Dama

1.1K 35 2
                                    

Insha Allah ranar 1 ga watan Afrilu shekara ta dubu biyu da goma sha tara zan fara posting gidan aurena a grp. Din da wainda su ka biya don karantawa su karanta. Naira 350 kacal.
Zan yi posting dinsa daga ɗaya zuwa bakwai ga wata, kuma daga ranar da na fara posting InshaAllah ba zan sake amsar kudin kowa ba.
Akwai bambanci da dama da ga na wattpad don na wattpad 2016 na rubuta shi. Akwai karin adduoi da wasu ababe da sauye sauye don karuwan ku da nishadinku

Biya ta 0069724232
Abubakar Safiyyah Jibril
Sterling bank

Sai ki tura ma 07010137848 sako ta WhatsApp don a saka ki.

GIDAN AURENA Where stories live. Discover now