[14/11 7:47 PM] Aishat muh'd: [14/11 5:10 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣2⃣
Thariq mai machine har man machine yakare amma ko alamun motan Nazir basu ganiba sauka yayi daga kan machine din yaciro dubu biyu daga wallet dinshi yabashi. Yacigaba da tafiya akasa iska sai hurowa yake saboda hadarin daya hadu amma thariq bai gajiba nemansu kawai yake yanda kukasan mahaukaci haka yadawo, daga bayama ruwa a tsuge amma ko damuwa baiyi ba yacigaba da tafiya yana waige waige.Doc Chinese yace oboy u wicked oo, Nazir yay murmushi batareda yace komiba. Doc Chinese yace zoka ciremata wanan abun na jikinta kajuyamin bayanta, zuwa yayi ya cire hijab din jikin shukra, sanan ya juyar da ita ya zage zip din rigan dagota yayi xai cire mata rigan daga jikinta gaba daya doc Chinese ya dakatar dashi ta hanyar ce mishi no basaika ciremata riganba, yakarasa jikin gado ya kunna tattoo machine din abun yafara wani zhuuuuuuuu kaman kukan clipper.
Daga tattoo machine din yayi ya saita alluran bakin, kawai ya soka abayan shukra wanda saida tai kara wayyo babana, Doc Chinese kokari yake yaga machine din yay gaba amma yakiyin gaba fatan bayanta ya harde alluran, nanda nan sai jini yafara zuba kaman famfo, Nazir ne yataso yazo kusa dasu Doc meke faruwa??
Doc fito da alluran bakin tattoo machine din yafarayi daga bayanta, jinin yacigaba da kwarara duk kayanta sun baci harda Sket dinta, yay maza ya dauko auduga yasa a wurin yadanyi dabaru sanan jinin ya tsaya. Ya kalli Nazir yace yarinyar nan her skin is too soft, ga tsantsi ( taji kurkur da dilka gyaran jiki.) idan nasa alluran flesh dinta kama alluran yake, wanda hakan yasa ink din yaki tafiya baima kai jikintaba, kuma inhar nace zansa karfi alluran zai yaga skin dinta wanda hakan zai iyasa tasamu infection called GRANULOMAS.
Granulomas infection ne wanda bayan tattoo din yawarke, yafito radau a jikinta zakaga wasu kuraje sun fito sun zagaye inda namata tattoo din, yanzu kabani nan da gobe zanyi research, saboda naga skin dinta is very delicate kaman skin din jaririya.
Nazir yace Doc i dont care, fuck her with d infection, komin infection din dazata samu tasamu is non of my business bukatana shine tattoo yafito mijinta yagani.
Doc shima yadan daure fuska yace haba Nazir kanaso nakashe yarinyar mutane ne, can you see hw she is bleeding?? kafasan hospital dinan basusan inama mutane tattoo ba kanaso ka tonamin asiri ne??? Kokuma kanason iyayen yarinyan sukaini court ne??? Kasan ba'a tattoo a hospital, haryau babu wanda yasan na iya tattoo a asibitin nan, nace kabari gobe inbazaka bari ba kadauketa ka kaita wani wurin, yay tsaki ya ajiye tattoo machine din a kan table.
Maman Abd shakur 😘
[14/11 5:45 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣3⃣
Thariq ya gaji da tafiya dan haryakai tudun wada akafa gashi kayan jikinshi sun jiku sharkaf, samun wani dan dakali yayi gefen wani gidan mai din total, ya rike kanshi yay shiru jiyake kaman yay kuka, tunani yayi cewa wayar shukra na gida baiga ta fita dashiba, bari yaje yadau wayan zai kira Nazir yafito da shukra daga haka sai yakaima police phone din ayi tracing phone call din, abunda yatuna kenan ya mike yahau machine sai samaru...Nazir ganin doc Chinese yadau zafi saiya hakura yace shikenan, dan bayan doc Chinese baisan wani wanda yake tatoo ba a Nigeria, shiryawa yayi yabar shukra anan asibitin yatafi hotel din daya sauka yacema doc Chinese zai dawo gobe dasafe.
Thariq na shiga gida yadau wayan shukra yay kiran Nazir amma bai shigaba saidai ya nuna wayan akashe wani ihu yayi ya daurkushe a wurin yana kuka sosai, cikin ikon Allah yaji ana knocking amma yakasa amsawa saboda yanda kukan bakin ciki yaci karfinshi, isma'il yana tawaje jin alamun kuka yasa ya shiga dakin ganin thariq yayi kaya ajike ya zauna yana rusa kuka tareda rike zuciyarshi, da sauri isma'il yakarasa maiya faru friend?? Menene??