[13/11 1:24 PM] Aishat muh'd: [13/11 9:01 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣6⃣
Wuraren 6 akatashi daga walima Amina tariko hanunta suka koma cikin gida, tazaunar da ita adaki, mum din thariq ne tashigo dakin tace shukra dad na kiranki zomuje mum tarike hanunta suka tafi falon dad.
Ga mamakinta taga ummanta, alh tafawa, hj amina sai yaya thariq duk suna dakin.Yaya thariq yaci wani farin shadda gal sai sheki yake. mum ta kaita kusada thariq ta zaunar da ita, dad yace shukra ga mijinki nan kiyi mishi biyayya, aure ba abun wasa bane, yi nayi bari nabari, hakuri shine rayuwan aure, dad yace annabi yace inhar miji yakira matarshi zuwa ga shimfida taki zuwa mala'iku na tsine mata hargari hawaye. Yajuyo ga thariq yace kasandai shukra amana babanta yabaka ita, ayau kataka mataki na farko ka mayarda shukra matarka, saikuma matakin gaba kula da ita, kare hqqinta biyamata dukkan bukatunta. Hakuri akeyi da mace thariq...
Ranan kowa na falo saida yay musu fada sosai shukra kanta tasa acinyanta tana kuka sosai.
Anayin magrib aka kawo motocin kai amarya dad yace baisan wanan ba shida kanshi zaikai shukra dakin mijinta, zuwa yayi hardakin shukra yafito da ita kuka take sosai hartana wani shidewa, thariq yanda yaga tana kuka gwara Amina tabita kota lallabata, yasamu dad yace ajeda amina.Dad kejan motan, sai shukra da Amina abaya. Yayinda thariq da isma'il suna motan gabansu. Shukra ido yay jajir yanzu shikenan anrabata da Nazir dinta, dad yace shukra baby kidena kuka inhar thariq yabata miki rai kizo kifadamin kinji.
Wani hadadden gida suka sauka a area D nan samaru, dad na ajiyesu yajuya Amina taja hanunta suka shiga ciki.
Maman shakur 😘
[13/11 9:27 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣7⃣
Zama sukayi a falo suna jiran shigowan su thariq, shukra na kwance jikin Amina ta lumshe idanunta sallaman su yaya thariq sukaji Amina takara lullube fuskanta, suka karaso ciki, yaya thariq yace abudemin fuskan matana nagani mana, Amina tace wlh saikun biya, suka dinga wasa shukra batace kalaba, isma'il shiyabiya dubu 80 sanan Amina tabude fuskanta.
Thariq tunda yake da shukra baitaba ganin tamai kyau irin nayau ba dudda idanunta arufe suke.
Wuraren 11 isma'il yace oya tashi mutafi tamike shukra takama hanunta tana kuka Amina tace gobe kafin nakoma kano zan biyo mugaisa ko, ahankali shukra tasaki hanunta tana kuka saida thariq yarakasu waje yadawo yakulle kofan falon sanan yaje kitchen yafito da cups da plate.Zama yayi kusa da ita hartanajin numfashin shi jikinta yafara rawa, hannu yasa yacire gyalen data rufa dashi ya ajiye sanan yasa hannu yazamo dan kwalin kanta gashinta suka sauka har bayanta. Kamo hannayenta dasukaji lalle yayi yakai bakin ya manna musu kiss wani yarr shukra taji ajikinta. Murya ciki ciki yace i luv yhu shukra soo very much, wlh ina tsananin farin ciki dakika zama matanaa yau, shukra kanta na kasa, dago kanta yayi yakai kanshi yahada danata yana Kallonta yace shukra plzz kisoni kinji, wlh ina tsananin sonki. ya janyota jikinshi ya rungumeta tsam tsam yana shafa bayanta ahankali jikinta ne yafara rawa, dan yanda yake shafata yanasa tsigan jikinta natashi. Fizge jikinta tayi tana hawaye mehaka?? Yay murmushi yazuba farm fresh yogurt a cup yakai bakinta ta kawar dakai, daure fuska yayi yace kisha yakai bakinta ahankali takesha harta shanye, yadauko naman kazan yabata taci kadan tace takoshi, kai abubuwan yayi kitchen sanan yazo yace muje kiyi wanka ki kwanta wani daki yakaita mai shegen kyau yaji furniture yafara kokarin cire mata riga tarike riganta tafasa ihu, mai haka yaya?? Wlh banaso?? Kallonta yayi lallai zama da uwa jibi har shukra ta chanza, da datakeson shire riga agabanshi yau wai itake ihu.
Maman shakur 😘
[13/11 9:52 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣8⃣
Juyawa yayi yabar dakin wanka ta shiga tayi tafito tasa rigan baccinta tazauna bakin gado tana magana azuciuanta Nazir harsai randa zan ganka nabaka hakuri, dan karkazaci yaudaranka nayi sanan zan iya fuskanta rayuwan aure. Nasan banason yaya thariq, amma zan zauna dashi na kyautatamai kodan abunda yamin, hannu ta daga sama ya Allah ka bayyanamin Nazir nabashi hakuri yahakura dani, inhar hakan tafaru ne hankalina zai kwanta muyi zaman lafiya da yaya thariq. Kwanciya tayi tai addu'a tafara baccinta.
