26 - 30

1.2K 46 1
                                    

[06/11 7:59 PM] Aishat muh'd: [06/11 7:08 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿TAWA CE!!!    💞
                💞         🌿🌿🌿
2⃣6⃣
Dad suka gani ya rungumo shukra wanda ga dukkan alamu tama suma jikinshi yana kokarin zage zip din riganta, gefenshi kuma wata yar karama bowl ce tana dauke da ruwa dakuma towel a ciki.

Hj zama tayi a wurin tana kuka sosai tace thariq kaga halin ubanka ko, wanan yar iskan yarinyan da aka baka amana ta kwacemin mijina, daga fitana har sun dawo daki, Alh Kallonta yayi yay tsaki yana kokarin zage zip din thariq alokacin yasamu bakin magana dad wot are u doing??

Dad yace dan uwarka karka cemin kala, kasan duk harda damuwarka taima yarinyan nan yawa yasa take rashin lpy, yarinya kamata alkawari sati daya zakayi kaje kaine harsati biyu thariq ka kiyayenifa, yau tan safe yarinyar nan ke zazzabi, uwarka na Kallonta taki bata magana takama hanya tafita yanzu bakaji jikinta ba kaman gidan biredi, to wlh nagaji yanda na tsani mutuwata haka na tsani naga shukra cikin damuwa to gwara na aureta kawai hankalina zaifi kwanciya,
Mum ta mike tsaye alh yanzu son shukra kake?? Aurenta??yarinyar dakayi jika da ita, cikin tsawa yace eh sonta nake, shukra TAWA CE aurenta zanyi,

INNALILLAHI shine abunda thariq ke ambata azuciyanshi,ya dafe kujera ya sulale kasa, mum tace wlh indan kaga ka aure shukra to saidai inbanda rai, wlh zan halaka yarinyar nan, thariq  lura yayi kaman shukra bata numfashi yasa yakarasa ciki da sauri yataba jikinta kaman garwashi, daukanta yayi chak yafita da ita daga dakin dayaga fadan mum dana dad ba karewa zaiyiba, dad yabiyoshi da gudu thariq ina zaka kaimin shukra baby?? A hasale yace zan kaita side dina akwai kayan aiki achan inason nabata allurai da magani ne, dad yace to, plz ka kulamin da ita sosai nai baki a office bari naje nadawo bazan dadeba baima amsama dad ba yawuce.
Dad shikuma yakama hanya yabar gidan sukabar mum na sumbatu a wurin.

Maman shakur 😘
[06/11 7:15 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
                💞           🌿🌿🌿
2⃣7⃣
Thariq yakaita dakinshi ya shimfideta kan gado yana dago hanunshi yaga duk ya baci da jini zuwa yayi bayi ya wanke hanunshi, yashiga bata taimakon gaggawa harta farfado, yace shukra maike miki ciwo?? maranta ta nuna mishi da hannu,
yabata magani tasha yay mata allura tare da kara mata ruwa, mum ce ta banko dakin ta shigo tana ina ashawon take?? zoki barmin gida?? wlh wlh yau yarinyan nan bazata kwana a gidannan ba, thariq najin muryan mum yafito da sauri yatareta a falo,

Yace mum waime yake faruwane?? Mai shukra tai miki?? Ta balla mishi harara au bakama saniba banda wanda yanzu kagani da idonka, ubanka a dakin yarinyan nan yake kwana, zaro ido yayi yace wot?? Mum tace kadaiji, jiya da idona wlh na kamasu, tafashe da wani kuka maicin rai, yarinyar dana kula da ita, najata jiki kaman tawa amma take kwanciya da mijina, ganinta ma nayi akan cinyan alh wlh jiya Wuraren 2 nadare.
Idon thariq yay jajir neman wuri yayi ya zauna akasa  yadafe kanshi da hannu biyu, maganan mum ce ta katse shi thariq inhar nina haifeka, inhar na isa dakai to wlh kadau yarinyar nan kubar gidanan yau, ka kaita wajen uwarta inkuma baka gantaba ka wurgar da ita, ni bukatana kawai ta nisanci mijina, ta nisanci gidanan.

Inba hakaba zan iya kasheta, ahankali thariq yace mum plz kiyakuri, kinga tariga tafara zuwa school, mum Amanata ce, kome tayi nariga nadau alkawarin, kuma bansan inda iyayenta sukeba babanta yacemin zamfara suke, amma baimin kwatance gidan ba, dan girman Allah mum kiyakuri .

Mum tace wlh wlh thariq zan tsine maka kuwa, kafison babanka yadawo tsohon banza?? Jibi yanda yahaukace kanta, nabaka minti biyar ku tattara kabar gidanan da yarinyar nan kafin babanka yadawo, just 5 min, or else i will  do something dat both of us might regret it later, tai tsaki tabar dakin.

Maman shakur 😘
[06/11 7:21 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!   💞
                💞          🌿🌿🌿
2⃣8⃣
Mikewa yayi yana tafiya ahankali kaman kwai yafashe mishi a ciki yabi bayan mum, yana zuwa yaga tana fitomai da akwatunan shukra, murya kasa kasa yace mum kiyakuri dan Allah karki tsinemin, naji zankaita na nemo mata mamanta. amma Mum plz kidan bama shukra always wlh jikinta dukya baci bazamu iya tafiya ahakaba.

