : Donutfairy

Siyan nagari mayar da kudi gida!😁

Shin ka ilmantu da labarin Maitafiya? Raayoyinku nake bukata. Over to you!

Wassalam
Donutfairy

Mai TafiyaWhere stories live. Discover now