37 - 39

1.1K 50 0
                                    

[08/11 6:41 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
                💞           🌿🌿🌿
3⃣7⃣
INNALILLAHI kawai thariq ke fada da kyar yasamu bakin magana yace mum wani asibiti kukaje?? Tace muna aminu kano dan Allah kazo yanzu hala akwai taimakon dazaka iyabashi ta katse wayan.

Isma'il yace meke faruwa?? nan thariq ya sanar dashi komi. isma'il yace friend can i say something?? Thariq yace go ahead, isma'il yace u know i know alot about physiology to ni gaskiya abunda nake gani game da dad dinka is not just luv, idan ka lura kaman akwai wani bond da yay connecting dad da shukra, bawai soyayya yake mataba kadai, yawanci zakaji words dinshi are bayason ya ganta cikin bakin ciki, wahala da bacin rai, koda yace zai aureta yace saboda aganinshi intana tare dashi he will give her happiness, yadafa kafadan thariq yace friend kaman akwai wani boyayyen al'amari akasa wanda kai dad da mum dukanku baku saniba.

Thariq yace wani irin boyayyen al'amari?? zanyi tunanin akan abunda kace. isma'il yace yanzu katafi zaria ni zan zauna dasu shukra idan kaje kacema dad shukra takira ka taga parents dinta, saika kirani nabama shukra waya tayi magana da dad, inhar dad yaji muryanta ya warke believe to akwai boyayen al'amari akasa, inhar kuma bai warkeba yay insisting tazo taganshi sai musan soyayyan pure luv yake mata.

Thariq yace nagode friend suka shiga ciki yay ma su shukra sallama yaja mota sai zaria.

Maman shakur 😘
[08/11 7:06 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!   💞
                 💞         🌿🌿🌿
3⃣8⃣
Yana shiga kano asibitin yawuce direct.  ya shiga dakin yaga mum sai rusar kuka take, da sauri yakarasa jikin gado yarike hanun dad yace "dad" maiya sameka?? Plz wakeup dad dont leave me, dad yabude ido kadan jin muryan danshi, yabude baki alamun zaiyi magana thariq yay maza yakai kunneshi bakin dad,

Jiyayi dad yace ina shukra baby???  Rike hanun dad yayi gam yace dad shukra na wurin mamanta, tana cikin koshi lpy ka kwantar da hankalinka. dad baya iya bude ido amma yabude su ras ya kalli thariq yace how? Thariq yace dad nima jiya takirani a waya wai tana tareda mama n ta, dad yay hamdala yace thariq plz kira number nai magana da ita.

Dama already isma'il yariga yafadanma shukra yanda zatayi thariq na kiran wayan isma'il akaba shukra tace hello dad, dad ya sauke ajiyar zuciya yace shukra baby da gaske kinga mum dinki?? Shukra tace eh dad, dad yace hankalinki a kwance babu mai damunki ko?? Kina cikin koshi lpy shukra baby?? Shukra tace eh dad lafiyata kalau, yace to alhamdulillah inane gidan naku?? Isma'il najin haka ya katse wayan.

Dad tuni ya mike ya zauna ya kalli mum da harara yace ta Allah batakiba, gadaishi taga iyayenta, duk bakin cikin tanda sai anci waina, thariq yay murmushi, dad yace ban abinci naci.  thariq ya dinga kula da dad kwanan su uku aka sallame dad.
Washe garin ranan isma'il ya diro kano sukaima iyayensu sallama sukadau hanyar zamfara.
Maman shakur 😘
[08/11 7:26 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!   💞
                💞          🌿🌿🌿
3⃣9⃣
Suna shiga zamfara thariq ne ke tuki, yace friend kakosan akwai yayan dad  dina a garinan but he is late yanzu, isma'il yace ayya Allah jikanshi, thariq yacigaba da magana but yabar matarshi da yarinyanshi mai suna hajara wai yanzu ma tana aure  minister of petroleum alh tafawa, kasan wani abu kuwa?? Isma'il yace saika fada.  wlh bantaba haduwa da hajaran ba,   kuma suna yawan zuwa gidanmu da hj amina but yawanci dat tym ina school. And recently da hj aminan tai ciwo nida dad munje har zamfaran wani ikon Allah bamu hadu da hajaran ba, hj amina tace wai sunyi tafiya Korean ita da mijinta.

Isma'il yace yanzu a ina zamu sauka?? Thariq yace y not mu sauka a hotel, anjima da yamma sai muje gidansu yayan dad din nawa, kaga tundasu sun dade a zamfara watan kilan susun alh shuibu din ko ya kace, isma'il yace hakane.

Suka kama daki biyu a hotel shi daya isma'il daya, karfe biyar suka shirya suka tafi gidan, hj amina na ganinsu tafara murna wai wai wai likita bokan turai, kainake gani ko mafarki nakeyi?? Thariq yay dariya yace zoki mintsileni sukadayi wasa da dariya aka zauna anata fira, hj amina tace kaga bari nakira hajara tazo kuhadu batasankaba, kaima batasankaba tadau waya.

Bayan mangariba wata hadaddiyar mota ta faka a tsakar gidan.  hj amina tace ai gatachan ta iso ma, hajara tafito ta kulle mota tabude back sit tafito dawasu kyawawan yara maza daga ganinsu twins ne tariko hanunsu suka shiga ciki.

Sallama tayi saida kirjin thariq yabuga wacece haka da muryan shukra?? Bude labule tayi ta shigo twins da gudu sukaje suka dane jikin hj, itakuma ta karaso cikin falo

Isma'il da thariq suka mike tsaye ganin wata irin mata wanda babancinta da shukra shine ita wanan daga gani ta girmama shukra nesa bakusaba, thariq ne yasamu bakin magana yace hj wacece wanan??... ......

Maman shakur 😘

TAWA CEWhere stories live. Discover now