10

2.6K 81 0
                                    


   Kwana biyu ba buwanda yaga fuskan kowa, ita Inna tsoro take dan taga yaran daga ita harshi basuda ta ido, gara ZAHRA, ita batasan ma ya auren ya keba
So zai iya mata wayo, Huum kin jiki matarsa ce kota wani, wata zuciyar ce tace mata haka
   Nidai ban bayar da ita, Idan ba naga sunzo tafiya ba
Waya yayiwa Bintu qanwarsa yace tabashi ZAHRA, tom gata ma kusa yauwa ukhteel aziza
"Hello"
"Aiwa, my ZAHRA shine kika barni ko, ba kya nemana?
A'a wallahi ba haka bane
to yane?, Inna ce take hanani, wai kada nazo, ko fita bata barina, wai sai anzo tafiya sai ka ganni, bayan nima kullum da tunanin ka nake kwana
    Aseef habeebaty, kyale Inna yau ,,zamuga juna, kinji
Tom, ai Inna bata bari na fito, kyale zan yiwa Bintu waya sai kizo d'akina kinji?
Yauwa, kasiyomun pizza ina sonta, ko kaza kike so zan siyamiki bare pizza
Yauwa baby, kai me kikace?, baby na mana, waya gayamiki?
Aunty Aysha tace wai kana cewa mijinka baby, dariya yai kawai yace shukharan Hayatee
Yaatikil afeey( kadawo lafiya) mashee habeebty (ba komai)
Murna ta fara, dayake Bintu taji komai, shi yasaka tace Ukhee, Inna tace kada kije shine zaki koh?
Hannunta ta kama, tace Bintu ai mijinane, kuma kinga tunda can ai kullum muna tare, dabana ganinsa bana jin dad'i, plx kada ki ce zaki gayawa Inna, kibarni naje ko 10 minutes nayi, Idan ta tambayeki Idan ban dawo ba, kice naje Madafa, saikiyi sauri kimana waya kinji?
Ok, amma dai kada ki dad'e tom
Kwanciya sukayi, suna ta hirar su, kowa na bawa kowa labarin garin su
Inna ce ta shigo tace a'a yammatan Inna hira ake?, eh Inna, tom fita zanyi zani gaisuwa, Bintu ku zauna kada ku fita ko'ina, ZAHRA ce tace, Inna nifa ashe zaman gida dadie gareshi ina zamu, inkinga munfita saidai Madafa
Yauwa 'yan albarka
Haka ta sa kai tafita
Tana fita yana yo waya ZAHRA tazo ya dawo, tom Akhee
Ukhtee, Akhee fil janah, yauwa, fita zatayi zai Bintu tace lallai haka zaki, ba turare ko kwalliya?
Au namanta, ai da sauri ta shiga toilet wanka tayi, tana fitowa nan ma da sauri tasaka wata simple doguwan riga na atamfa, powder da lipstick tasaka, humrah da turare tasa ga body spray shima, yauwa kokefa, yanzu kika fito Amarya sak
Dariya sukai tasakai ta fita
Qofan arife take, nocking tayi yanaji yasan itace, wani farin ciki yaji, da d'okin ganin kyakyawan fuskanta ya bud'e
     Rufe ido yayi, yace ZAHRANA CE?, itace mana, anya kuwa, ni ZAHRANA gudu na take, anya ita ai akullum bataqi ta kasance tare da Maikyau ba, Inna ta matsa shi yasaka bata zuwa, koh? eh mana
Bissmillah ta shigo, duk maganar dayake idansa a rife yake, sai dayaji tashiga sannan ya mayar da qofar ya rife
Hasbunallahu wa ni'imal wakeel" Kalmar daya furta kenan lokacin da idansa yayi masa tozali da ZAHRAN SA, yaushe ne baiganta ba, amma tayi wani irin kyau, sai kyalli take, kamar yaran maciji
Atsaye take, gaba d'aya ya zubamata ido yana qissima abubuwa azuciyarsa wanda ni kaina @uta ban san komai yake tunawa ba
   Ni Allah nagaji kalla qafata zata cire, ka barni a tsaye, sai asannan ya dawo daga duniyar tunanin, daya Shiga
   Ayya My ZAHRA sorry, zoki zauna, nuna masa kusa da ita yayi, zama tai tace ina saqona?
Au bazaki fad'an yanda kikai missing nawa ba, sai ina saqonki, dama ba'a sona kenan
    Waya cemaka, nayita tunanin ka, kuma wataran Idan kashigo ina leqowa na ganka, idan zan fito Inna ke hanawa
Naji, tawo kici nasan kinajin yunwa koh?