Wuraren 1 yatafi dakinta yaga hartayi bacci dama baiyi niyyan mata komiba yau saita sakedashi, jallabiya yacire yahau gado yajawota jikinshi yana shafawa, ahankali yake shafata amma jin jikinta da laushi sai hankalinshi yafara barin jikinshi hannunshi yatura cikin rigan bacci yafara wasa da dukiyar fulanin, kaman amafarki taji ana wasa da kirjinta wani ihu wayyo babana, ta zauna ta kunna bedside lamp jikinta narawa. ganin yaya thariq tayi bako riga a jikin da sauri ta rufe idonta tana kuka, yaya thariq menama? dan Allah kayakuri karka daken, yanda yaga tarude yasa matso kusa da ita, wani tsalle tayi ta dira akasa jikinta na rawa. Dan Allah yaya thariq kafita daga dakina tashi yayi daga kan gadon ya sakko kasa yazo kusada ita ihu tayi takara cusa kanta cikin cinyanta tana kuka plz kafita.Murya asake yace naji amma tashi ki hau gadoto tashi tayi tahau gado jikinta na rawa shikuma yafita yatafi dakinshi.
Da kyar bacci ya dauki shukra dan gani take kaman zai kara dawowa. Shima bangaren thariq da kyar yay bacci.Washegari Wuraren 10 Amina tazo takawo musu abinci thariq yace kije ciki tana dakinta, shukra taci abinci. Amina tai mata sallama tatafi.
Shukra ranan har Wuraren 4 narana bataga thariq ba, batafita daga dakintaba tana zaune tai shiru wayantane taji yana kara da sauri ta dauko dan tai tunanin umma ne amma tana kallon screen din taga ansa NAZIR.......Maman Abd shakur😘
[13/11 1:24 PM] Aishat muh'd: [13/11 10:09 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣9⃣
Wani tsoro taji ya shigeta hakanan taji takasa amsa wayan ita dake neman Nazir dan tabashi hakuri amma gashi yakira tasaka dauka, wayanne yakara ringing akaro na uku yasa tai tunani gwara na dauka na ganshi nabashi hakuri, hanunta na rawa tai picking call din, kafin tace wani Abu yace hello, my luv sai jiya nadawo naga message dinki yanzu haka ina tsohon gidanku amma ance kunbar wurin, murya asarke tace inason magana dakai Nazir, yace to kina ina?? Tace ina area D, yace bari nazo zan tsaya a bakin titi zan kiraki saiki fito, jin yace abakin titi zai tsaya yasa ta sauke ajiyan zuciya tace to, dan tasan yaya baya gida dan bataji motsinshiba, tana bashi hakuri saita dawo taima yaya girki mai dadi su shirya.
Shiko Nazir yay wani murmushi yace wanan ranan shukra zai shiga ranan tarihi, ranan dabazaki manta dashi a rayuwanki ba yay kwafa yaja mota.Thariq yana zaune cikin dakinshi yaji bai kyautaba baije yaga shukra ba tun safe, fitowa yayi daga dakinshi yay hanyar dakinta, itakuma shukra dai2 lokacin wayanta yay ringing ta dauka Nazir yace am dere, tace to Nazir ganinan zuwa. Thariq bude ido yayi yace Nazir?? jin alamun zata bude kofa yasa yakoma baya da sauri ya labe a bayan fridge. Shukra tasa hijab har kasa tafita waje.
Thariq komawa daki yayi ya zira jallabiya yabi bayanta, tana kaiwa bakin titi tako hango motan Nazir ta tsaya daga waje yabude mata motan. Yace shukra shigo mana kinga bakin titi ne mudan karasa chan wajen muyi maganan tunanin tayi tace hakanefa, gwarama muje chan din kar yaya yaganni anan, tabude gaban motan ta shiga yaja mota..
Thariq dake biyeda ita yaga Nazir yace shukra no don do dis 2 me, da sauri yatari texi yabi bayansu......Maman Abd shakur 😘
[13/11 10:26 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣0⃣
Suna cikin motan yace shukra ga drinks a back sit dan daukomin ta dauko, yace dan budemin malt din nasha yunwa nakeji, tabude mai yakarba yanasha, Kallonta yasakeyi sha fanta din mana kena siyomawa, ta yamutse fuska banason, yace dan Allah kisha mana shukra, jin yace Allah aiko tabude tasha kadan tarufe ta ajiye, ko minti biyu ba'ayiba ta bingile dawani irin bacci. Nazir yay wani irin dariya yace bakisan Nazir ba yarinya, yakarama motan gudu.Thariq na cikin motan texi sunabin bayan Nazir, mai texi baisan cewa drop thariq ya daukaba aiko wani passenger ya tsayar dashi ya tsaya thariq baisan lokacin dayacema mai texi kai dan ubanka drop na dauka muje, mai texi jikinshi na rawa yace yakuri yallabai. Mai texi yahau kunna mota amma mota taki kunnawa thariq yay tsaki yamikama mai texi dubu 1 yafito amma babu alamun motan Nazir tabace bat. thariq yarike kanshi dan juyawama yake, mai machine yatare yahau suka dinga tafiya kawai batareda sunsan ina zasuga Nazir ba.
Nazir bai tsaya ko inaba sai wani private clinic a GRA, Mai suna Al madina direct wani office yawuce yana shiga ya kwantar da shukra akan gadon office din, ya zauna agefe ya ciro wayanshi yakira wata number, jinayi yace doc muna office dinka, gata nakawota, come and do ur job, ya katse wayan. chan zaiga wani doc kana ganinshi kaga dan China, idanunan fici fici kaman na Pherty tiger😂 yana rike da.........
Ewoooo masu karatu Doc fa yace?? Mekuke tunanin za'ama shukra??
Maman Abd shukur😘