Wani mugun harara mum tamishi tace bazan badaba, kai ni ko sunan shukra na tsani ji kabarmin daki, wlh inka wuce 5 min zanzo na kashe yarinyar nan. juyawa yayi haryakai bakin kofa mum tace kuma in dad ya kiraka yace kana tare da ita kace a'a, kacemai kabarta a gida asibiti sun kiraka kanajinako?? Yace to mum.

Yana zuwa dakin yaga shukra na bacci kanshi yama kwance, haushi da tausayin shukra yake duka. yarasa yanda zaiyi gashi shukra dukta baci ga mum tabashi 5 min ko wanka zai mata bazai ishesuba, zuwa yayi yatashi shukra da kyar ta iya bude ido tashima takasa daukanta yayi yakaita bayan mota ya kwantar da ita, ya dauko kayanta yasa a boot, yakoma yace ma mum muntafi tace agais.

Yakoma mota yaja sukabar gidan, awani dan super market ya paka yasai mata pant da always yadawo yaja motan, gidan wani abokinshi yaje shima doc ne, but abokin nashi mai suna isma'il shima yana zaria. Yana zuwa gidan ya riko hanun shukra wanda da kyar take tafiya yana shiga gidan ya gaida hajiyansu, kanwar abakin nashi amina tazo gaidashi yakirata gefe yace ga patient dina kidanje ki gyarata.

Ya ciro kayanta daga akwati yabama amina, amina taja hanun shukra suka shiga ciki shikuma ya zauna yacigaba da fira da hajiya.

Saida amina ta taimaketa tai wanka ta gyarata tsaf sanan suka fito, thariq yay musu godiya yariko shukra yasata amota yaja motan.

Maman shakur 😘
[06/11 7:59 PM] Aishat muh'd: [06/11 7:30 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
                 💞          🌿🌿🌿
2⃣9⃣
Shukra sai kuka take cikin mota baice mata komi ba har bacci ya dauketa.
Bashi yakai zaria ba sai wuraren 4 na rana, direct doc quarters inda gidanshi yake yawuce da shukra, suna shiga gidan tafara Amai, dukda yanajin haushinta saboda abunda mum tacemai shukra tayi, amma ya matukar damu da yanda take rashin lafiyan nan, koba komi shukra TASHI CE kuma amanarshi ce.

Riketa yayi harta gama yakaita bayi yahada mata ruwa yace tayi, shikuma yafito falo ya goge wurin, tana fitowa tasa doguwan rigan daya ajiye mata, yahado mata tea tasha kadan sanan yabata magani da kyar tasha, yay mata allura bacci ya kwasheta.

Zamayayi yana Kallonta hawaye ne ya gangaro daga idonshi ahankali yace shukra why?? Why?why with my dad?? Hannu yasa ya rufe bakinshi yacema kanshi nooo, shukra bazatamin hakaba, inhar abunda mum tace gaskiya ne shikenan shukra ta haramta agareni.. Yace i know dy must be an explanation behind all wot mum said, rike hunun shukra yay gam yace in sha Allah abunda mum tafada bahaka bane, ke TAWA CE nikadai shukra, Plz idan kin tashi kona tambayeki kin kwanta akan ciyan dad tell me no. Share idonshi yayi yafito daga dakin fita yayi tafiya kadan takaishi gidan amininshi isma'il,
Kallo daya isma'il yay mishi yagane akwai matsala, vita milk ya dauko mai sanyi yabashi kadan yasha ya ajiye yay huci huhhhh, isma'il ya dafa kafadanshi be strong friend u are a man, would u mind sharing with me?

Maman shakur 😘
[06/11 7:46 PM] Aishat muh'd: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!!    💞
                💞           🌿🌿🌿
3⃣0⃣
Ahankali ya fadinma isma'il komi abunda ke faruwa.
Isma'il yay shiru, chan ya nisa yace aganinka shukra zata iya abinda mum tace?? Thariq yace wlh bansaniba, all i know is d word iskanci ma shukra batasan maiyake nufiba, she is 16, but bcuz rainon namiji ce batasan komiba, saisa nima zuciyata taki gasgata maganan mum.
Isma'il yace u know hw u are, zaka iya zama gida daya da macen daba matarkaba?? Zaka iya zama da shukra kubiyo a gida friend?? Thariq yace friend, banda any option i have to, ya kakeson nayi?? Mum tace na kaita wajen maman ta, to bansan inda takeba, kuma bazan iya wurgar da itaba Amanat ce, TAWA CE, nariga nadau  alkawarin,  yana maganan fada fada, isma'il yace calm down friend, calm down.

Kamo hanun thariq yayi yace friend remember we always share moment of happiness and sorrows together, u are not alone in dis, u can count on me, u can always count on my support  for anything, kuma naima alkawari together zamu nemo maman shukra, is a promise friend, rungumeshi thariq yayi hawaye na diga daga idonshi.

Yace friend my biggest problem now is dad, idan yakirani bansan mezance mishi ba, bansan mesa dad keson shukra data kasance TAWA CE nikadai ba,

Isma'il yace abunda mum tace haka zaka fadanma dad, yanzu tashi muje naraka ka karta tashi daga bacci bakanan.. Har kofar gida isma'il yarakoshi sanan ya juya.

Thariq na shiga gida ko zama baiyiba yaji wayanshi na ringing, ciro wayan yayi daga aljihu kallon screen din yayi yaga ansa "DAD" gabanshi ne yafadi  dummmm.

Ana wata gawata munafukin maza hahhah fans kubiyo ummu shukra 💃💃
Maman shakur 😘

TAWA CEWhere stories live. Discover now