Eh, haka ta zauna suka ci pizza da ice cream tare, hira yake mata, na yanda bikin ya kasance, da yanda sukayi wa Anas dariya tayi tayi, harda riqe ciki, kallonta yake yanda tayi wani kyau daga ganinta bata da damuwa, ga yarinta kuma
    Harararsa tayi tace kallon name ne? dan na kalli mata ta, ai ba haram bane, gira ya d'aga mata
Murmushi tayi, lah kinga wani abu, mene, tsaya kedai kiga, cak ta tsaya
Hannu yakai kusa ba bakinta yace kalla yarinya kawai kinvari Ice cream ya zubarmiki kuma kinqi ki goge, saima ace ba yargayu ba
Ni fa bansani ya zauna ba, tafad'a a shagwab'e
Ok, kawo to na goge miki, bakin ta turo, harzaikai hannu saiyaga ai ba wani bu
Lip nasa yakai wajan, lah Maikyau meye haka?, irin na Indai ne naga sunayi
Eh mana, kema ai India ce, kuma kinga mu kusan gaisuwarmuce, dan dai banyi ne
Bata qara cewa komai ba, ya mayar da lips nasa kan nata
Sai da ya d'auko long time, sannan ya cikata, shima kwarorotanta yaji yo shi yasaka, ya cikata
  Maikyau wallahi kai mugune, hakane soyayyar da mugunta, kalli lips d'ina, kamar kaciremun, zafi wayyo Inna, ai Iskanci ne haka
Kinga yi shiru, ai wannan auren kenan, kuma ba kowa yakewa matarsa haka ba, sai Idan ana sonta, kuma ba iskancibane
Wataran zaki gane, nidai bazan kuma zuwa ba, kuma saina fad'awa Inna nace kayi mun......
Lah, bakyau fad'ar sirrin miji ga wani, koda Mamankane bare qawa, ko kaka, Idan kin fad'a ba ruwana dake
Kuma bazan qara siyamiki komai ba
Bani bake, a'a to bazan fad'a ba, amma kaima promis me baka qarayi?, eh naji amma kada ki fad'a
Tom, bara natafi kada Inna tazo
To shi kenan, amma dai zakina zuwa muna hira koh, eh mana, Indai zaka ban sweet
Dariya yai, yace ai harda abinda yafi sweet zan baki, haba meye shi, a'a Idan kinzo kya gani
Ok, ga wannan ki kaiwa Bintu, haka ta karb'a, tafice da sauri ganin ya taso
    Murmushi yayi, yace Aure rahma
   Allah ya rufamata asiri, harsai da taje suka qara cin pizza da Bintu, Inna bata dawo ba
Ukhtee dazaki fita naga kamar kinsa white lips mai d'an red?
Eh mana, kinsan inasonsa yanada qamshin strawberry,
Huum yanzu kuma banganshiba ko Akhee ya shanye?
Kai Bintu bakida hankali, wa ya fad'a miki, ni nashanye kayana da ina shan ice cream, OK
Ajiyar zuciya ta sauke, jin inda ta sharo qarya kuma aka yadda
Koda Inna ta dawo, a sirri da hilata ta ringa tambayar Bintu cewa taga Mahmoud ya shigo ko ya kira ZAHRA?
  Kai Inna bangani ba, tunda kika fita muna d'aki
Ko daya shigo ma, baccin qarya tafara
Yauwa, nazata tayi rawar kai taje ko yazo, a'a ko d'aya, yauwa, ko yazo kada kibari su ke6e, ko zata fita, ki bita kinji? Tom Sitti
Inna dai anbarta akwana, dan kusan kullum yanzu ZAHRA na tare da Mahmoud, Bintu itace jakadiya, itane take fakar idon Inna sannan tabada order na fita
Yanzu har tagane lokacin da Inna ketafiy wajan Maigari, tunda sai suyi baccin qarya tazaci sun kwanta, har Idansu take leqawa sannan ta fita
Da yake ita Ummin su, sun tafi Abuja, da Abee, tun washe garin da aka gama biki, tunda sunada gida acan, Bintu kuma ganin ZAHRA, sai taqi ta bisu
Amarya da Ango, dai sai budurin su, suke tun ZAHRA na masa kuka tana batason abinda yake mata, lallashine nasa, ko kuma yace yadaina kulata, Idan ya fad'i haka ne, saita tsaya
Tun batason abin harta ware, itama da batasan komai akan aure ba, batayi ilimi ba, bare agayamata me auren kansa ya qunsa
Amma ta iya, salo salo na komai ba

ZAHRAN BABA (Completed)🌹Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang