12

1.6K 53 0
                                    


Baby kiyi sauri kizo kiyi lunch kinsan zamu fita, kin tsaya nuqu nuqu salon sai yunwar tayi yawa kifara kuka ko kirunga ci da sauri
I'm coming Najwatee, OK bi sur'a dan fita zanyi kwana biyu banje Markaziyyan Abee ba
Sonake na duba ya aikin ke tafiya kinsan 'yan 9ja wataran da rashin kirki, suna qin yin aiki da wuri
Nima fa zanbika dan ban tab'a zuwa ba, tana magana tana tawowa cikin yai girma sosai yakai wajan 8 month baiyi wani qato da yawa ba, amma yai girma dai dai
Kan cinyansa ta zauna, tace kaji zanbika plx kada kace a'a
A'a zance kuwa Idan yawo ne kinsani kice zaki amma Idan d'an training ne nace kiyi yanzu zakifara kwab'e fuska
Dariya tai tace ai nasan haka zakace, tana magana tana shafa sajensa mai kyau
Hayatee d'agani wallahi kinyi nauyi, so kuke keda little ku karyamin cinya Idan yaso kiyi mun dariya
Allah ni nafijin dad'i a haka, kabari kawai nayi zamana anan qara gyara zama tayi
Ok naji sauka muje kici abincin sai mutafi koh?, eh Habeebe
Mandi rice ce da cocktai, sai fresh kiwi tanason son abin shan Dubai sosai baran Haleeb sa'ud tana shan sa kamar ruwa
Haka ta zauna da kansa yake bata har ta qoshi, tissue ya yago ya goge mata bakin
Saidata d'an zauna yana matsa mata qafa yanamata hira before suka tashi sai Bedroom dan shiryawa, Atamfa tasaka riga da zani super red tasa mayafinta ta fito
Tana qamshi tashiga nasa bedroom en, shima yasa nasa kayan, kai Nawan kayi kyau iringa wanga qamshi haka?
Huum kema kinyi kyau amma dai wannan mayafin cire shi za'ayi asaka abaya ad'ora hijab
Maikyau wani hijab kuma? eh yau shi zaki saka bakiga kayan sun kamaki ba, then cikin ki ya fito u better go n wear Hijab ix on ur bed, I think u see d bag ba?
I saw amma nasan ba nawa ba, shiyasa ban duba ba
Baijira mai zatace ba, ya Shiga ya d'auko da kansa yasamata wow baby kinyi kyau kalla kiga
Madubi ta kalla sure yaimata kyau amma itafa batason Hijab, kamar tai magana saitai shiru tasan halin ya motsa
Kansa ya d'ora kan kafad'anta yace baby ko baiyi kyau ba?
Murmushi tai wallahi yayi kyau
Ya kayi kasamu Hijab ad'inke kuma dai dai size ena?
Jiya naganashi a *Emirate Mall* ya min kyau shiyasa nace adubamun size na mace dai dai, suna kawowa nasan zaimiki 12 colour ne, ko dai baki so?
Inason duk abinda Maikyau yake so, burinsa farin cikin sa annashuwarsa duk tawace kome yake so yake muradi *ZAHRAN MAIKYAU* tana so
So dnt be confused ZAHRA na maraba da abinda Sanyin Idaniyarta yake so
Rungumeta yai sosai, yace I love u ZAHRA I love I can't do with out U my Hayatee
Let's go, haka suka jera har parking area, daga nan suka cilla sai *Burj Khaleefa Road* anan Company nasu yake
Qatone mai gurare da yawa masana'antar sarrafa dogwayen riguna masu colour ne wajan
Sunyi zagaye sosai har Abaha cargo ya kaita wajan na Azzad ne, sune har *Canadian da Skyline University* school d'in da yai
Daga nan basu zame koina ba, sai *Sammako Hotel* anan suka sayi drinks kawai *lulu manama, albaraha, numiya* haka suka lodo sannan aka tafi gida
Wajan Ummi ta yi, saboda tasan kwanan zancen, indai ta Shiga
Janyota jikinsa yai haba Hayatee kinsan I'm badly need of u kwana da yawa banyi ba, plx once kawai
Qi tayi, nidai bazani ba, inaji da kaina mezan maka?, baby kinfini Sani, plx u
Kamar tai wucewarta ciki tunda tana gab da qofan parlour'n dazai sadata da na Ummi, amma kome ta tuna saita ce I'm sorry nad'an gajine amma muje
No barshi tunda bakijin dad'i, Idan kikayi relief sai ayi
Qoqarin tafiya yake, zuciyar ta tace ZAHRA Maikyau ne fa, kuma shida kullum burinsa yaimiki abinda zai saki farin ciki, shine zaki masa haka
Hayatee !Hayatee juyowa yai ZAHRA ya dai, ko abu zaki d'akko yana magana fuskansa asake kamar ba wani abu
Muje magana zaiyi bakinsa ta rife, taja hannun sa, ahaka suka tafi, baiyi Jan aji ba, haka suka Lula duniyar Maji dad'i
Rayuwa tai dad'i, yanzu kuma sauran su siyowa baby kaya, duk da sin siyo amma wannan karan kayan mata suke so, wanccen na namiji suka siyo a *Safeer Mall*

