*_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢 🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀

946 40 5
                                    

*_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢

🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀

      By
_Maryam Abdul_

*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*




🌎 *Duniya Makaranta* 🌎

_idan ka saki hawayenka akan filo, to ka sake su ne a banza, sake su akan tabarmar sallarka, to idan kayi haka ka kai kukan ka gurin mai share maka su👌🏻_



           *Page* 6⃣0⃣




________d'ago ido tayi ta kallesa bayan ta gama duba tarkacen visa da passport d'insu na tafiya Saudiya, Hadda Admission latter d'inta wato yana nufin a can zatayi karatun, dama yana satar kallon ta yaga me zatayi, sab'anin tsallen farinciki da ihu da yake tunani daga gareta sai ya yaga sabanin haka, fuskar dai ba yabo ba fallasa ga kuma kallon tuhuma da take masa.....

Sabira ya kira tazo ta tafi da Zee sannan ya juyo yana fuskantar ta da alaman tambaya "yadai Habibty? I seen like ur not happy! why?"

" Is Not exactly what I mean, but Yaya like ka zabi iyalanka akan kasarka kenan, yanzu it is pair! Ka aje aikinki na taimakon k'asarka saboda kawai ni meyasa ba zanyi karatun anan ba? Kana tsoron wani Abu ya same mu ne? To idan mun tsallake mun bar k'asar what's up iyayen mu da 'yan uwan mu, al'ummar k'asarka fa?" Ta karasa fada cike da damuwa..

Hannu ya saka ya kama hannayenta duka biyu tare da kallon cikin idonta "is not my intention at all Baby, nasan kaddara na yadda da ita, kuma nasan no way to run away from our destiny but what I want u to know is, nima karatun zanje na k'aro yadda zan k'ara samun experiences akan aikina, ina kishin k'asata fiye da tunanin ki Aymanah, saidai hankali na zaifi kwanciya muje can d'in so pls try to understand me I'm not selfish at all, about iyayen mu kuma da kike magana nasan ba abinda zai same su, kodai kinaso kicemin kin manta da waye iyayen namu, sufa suka haifemu suka rene mu, kuma suke karemu tare da taimakon Allah, mezai sa kiyi tunanin akan dan bama nan zasu cutu, pls ki cire wad'annan tunanin a ranki, I know ke d'in ta daban ce, bakyaso abinda wani zai cutu a dalilinki so believe me ba abinda zai faru inshaa Allah okey" duk cikin taushi da sanyi yake maganar...

Murmushi ta sakar mishi tare da Runtse hannunta sosai a nasa, tana jinjina Sanyi da sauki irin nasa, da wani daban ne aida yanzu ta gama kwab'e musu, watakil ma hadda duka tayi wasa "Madallah! Da kai miji na gari mai karanci da kawaici, nagode da fahimtar dani da kayi a siga mafi kyau, ina rokon ka yafemin akan rashin fahimtar ka dana pls forgive me? I understand you Hayat Al-Rouh"......

Shima martanin murmushin ya mayar mata tare hugging nata tightly " I done nothing wrong Habibty! Inasonki kamar yadda halinki da ke k'ara nutsar dani cikin k'aunarki, ke k'arama ce da tunanin Manya, 'yar kwaila ta" ya karashe da sigar tsokana.....

"Uhum um! Zaka fara ko Yaya, Allah zan koma maka kwailar kuwa!" Ta fad'a tana dukan k'irjinsa da hannayenta bayan ta cuno baki gaba cike da shagwaba....

Rik'e hannayenta gam yayi yana dariya "u see jifa me kike yi yanzun, ki dage dayi har cutie na ta girma ta tayaki" harara ta watsa masa tare da Murgud'a baki, tare da mik'ewa tsaye tana hura hanci.....

"Kuma ma an fasa maka tausa yau kaje cutie taka ta maka" dariya ya fashe da ita hadda kwanciya akan seat d'in dan tsayin da tayi da yadda take girgiza ba karamin dariya ya bashi ba uwa wata matashiyar 'yar dambe......

"Allah sarki! Bawan Allah Abbin cutie, to ni bara nazo nayi maka special one irin eh...." Ya k'arasa yana kashe mata ido tare da yunkurin mik'ewa, aiko k'afa me naci ban baki ba, ta runtuma da gudu part d'in, hadda banko k'ofar.....

Zuria Daya(rikicin cikin gida)Where stories live. Discover now