[10/11 8:29 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
4⃣7⃣
Secretary dinshi ce taji alamun kaman kokawa a office dinshi kuma tasan baya office shine tamike tabude kofa gani tayi Doc jamcy ta shake shukra wanda idanunta sun soma juyawama, karasawa tayi da gudu ciki duk iya kokarinta nata kwace shukra takasa. Fita tayi da gudu tatafi word, tana zuwa takoga Doc Thariq naduba wata, da gudu takarasa tace sir jamcy zata kashe bakuwarka, a tsorace yatashi yace wot Tace mai muje kawai yabi bayanta. Yana shiga ya fizge jamcy ya wullar da ita shukra kam sulalewa tayi a kasa.Yakoma kan jamcy yace kasheta zakiyi?? Idonshi duk sun juya yaso ya shaketa itama amma sai yay tunani kawai ya jata ya wurgar da ita wajen office dinshi, yakoma kan shukra wanda fuskanta yay jaa abunku da farar mace hawaye kawai ke fita daga idonta.
Ya rungumota jikinshi sorry shukra am here, ya duddubata yaga bawani matsala murya ciki ciki tace ni ka kaini gida tashi yayi ya mikar da ita yacire mata coat dinshi sanan yakamo hanunta duk kuka take suka shiga mota sai gida.
Suna kaiwa gida ta zauna afalo tana kuka, ya zauna kusa da ita duk hankalinshi atashe, yace wai meya hadaku?? Tace ba ita bane tace zata ci ubana ba, shine nacemata mai kwankwason sauro, shine ta shakemin wuya, ta nushe ni, takuma hambareni. kaji su shukra da sharota lol😜, kuma ni wlh sai ka ramamin.
Dariya ma tabashi amma ya gimtse toke shukra mena cemata mai kwankwason sauro?? Tace wlh yaya ai batada kiba, kaman tsinke take koni nafita kibafa. Thariq yay dariya aiko shukra takara fashemai da kuka da kyar ya lallabata tai shiru.
Maman shakur 😘
[10/11 8:44 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
4⃣8⃣
Yau monday yaune ranan da shukra zata fara waec dinta anan DEMONSTRATION samaru thariq yabiya mata. tun safe ta shirya tadau wayanta tasa a jakan dan tanaso tai waya da nazir yau.
Karfe 8 thariq ya sauketa tareda bata kudi mai yawa taci abinci, yace intagama zaizo ya dauketa dayake 12 zata fito.Yana barin makaranta taciro wayanta ta kunna takira Nazir aiko kaman jira yake yace hello baby na wai maiya sami wayarki ne?? Tace yaya na yadawo kasan inya kamani dakai zai dakeni, nidama inason nafadama karka kara zuwa plz. Nazir yace yanzu kina nufin bazamu kara haduwaba?? Tace nidai ba yanzuba sai yaya yakarayin wani tafiya.
Nazir yace kinfara waec dinne?? Tace eh, yace to gaskiya randa kika gama paper zanzo plz zan baki gift din gama exam, tace to shikenan na yarda idan yatafi asibiti sai kazo , daganan suka cigaba da firan soyayya har lokacin shiga paper yayi takashe wayan ta shiga.Kwance tashi asaran mai rai, kwanaki sai ja suke, kullum soyayyar shukra karuwa take aran thariq amma baitaba fadamataba, saidai kullum kokarin nisantar ta yake, ta hanyar kin dawowa daga asibiti da wuri duk yana hakane saboda ya kula da amanan ta dake kanshi.
Yayinda shukra soyayyar Nazir tai zurfi aranta kullum intaje school sai sunsha fira kafin ta shiga paper. Wanan kenan.
Mum din shukra kam kullum saita kira thariq dan taji ya lafiyar yarta dakuma exam din datakeyi.
Maman shakur 😘
[10/11 9:03 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
4⃣9⃣
Ayaune shukra ta kammalla waec dinta dama tarubuta jamb tun kafin sugama waec, sunyi waya da Nazir yace gobe zaizo. tace amma kabari sai wuraren 11 lokacin yaya ya dade da tafiya aiki, yace mata to.Suna gama paper thariq yazo ya dauketa sai murna take, suna kaiwa ta shiga dakinta dan ta chanza kayan makaranta, tana shiga maizata gani wani abu anyi raping dinshi, sanan sai wani katon box shima anyi raping dinshi, zuwa tayi tabude karamin taga laptop mai kyau na dell sai dan karamin paper ansa a gift 4rm thariq, tabude box din shikuma kayan sawa ne masu shegen kyau fita falo tayi da gudu taga thariq zaune taje ta dane jikinshi tana murna janyeta yayi yace mai haka?? Hawaye ya zubo daga idonta ta rikemai hannu Nagode yaya, wlh ina sonka sosai babana nabiyu, Allah baka mata tagari, azuciyarshi yace gaki nan. sai godiya take mishi yace naji jeki chanza kaya sanan ta mike tatafi.