Yau gidan daga ita sai Bintu da wasu cousin sisters na Maikyau Hanan da Hanadi twince ne hira ake tasha, kowa nabada labarin garin su da abinda suke, tunda su a Oman suke ba a Dubai ba
Ita ZAHRA tace mu Noma shine sana'ar garinmu sai karatu sosai da muke, pice ta nuna musu da yanda shukoki suke kyau Idan damina tazo da gad'a da irin kwalliyar da suke har kayan Fulani tasaka musu
Abin yabasu sha'awa baran yanayin garin nasu ZAHRA sosai sukace indai zasu koma suma zasu, PIC suka d'auka da kayan Fulani wannan tana abata wannan tana ita za'a bawa
Bintu ce taraba gaddama data d'akko nata tabawa Hanan ita kuma ZAHRA tabawa Hanadi nata
Biyune da ZAHRA to saitabata na zamani Wanda ake d'inkawa, ita kuma ta d'au na saqi
Mahmoud yanason kayan Idan tasaka shiyasa bata bata shi ba
Odar na abinci sukayi waya Bintu tai Hayat Hotel aka musu, lokacin da suke shirin tafiya lokacin sukaji kamar sanarwar irinta sarkin garin, Hanadi ce tace kamar Ammu ne koh?
Nima abinda naji kenan inji Bintu, basu rufe bakiba jakadiya tashigo su gyara ga sarki zai shigo
Nan da nan ZAHRA ta yisaurin janyo lafayarta ta nada'a, da sallama ya shigo shi kad'ai fadawansa suna bakin qofar
Kan kujera ya zauna duk gaisuwa sukaje suka miqa amsawa yai, Hanan da Hanadi da Bintu Kamar Jaddi (kaka) yake agunsu, shiyasa suka fara d'an hira dashi ana wasa harda dariya
ZAHRA shiru tai duk da tanajin larabci sosai to bata saba dashi ba
[26/10 1:27 pm] @ut@r h@jj@ju✍🏻💅🏻💦👗🌹📚: ZAHRA ya kirata matso mana kin ja baya, kanta qasa ta matsa tambayoyi yake mata tana bashi amsa a hankali
Sosai yarinyar ya ganta mai hankali gata so cute
To ZAHRA yaushe zaki haifomana yara ?, dariya tai tace nakusa inye kenan za'a ban ko bazaki ban ba?
Kallon sa tai tace da gaske kana so Idan nabaka?, eh mana indai kiban inaso banda sanyin idaniya ko d'aya
Maimakon magana sai tasaka kuka tace Allah sarki Allah zan baka indai kana so, Maikyau ma zai baka Bintu kema Idan kika haihu zaki bashi koh?
Kai ta kad'a mata, kafinme ta ware yanamata hira tanata dariya
Maikyau ne ya dawo dashi akaringa hiran kuma yace shima yai alqawari zai bashi in Allah ya yarda
Murna yai kamar anbashi d'an ma, yanason yara Ko batan wata matarsa bata tab'a yi ba
Kyauta ta kud'i ya musu, sannan yace suje *Golden dragon Mall, Al ghurair, Dubai Mall City Centre Mall* su d'ibi duk abinda suke so na baby da nasu
Sannan yaqara da cewa shima Mahmoud yaje ya d'ibi kayan abinci da abubuwan sh a *Al Madina super market, Max mart super market*
Godiya suka ringa yi, abinda ko a dangi Sultan bai tab'a yi ba, yaje gidan wani har yai kyauta irin haka dole suyi murna, ita kanta Ummi waya Mahmoud yamata tashi go harda ita a godiya
Kan ZAHRA ya shafa yace 'yata yi zamanki kada kijiwa baby ciwo ganin tana qoqarin tashi
Zama tai, bye bye ya musu ya tafi yana maijin farin ciki, baitab'o roqon abashi d'a ba, amma saiga shi baisan maiyai attracting nasa yasaka yace abashi ba, gaskiya Mahmoud yai sa'ar mata, kenan *Matan Hausawa matane nagari, da kyau da haquri da biyayya* lallai dayanada d'a lalli Nigeria🇳🇬 zaizo yasami mata
Gashi anbashi kyautan baby tun yana ciki, har ana tambayar wata itama tabayar, duk da shine d'a nafari gurin su, basu haihun bama
Mahmoud yai murna da kyautan da yai musu.
Safiya nayi suka shirya harsu Hanan aka tafi Malls
Kaya nagani na fad'a na baby, gadaje sosai masu kyau da kayan wasa da kayan maza da mata uniset haka suka d'iba
Basuyi haukaba, amma saida Sultan yamusu Waya akan su qara abubuwan sun yiwa babynsa kad'an
Haka suka qara d'iba
Daga nan sai super market nan ma haka suka d'iba, ZAHRA dai hawaye take sharewa villager gata da matsayin mai girma cikin qasa mai kyau da albarkar kasuwanci irin Dubai UAE dole tayi murna
Ta kuma godewa Allah, tayiwa 'yan baya fatan samun miji wanda yafi nata
Motor uku aka CIKA da kaya sai Qasr waxiri Ahmad Muhammad

ZAHRAN BABA (Completed)🌹Where stories live. Discover now