54 - 59

1.3K 57 1
                                    

[11/11 7:51 PM] Aishat muh'd: [11/11 8:26 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!     💞
                 💞           🌿🌿🌿
5⃣4⃣
Da yamma shukra ta fito bataga thariq a falo ba tashiga kitchen ta dafa musu abinci. Coconut rice da stew, amma kwata kwata takasa ci, ta zauna akasa tai shiru tai tagumi, gashi cikinta har ciwo yake saboda yunwa.

Wuraren 10 yashigo gidan, yaganta zaune a falo idonta arufe tarike cikinta, da sauri yakarasa yarikota yana shukra lpy?? Ahankali ta bude idonta ta kalleshi tace yunwa nakeji, tashi yayi yashiga kitchen yadebo abincin yabata tace bazan iyaba kabani abaki, yafara bata yaki bari suhada ido, saida sukaki last spoon yazo zaisa abakinta ta daura hanunta kan nashi ta kalleshi hawaye ya zubo idonta tace yaya dan Allah kayakuri plz, bazan karaba kaji, ajiye spoon din yayi yamike yatafi dakinshi, binshi tayi ta tsaya bakin kofa tana kuka sosai amma thariq bai budeba har bacci ya dauketa a wurin yafito ya kaita dakinta.

Adaren thariq baiyi bacci ba, karshe ya yanke shawara zaikai shukra wajen mamanta, kota kara wayau tasan rayuwar ya mace.
Washegari da safe yakira hajara sukai maganan, tace Thariq gwara muhadu a kano kaga yakamata su baffa ( dad Thariq)  da mum dinka susan wacece shukra, kaga hakan zaisa mum dinka da baffa su daidaita kansu ko?? Yace hakane anty,  tace duk muhadu a kano yau, bari fadama honey mu shirya, sukai sallama suka katse wayan.

Dakin shukra ya shiga yaga tai zuru zuru ta bala'in bashi tausayi amma dole ya share, yace kihada kayanki zamuyi tafiya, murya kasa kasa tace yaya ina zamu?? Yace zankaiki wurin mum dinki, tace yaya nafison wajenka wlh, ya ballamata harara kiwuce kihada kayanki nace.

Maman shakur 😘
[11/11 9:17 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
                💞           🌿🌿🌿
5⃣5⃣
Thariq basu shiga hanyar kano ba sai Wuraren 4 saboda yadanje asibiti, hajara sai kiranshi take dayake su harsun dade da isowa.
Wuraren 6 suka isa kano, shukra tana ganin sun shiga gidansu thariq tafara kuka yaya dan Allah mukoma wlh mum zata dakeni, yanda yaga hankalinta yatashi yasa yace mata babu abunda zata miki i promise u. Side dinshi yafara kaita saida suka salla sanan suka fito hanunshi ta rike gam suka shiga falon da sallamnsu.

Kowa na falo, dad,mum, Hj amina, hajara,Alh tafawa, twins dakuma imran. Dad shiya fara mikewa tsaye yace shukra baby kece kuwa?? Dama nace ke TAWA CE nasan zaki dawo gareni, ya kalli mum wanda haryau fada suke basu shiryaba yace kinga tadawo gareni saidai ki mutu da bakin ciki.
Mum ta mike tana nuna shukra da yatsa wanda tarike thariq gam jikinta na rawa mekika dawo yi?? Bar gidanan kafin...
Hj Amina ne tamike tsaye itama da murmushi a fuskanta ta kalli dad tace yaya  (dayake haka take kiranshi tunda kanin mijintane late Alh Muh'd,). tace  yaya, hj ku zauna yanzu ba lokacin fada bane, tajuyo ta kalli thariq tace likita samu wuri ku zauna yazauna shukra ta zauna kasa ta rike kafanshi gam.
Hj Amina itace tafadi masu ko wacece shukra garesu, shukra kam kuka take sosai yanzu dad na matsayin kakanta ne?? Yaya thariq dan uwanta?? Ashe maganan yafito fili, hj Amina tace kwarai kuwa, marigayi Alh muhd mijina yayan dad din thariq ne....

Maman shakur 😘
[11/11 9:59 AM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!   💞
               💞           🌿🌿🌿
5⃣6⃣
Dad da jikinshi yay sanyi, yace ashe duk abunda nakeji game da shukra ba'a banza bane, ashe ke jikata ne saisa Allah ya dauramin sonki. yace yaya na marigayi Alh muh'd yarigani aure danni banyi aurebama saida nakai shekara 45, saisa har Alh yay aure suka haifi hajara ni banyi aureba, kafin hajara tai aurene nazo nai aure ba dadewa alh ya albarkacemu da thariq.
Bayan haihuwan thariq dakusan shekara 15, akai bikin hajara inda itakuma bata samu ciki da wuriba, lokacin data haihu Alh yafadamin amma lokacin muna makka, Alh yacemin yasamu jika mai suna shukra nataya yayana murna sosai, muka dawo mukazo mukaga shukra sanan muka koma kano dayake ni achan nake aiki.
Bayan rasuwan yaya dayan watanni, hj takira waya wai baban shukra da shukra duk sun mutu.
Kowa jikinshi yay sanyi shukra yau taji inama babanta na wurinan, ashe ba laifin maman tabane, mum din thariq tazo wurin shukra tace kiyafemin dan Allah, shukra ta share hawaye tace mum na yafe miki bakimin komiba, hj Amina ma tazo shukra tace kaka nayafe miki wlh. shukra ta dagakai ta kalli ummanta hajara dake kuka sosai ahankali ta mike taje ta tsugunna agabanta tace umma na plz kiyafemin abunda namiki ranan, hajara tace bakimin komiba suka rungume juna yan biyu ma suka taso suka hadu suka rungume umman su.
Shukra tamike taje gaban alh tafawa da shima yay dan guntun hawayen tausayi, tace babana na uku ina wuni, kowa yay dariya adakin, yay murna yaji dadi yanda shukra takirashi babanta, shukra ta mike taje ta rungume dad din thariq ya kankameta yana jikalle ta ya isa haka kukan kinsan banison ganinki a damuwa ko, ta mike tajuyo ta kalli thariq, gudu tayi ta isa gareshi wani irin runguma ta mishi tana kuka sosai tace kaine Babana ne nabiyu, kai yaya nane, kaikuma dan uwanane, kaine gatana, u are my everything yaya thariq...

TAWA CEWhere stories live. Discover now