31 - 36

1.2K 60 0
                                    

[07/11 9:36 PM] Aishat muh'd: [07/11 4:53 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
               💞            🌿🌿🌿
3⃣1⃣
Cinkin sanyin muryanshi ya daga wayan, dad baima amsa gaisuwanshiba yace ina kakimin shukra baby?? Thariq adan rude yace dad wace shukra?? Nafa bar shukra a gida bayan nagama bata magani tasamu bacci aka kirani a asibiti akwai wata mata da takasa haihuwa saisa natafi, salati yaji dad nayi thariq kaga halin uwarka ko?? I no she have something to do with shukra disappearance, wlh nasan da hannunta aciki, yanzu idan shukra baby na tafada mugun hannu fa?? Wayyo Allah na shiga uku, thariq yace dad tokasa body guard dinka anemota, ni yanzu bazan iya dawowa ba saboda aiki yamun yawa, dad yace thariq karma kadamu kanka nasan uwarka ta koreta kuma wlh saita nemomin shukra baby ta ya katse wayan.

Thariq rike kanshi yayi wanan wani irin uba gareshi, yanzu dad bil haqqi son shukra yake, tsaki yayi.. Ya kishingida da kujera. Motsin dayaji a bedroom yasa yamike yashiga dakin,  shukra yagani ta tashi daga bacci tana kokarin mikewa tsaye takasa.

Da sauri yakarasa jikin gadon ya zaunar da ita shukra kin tashi ahankali tace eh, ya maran yadena miki ciwo? Tace eh, kinajin yunwa?? Tace eh, yace to farayin wanka ki wanke bakin ki saikici abinci. Shiga bayi yayi yahada mata ruwan zafi, yafito ya mikar da ita tsaye ahankali take tafiya dan jiri jiri take gani, saida yaga tashiga bayi sanan yabar dakin.
Ahankali take wanka dan gabaki daya bata da karfi ga wani jiri datake gani, ga yunwa nacin cikinta, tana gamawa towel dinshi wani brown data gani ta daura tana takawa ahankali, tana bude kofan bayin taga kanta na juyawa gabaki dayan dakin na juya mata jiri sosai takeji suna daya bakinta yasamo yaya thariq,

Yana zaune falo yaji kaman takirashi da sauri yamike yashiga dakin itakuma daidai lokacin jirin ya dibeta tafadi akasan dakin...

Maman shakur 😘
[07/11 6:15 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!   💞
                💞          🌿🌿🌿
3⃣2⃣
Da sauri yadagata ya rungume ta yana shafa gashin kanta, sorry shukra kina ganin jiri ne? tace eh, murya kasa kasa tace yaya thariq abinci ni zanci yunwa nakeji ni, ya dagata ya daurata kan gado yatafi kitchen ya daukomata fried  rice wanda yaji naman kaza ya kawo mata.

Ci tafarayi shukuma yazauna gefenta yana Kallonta, azuciyarshi yace tsarki ya tabbata ga ubangijin daya hallici yarinyar nan komi yaji a jikinta kirjinta cike yake kaman takai 20 kawar da tunanin yayi tareda koran shaidan, tana gamaci yadau plate din yace kisa kaya ni zanje masallaci inna dawo mayi magana, mikewa tayi da sauri yaya zan bika, ya kalleta tareda wulla mata harara kinji sauki zaki fara damun mutane ko, ki zauna bazan dadewa yay maza yafita dan bayason Kallonta haka da dan towel a jikinta.

Shirya kanta tayi cikin atampa riga da sket batai make up din komiba taciro wayanta daga jakan tace Allah sarki Nazir dina nasan yanacan yana nemana wayan akashe, sa wayan tayi a chaji ta kunna bako ajima Nazir ya kirata.

Nazir yace Shukra maiya sami wayanki tun safe akashe?, kuma yau dasafe nadinga jiranki a hanya maisa bakuje hadda ba??? Tace wlh nazir banda lpy ne, arude yace meke damunki??wlh yau koma maizai faru yafaru sainazo dubaki, wani dadi taji aranta tanason yanda Nazir ke damuwa da ita, tai murmushi tace to aini yanzu bana kano ina gidan yaya na, Nazir yace ina?? Karan bude kofan dataji anayi ne yasa ta katse wayan ta ajiye.

Thariq ne ya shigo yace dawa kike magana... Bai karasa maganan ba yaji wayan na ringing again shukra fitsari ne kawai batayiba, dan tana tsoron thariq, ya kalleta ya kalli wayan yace wayan waye wanan??

Atsorace tace wlh wlh yaya bani nacema dad yasaimin ba, kuma ni wlh ban rokeshiba, Allah yaya believe me kasan kahanani roko ko, kuma dama dama randa kakoma zaria dad yadawo yaban wayan... Wayan akasake kira cikin takun kasaita thariq yakarasa ciki yadau wayan yaga anrubuta MY CUP CAKE ajiki, annurin fuskanshine ya bace yajuyo ya kalleta...

TAWA CEWhere stories live. Discover now