21 - 25

1.3K 47 0
                                    

[05/11 7:59 PM] Aishat muh'd: [05/11 7:56 PM] Aishat muh'd: TAWA CE!!!   

2⃣1⃣
Tada motanshi yayi yabar gidan, shukra na komawa cikin gida dakinta taje ta kwanta, ta fashe da kuka jitayi mutuwar baba yadawo mata sabuwa fill, mum ce tashigo tadinga lallabata haba shukra baganiba, bayace zai dawo next week yadubaki ba, nasan thariq akwai cika alkawari zai dawo kinji ta girgiza kai.

Mum ta rungumeta tana lallashinta hartai bacci, mum tabar dakin, lokacin da imran yadawo yazo dakin tadan sake harta koyamai home work daganan tafito taga mum a kitchen.

Mum tace shukra hala imran ne yatashe ki?? Ahankali tace no bashivane, takarasa cikin kitchen din tareda mum sukai girkin mum takoya mata abubuwa dayawa.

Bayan magrib duk suna zaune a falo imran na jikin ta yana wasa itakuma tai shiru tunanin baba take dayanzu fa suna hanyan dawowa daga gareji, sallaman dad sukaji mum ta tashi ta rungume shi, amma gabaki daya hankalinshi yanakan shukra, ture mum yayi daga jikinshi yakarasa cikin falon da sauri ganin shukra dayayi cikin damuwa ya tsugunna gaban shukra,

Murya kasa kasa yace shukra baby?? Menene?? Meke damunki?? Hj taimiki wani abune?? Kifadamin dan wlh bazan bari wani yatakura miki a gidanan ba yana maganan yana kallon fuskan mum da alamun da ita yake.

Shukra ta girgiza mai kai, yace to Menene yayanki thariq kikeson yadawo?? Ta dagamai kai, yakara kwantar da murya yace karki damu ran sati zaizo kinsan banason ganin ki cikin damuwa, imran dayaga dad yadane jikinshi dad ya dakamai tsawa kai bakaga ina magana bane?? Imran yatashi yana kuka yaje ya rungume mum,

Dad ya fito dawani kwali acikin ledan daya shigo dashi ya mika mata adan tsorace ta karba yace kinga wanan wayan takice, nasamiki layi da komi aciki, kinga ai zai debe miki kewa, banason ina ganinki cikin kunshi kisaki jiki kiyi walwala kinji.

Tace to Nagode,  yace yauwa shukra baby, oya tashi muje kici abinci yarike mata hannu da sauri ta fizge hanunta, taje wurin mum tace mum kinga wayan da dad yasiyomin, ita shukra bata lura da yanayin mum ya chanza ba, mum tai yake tace Allah sanya alheri taja hanun imran suka bar falon.

Maman shakur 😘
[05/11 7:57 PM] Aishat muh'd: TAWA CE!!!  

2⃣2⃣
Tana shiga daki ta lallaba imran yay bacci, babu abunda take furtawa sai INNALILLAHI, wai mai alh ke nufi ne?? Maisa zai nuna bai damu da ita da imran ba saboda shukra?? Kodai alh son shukra yake?? Danna lura da yanda yake Kallonta da yanda yake shiga cikin damuwa dazaran yaga shukra bata cikin walwala.

To maima alh zaiyi da yarinyan 16 years?? Girgiza kai tayi tace hj karki kai zuciyanki zuwa wurin, alh bason shukra yakeba, kawai tausayinta yake saboda ita marainiyace, takara cema kanta, komin tausayin dayakema shukra baikamata ya ture imran yana mishi oyoyo ba ai, kawar da tunanin tayi tacema kanta alh bason shukra yakeba, karki kuskura kifarajin haushinta kindai riga kindau alkawari zaki kula da ita, tashi tayi dan takoma falon batason shukra tai zargin wani abu.

Tana zuwa falo ta tarar alh shikadai yana danne danen computer tace alh ina shukra?? yace tatafi ta kwanta  suka danyi fira daga bisani suka dunguma dansuje su kwanta.

Yau takama monday, babbar rana ga ma'aikata, babbar rana gayan makaranta, haka kuma takasance babbar rana ga shukra, ta shirya cikin uniform dinta blue wando, pink din hijab karami sai riga pink amma mai gida gida pink da blue. Mum kanta tsayawa tayi tana kallon shukra dan tai bala'in kyau kaman wata yar India dad kuwan kasa rufe bakinshi yayi, imran yace wlh aunty kinyi yau kaman kajool.

Suka shirya dad yarakosu har wurin da driver yake tsaye dad yacema driver karka sake  kabatama shukra rai, duk abunda tace tanaso kayimata, inhar kabata mata rai to wlh abakin aikin ka. Driver jiki na rawa yace to alh, suka shiga cikin mota sukabar gidan, Nazir na cikin motanshi a anguwar kaman ance yadago kai yaga shukra shi agaban mota sun fito, wani ihu dadi yayi yace ke TAWA CE ya kunna mota yabisu.

TAWA CEWhere stories live. Discover now