8

1.7K 85 0
                                    


10 pm 9ja
✈✈🇳🇬
  A daidai wannan lokacin ne, jirgin Dubai emirate 🇦🇪 ya sauka 9ja, a airport na Lagos
10 ya sauka, ba ayi wani bincike akan suba, saboda ansan da zuwansu, kayansu da komai d'ebomusu akayi, a motar gidan former president, yasan zasuxo shiyasa yana duba time yaga jirgin ya kusa sauka, yasa ya aika da motors dan a d'auko su
    A wata new formatic, 'yar yayi, aka d'ebesu basu zame ko ina ba, sai Victorian Island dake garin na Lagos
  Gaskiya unguwar tayi, kamar ba cinkoson Lagos ba, kai kace babu agege a yanayin tsarin unguwar
Daga gate motar suke tsaya wa, sai kuma ahau ship, anan gidajen manya suke, former governor, manyan Ministoci duk suna ciki, amma part na inda mansion na President yake unguwa guda ce
Haka suka Shiga, ko Bintu sai datace Akhee wow ana bihib hazal janah, halwikhteer, murmushi yayi yace wa ana kama habeebty
.camera ta d'akko tafara d'aukan flash saboda gun yayi mata kyau, dare ne, amma bakace dare bane saboda yanda gun yake
   Azuciyata nace oh da Stylich tazo gun nan, ai murna zatayi tace a Qatar take (kunsan kaf UAE bayan Dubai babu inda yakai Qatar manyan gidaje da tsaruwa, gasu kuma masu kud'i shiyasa ko kasuwanci basayi)
   Ko tace tana Turkey (Ko Istanbul, babban birnin Turkey, kunsanta komai akace tace Turkey itada Munay saboda son datake wa 'yan Istanbul)
   A haka suka qarasa cikin mansion d'in, nan ma abin ganine, awajena da su Queen da Stylich, saboda yanda gidan ya qayatu, saukarsu akai a part guda
Anan suka kwana, ana sallan Asubah, sukabi jirgi sai Kano ta dabo, anan motar ta qara d'ibansu sai garin na *Gaya*
   Lokacin da sukaje 7:30am, kowa yana gida, motar na dosar unguwar, aka fara bin ta da kallo, bata tsaya a koina ba, sai qofar gidan Maigari
   Bintu da gudu ta fito tana, Baitu Sitti, lah, kiran Inna tafara tana yalla Sitti ana huun
Ta'al wa shuf hafeeduki Bintu, Sitti wainak?
Ikon Allah wanakeji kamar Bintu, dariya tayi tace nine Sitti, wa Ummi wa Abee
Qarasa fitowa tayi saboda batasan da zuwansu ba, a wannan ranar ba
Sai ganin su unexpected, da fara'a ta tarbesu, daga 'yarta ta har surukin, parlour na Maigari suka Shiga, ita kuma Inna tayi hangar madafa
Maikyau ana sauke su ko kallon gidan Maigari baiyi ba, ya tafi gidan Malam, Ya Salees yagani a kwar gida, sosai suka gaisa ya tambayeshi Malam da su Inna, duk suna lafiya hamdan yace
Kamar bazai qara magana ba, sai dai yace, Salees whr is ZAHRA?, ohp ZAHRA ai tana gidan Maigari, kasan ta koma can
ZAHRA mai gidaje da yawa, yau aje gidan wannan gobe aje gidan wannan, ikon Allah, ko dan banshiga ba, ya saka banganta ba?, amma bara naje. Agaida su         Inna kafin na shigo" ok
Lokacin da Inna tafito daga cikin Madafa, ZAHRA ma ta fito, Inna sainaji kamar *Kamshin Maikyau*?, tun jiya nakejinsa araina, amma nasan bazaizo ba
Injiwa ai shine da Mamansa, dan Allah fah?, to zanmiki qarya, gama Bintu qanwarsa
Bintu zo ga ZAHRAN, kin dameni tun shigowarki
   Habeebty ZAHRA, kai Inna tafikyau a fili, amma a pictures nata, bata kai haka kyau ba
Kama hannunta tayi, tace Marti akhee, inti bi Khair?, ajal ana bikhair wa keefek?, niha, waya koyamiki yaren mu, Akhee naki, ana mani shuuf him, lawain rahit?,
  Inna waina nurul ayni?, fuutee habeebty ana ma'a Zaujatuka ZAHRA, yalla futee
  Da gudu ya shigo, itama ZAHRA tajiyo muryansa, amma saita tsiri fushi, ta tuno bai nemetaba
Qarasowa yayi, cak ya tsaya, ganin d'an watannin da yayi, amma ZAHRA tayi girma, ga wani kyalli datake ( nace gyaran kakar kane wannan kuma)
  Hannunsa ya bud'e mata alamar ta taho, duk da hakan bai tab'a faruwa ba, amma saita juya taqi kula sa
OMG, wht I'm I do to ZAHRA, she's angree wth me, bayan batasan irin missing nata danayi ba?
Bayanta yabi, ita kuma Bintu tsayawa tayi, ganin yatafi dariya tasaki, jin wai wannan small baby Akhee ke masifar so, ita abin dariya yabata, duk da itama ix still young amma tasan ai Manyan 'yammata ake aura, (irinsu Stylich, Beebalo Namecy, Qurratu)
Amma bayara kamar su( Munay, Anee, Anker, ba)
Kafad'a tad'aga irin I don't care d'in nan, tayi wajan su Inna a Madafa
   Lokacin daya shiga, tana kan kujera ta kifa kanta, da sauri yaje gareta yazata kuka take, ZAHRA menamiki, talk to me plx, kinji kinsan yadda nayi kewarki, bayan tafiya ta, abinda yasa ban kirki ba, wallahi exam tasani agaba, amma duk inda nake kina raina
  Ana bihibbak, la tuba'id anni, waqif janbi ala kulli halin, ana mani adran bi ishq bi dunik ya hayatee, inakhteer bihibiki, ZAHRA ana sami'it kull shain, we wnn find solution for dis
Shiru tamasa, saboda ita tamarasa yadda zata fad'a tayi kewarsa, baki bazai qirga adadin qauna da kewa datayiwa *Maikyau ba*
Hannunsa ta kama, tace *Hayatee* wa ana, ana mani ishq bi dunik, ana uhubbuka katheeran
Murmushi yayi, jin itama ZAHRA wai bazata iya rayuwa bashi ba, kenan tanasa kwatankwacin Qaunar dayake mata
ZAHRA amma sainaji ance Baba yabadake wa wani bare, ba niba haka ne?, kai ta kad'a, amma ai Ya Auwal da Inna sunce bazan aure shi ba
Lallai ZAHRA, kinci gari, duk abotarmu da *Mahmoud* gashi ya mantani saboda ke, anya bazan fara kishi da keba?, ya ilah aseef Akhee, wallahi I frgt wth u OK, double sorry comma sit here kusa dashi ya nuna masa
Dashi aka ringa hirar, sosai shima yarinyar ta burgesa, kuma yaji garin ya burgesa
Maikyau* wallahi kayi wani fresh, any'a kayi exam kuwa?, dariya yayi yace nayi mana, amma tsaya da Inna ta fad'a miki kinmun addu?
Nayimaka sosai, har Malam nace yamaka, har Doctor Anee da Dct Sameer na fad'awa kasan anyi admitting nawa a Hospital ?
When my ZAHRA?, wallahi Inna bata fad'an ba, tace mun dai wai Malam ya bada ke, amma bata gayan ba, me yasa ki, ko MC ke damunki?
Noo, Doct yace wai ulcer ne da tunani, kuma ni tunanin ka nakeyi, shine yace nadena
Dan Allah *Maikyau* Idan nadena tunanin ka ai kenan ban sonka koh?
har drip da suman datayi saida tagayamasa, hankalinsa tashi yayi, saikace a time d'in abin ke faruwa
Hannunta ya damk'e sosai yace ZAHRA, Dct ya fad'a miki gaskiya, dan ana son mutum ai ba'a tunanin sa da yawa, da har zaizama cuta, plx ki dena kinji?
Tom, amma dai bazaka bari a yimun aure da wani ba?, bazan bari ba, ai nidake mutu ka raba, tare zamu tafi ko ina, amana aure musami fyn baby koh?
Ai kuwa, haka za'ayi, shi wannan abokin naka, baijin Hausa?, bayaji amma nad'an koyamasa kad'an
Inna ce ta shigo tace *Mahmoud* anya kuwa, ko fa Malam da Baba bakaje kun gaisa ba, kazo katasa yarinya agaba, ke kuma kinsha abinda kike sha?
Allah ni Inna bazan sha ba, kullum sai kinban, *Maikyau* kace bazan qara sha ba
Menene abin, wani ab........ inna ce tace uwaki nan, kajimun yarinya tashi maza, ko nafasa nace Malam ya baki Anas
Nidai a'a Inna, to tashi maza kije, kaikuma katashi, tom Inna
Haka, akayi ita ta tafi d'akin Inna shikuma ya fita, gaisawa yayi da Maigari, sannan yafita gurin Malam
   Lokacin dayaje Ya Auwal yana nan, hannu suka kama, a'a Ya Auwal saukar yaushe?, yanzu nashigo, ya garin ya exam angama lafiya?, hamdan saifatan jiran sakamako, OK Allah yanada sa'a Ameen
  Malam yana waje shida Baban yaran nan, kasan me?, koda Malam yamaka magana kanuna ba komai, matar mutum kabarainsa, kuma kai ka fauwalawa Allah alamranka
Kada kanuna zafinka, har a gun Maigari, dan ta Malam da tuni magana ta wuce, amma Maigari ya kafe wai baza'aji kunya ba
Shima yaran taqadari, Shege, mara ta Ido, har magana namasa, cewa nizan iya cewa afasa auren, tunda shima yanada wadda yake so, amma saiya kafe shima yanzu yanason ZAHRA, amma Idan munyi haquri one week zatayi ta dawo
   Duk maganar da suke in English suke, coz of Azzad *Mahmood's* Freind, tunda baijin Hausa ko fullanci
   Ajiyar zuciya ya sauke, yace Ikon Allah, shikuma ta inda ya b'ullo kenan, amma akwai Allah, tunda koda auren akayi, shi badan Allah yake so ba
   Suna cikin maganar Malam, ya shigo, gaisawa sukai, nanfa malam yace Mahmoud naji babu dadi, akan abinda kayi, kanason yarinya amma kaqi ka nuna saida mukayi mata miji, naso afasa amma Kakan ka, yaqi, sai haquri kayimata fatan alkhairi, tunda yarinyar kai take so
    Kaima Allah yabaka wadda tafita, a zuciyarsa yace Malam ai mafarki na, bazai zama feck ba, 'yarka ta wace, bata wani Anas majnun ba
   Amma afili sai yace Malam ba komai, qaddarar kenan, kuma koda na fad'a indai Allah baiyiba ba yadda zanyi
   Yauwa, Allah yayimuku albarka, tare da Ya Auwal suka fito
Maigari da kansa shima yayimasa magana, akan ya haqura, Allah yayi ba matarsa bace, nan ma cewa yayi shidai ba matar sa ba
  Yana fita, Mamansa tashiga, danta rarrashi Baban akan yayi haquri yabawa d'anta
Nan ma qi yayi, saima fad'a daya fara, cewar ita mai kud'i, har tayi girman dazatace ga abinda take so, d'anta shi za'a bawa, su kuma su kunyata to ahir d'in ta kadata qara masa maganar
   Kenan ma bawai sunzo bane dan ziyara, saboda d'anta
Inna ce taji tazo, tace meye haka, katasa yarinya agaba, akan wanccen lalataccen yaron, tashi kinji share hawayenki, aiba ZAHRA ita kad'ai ce mace ba
Ga mata da yawa sai wadda mutum ya zab'a, mu ba maita ba, ko wani hali, amma ake mana haka
Fuu tafita, Inna Inna kiranta yake amma ko juyowa batayi
Innalillah, wai lallai mata matsala ne, wato duk shekarun su, da girman su hankalinsu baigama cika ba, suna wani abu da ko 'yar shekara 15 sai haka
   Ji yadda tayi masa, abinda bai tab'a shiga tsakanin su ba, tun girman su, amma akan wata magana tayimasa haka
  Yabbas badan alqawarin da sukayi ba, kodan qara donqon zumunci yaso wannan auren, amma ba yanda yayi
   Yanzu Inna tsakani da Allah ace, Baba ya fifita bare da d'an dana haifa, har yana cewa dan nayi kud'i, Inna kenan ko ranar d'aurin aure *Mahmoud* yazo yace yana so, ai za'a bashi, bare kuma ya jima yana *Dakon So* (Khausar Luv) na ZAHRA ba
Dafa kafad'arta Inna tai, tace yi shiru, ai shi d'an sarkin cika alqawari, ko uban yarinyar yabawa *Mahmoud*, amma yace a'a wai zasuji kunya
Amma alqawarin a banza zai tashi, don *ZAHRA sai Mahmoud*, kisha kuruminki, dan ma yaran yana wani jiji da kai, aini da Auwal na gidan Malam, munyi shawara bazamu qara magana ba
   Kema kada ki qara, kiyi shiru, ko ya sameki, ki nuna ba komai, zaki tsaya ayi biki dake, Idan komai ya daidaita kyaji maganar daga baya
Haka suka gama maganar su, saigasu suna shewa, da yake Inna ba ruwanta, tanada wayewar kai, shafta ake sha
   Koda su Ya Auwal suka fita, garin suka fara zagayewa, yana nunamusu gonaki yadda sukai kore shar, gwanin sha'awa ga amfanin gona yayi, sosai gurin yayiwa Azzad kyau, selfie ya fara
Daga nan ya qaraso dasu, wudil, nan ma wajan ruwa suka shiga, ga kwalekwale nan ma dai haka sukayi ta yawo, *Mahmoud* dai yaji dad'in yadda yaga Azzad na murna, da yaba duk inda suka je, baiyi zaton zai iya kaiwa yini ba, a yadda yake yi a garin su
   Dan babu wanda baisan Azzad ba, wajan taqama da nuna isa, a garin na *AJMAN* dake qasar Dubai
Tare da Adnan shima d'an sarki ne na garin *Abu Dhabi* shi kad'aine d'an waziri a team nasu, ko nace shima d'an sarki ne, tunda sarkin bashida d'a ko d'aya
Basu dawo ba, saiwajan 8pm
"Itama ZAHRA yawanta tasha itada Bintu, gidan qawayenta duk taje da ita, su wajan 6 ne suke tare, tunda Amarya Maman ta, danginta na Yola sun fara zuwa
Tattaunawa sukai, akan gobe insha Allah, zasuje wajan Anas su qara tuntub'arsa akan ya haqura ya janye, tunda bawai yana son ta bane
   Mahaifinsa dayaga ZAHRA, sosai shima yarinyar tashiga ransa, gata da hankali, kuma yaganta kyakyawa, kamar ba rainan *Gaya* ba, gashi taji larabci, shima dai addu'arsa Allah yabawa d'ansa wannan yarinyar
Dan sosai yake alfahari da matan Hausawa, lokacin daya auri Jamee baizaci zaisameta 100% ba. amma ina da da abinda yace 100% zai fad'a mata
  To shima yana fatan d'an sa, yasami nutsuwar daya samu

Bayan kwana 4

  kullum suke zuwa Kano, dan duba Anas, amma duk lokacin da sukaje sai ace baya nan, hakan yasa ayau suka rantse sai sun ganshi
  Saboda lokaci qara gudu yake, dangi sunfara taruwa
Du du du, baifi sauran 5 dayz aka fara bikin ba
   ZAHRA dai sabgarta take, da dare tana maqale da *Maikyau* tunda da rana basa nan, kuma Inna bata bari ta fita, saboda gyaran jikin da aka fara mata
Ga abubuwan da da ake had'amata nasha, amma bawani mai yawa ba, tunda dai ZAHRA ba wata babba bace
   Haka suka tafi harda Ya Salees shima ya tsani auren, hakan yasaka sammako su kayi, suka dira sai unguwar su
  Lokacin shi yana teburin Mrs Smile, da Abba Ghana masu shayi, da wankansa yana sha yana hira, da alama fita zaiyi ,saijin sallama yayi akan sa
   Yana d'aga ido ya gansu, saiyawani b'ata fuska, tunda yaga ya Salees, hannunsa suka kama sai wani qaramin lungu

ZAHRAN BABA (Completed)🌹Where stories live. Discover now