26-30

464 24 4
                                    

             *⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️

{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}

*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹

A very painful story....💔

Story and written by Fati-teejay
    IG _fati _teejay _

www.fatimatijjani121@gmail.com

Wattpad-FatimaTijjani030

D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...

*Haryanzu akwai wadanda suka kasa gane inda labarina yadosa........wasu sunkasa gane writer fa baya farayin rubutu batareda yasan tundaga farko har karshen littafinsa abinda zaifaruba.....wai wasunata wai inata tsawaitama jarumar littafin....har akwai masu ganin littafin duk karyace babu abu irin hakan dazai iya faruwa aduniya....tohhh wlhyy idan zanfadamuku kuyarda sainace muku   akwai iyayenda sukyin fiyema dana iyayen dije.....yanzufa zamani ne Allah yakawomu na indai yarinya bazata kawowa uwa abun kashewaba toh tai takanta kawai......kila ninafiku tausayin yarinyarnan amman ahakan natsara buk dina..niban tsawaitawa dijeba...sannan ban tsananta mataba..don Allah muyi hkr harmukai inda littafin yadosa.....akarshekuma ina matukar godiya da kaunarku gareni.....*♥️♥️♥️

*Wannan page din gabaki dayansa kyautace tamusamman zuwaga mutane na musamman acikin gidana musamman dayatak tamkar dadubu...wato THE LADIES OF PARADISE ....Love u loads...*🔥🤸‍♂♥️

                26-30

Kasancewar gidansu cikin lungune yasanya babu wanda yakawo mata agaji....

    Shiru shirunda basira tajine yasanyata mikewa tasabi mayafinta tafita dontabi bayan dijen...

Kiris yarage tafado kandije takafa mata hakora,Allah yabata ikon saurin dafa bango.......

Dafa kirji basirar tayi ganin dije yashe a kasa.....kehhh dije tafadi tana jijjigata...dije tafadi tana daka mata duka....ganin babu alamar numfashi yasata saurin mikewa tashiga gida tadibo ruwa tawatsa mata a fuska....

Tsoro yakamata sosai ganin dije kamn batasan anawatsamata ruwanba.....munaga rasulu munaga ma'aiki tafadi tana kara mannewa ajikin bango.....sosai take kuka kmr wacce akacewa dijen tamutu...

Cikin wannan tunanin Allah yakawo babanta...dasauri tace kaga yarka,yarinya daga aike tazo tayashe akasa tafadi tana share hawaye da habon zaninta....

Subhanallah yafadi dasauri yanamai cincibar abarsa sukayi cikin gida...tabarma basira tayi mazata shimfida..sannan malam ya shimfideta akanshi.....duk bayan mintuna biyu yake shafe mata fuska daruwa har Allah yataimaka tafarfado.....

Wani irin kuka maitafeda radadi dije keyi...dukwanda yaji sautin kukanta batareda yaji tausayintaba tohhh tabbas imaninsa ragaggene....

Kuka sosai takeyi tareda tunanin makomar rayuwarta..shikkenan yanzu tafita sahun budurwa....yanzu tazama itaba budurwaba,ba bazawaraba sannan ba matar aureba taketa fadi aranta....ya Allah natuba Allah kakawomana karshen damuwarmu tafadi cikin bantausayi.....

Yau naga abinda yagirme mani nijikar mutun hudu..yanzu zafin ciwo kesaki sambatun kokuwa??? fadin basira.....

Babantakam kallonta yakeyi yana hango damuwa tsantsa afuskarta....jin zatacigaba da magana yasashi saurin rufemata baki...uwata inalillahi wa'inna ilaihirrajiun yakamata kitafadi bawai kinshiga ukuba......shiru tayi tanata tunanin rayuwarta harbarci yakwasheta.......

Can dayamma babanta yatasheta waitaje islamiyya kila intaje hankalinta yafi kwanciya tafi samun nutsuwa...donshi ganiyakeyi kamr takutawarda mamarta kematane ya isheta bataimasa musuba tatashi tashirya tatafi......

Koda malam yaganta tuni abinsa yamike donhaka ya umurceta dataje tajirasa office.... batareda fadin komaiba tatafi tazauna tana hawaye maizafi sosai

Minti uku batakaraba saigashi yashigo yakulle kofar yatube riga.....

Dakallo tabishi,karo nafarko dataji wani tsantsar tsanarsa ziryan yamamaye zuciyarta.....shikansa ayau yasha jinin jinkinsa......

Cikeda takaici tace malam....yace na'am zumata...cikin jinhaushin sunanda yakirata tace yanzu idan yarankace koh 'yarka akewa hakan zakaji dadi???....

Kmr saukan aradu haka yaji tambayarnan ,amman dayake bakunya yakalleta yace idanhar dasaninsu akaimusu ba fyadeneba kumba dole bane aibanga abun damuwaba tunda zamanine yazoda hakan.....

Cikeda tsana tace masa in anyi duniya dan manzon Allah s a w...sai asirinka yatonu sai duniya taimaka tofin Allah tsine sai....fauuuu yakwada mata mari...yace kinsanwa kike jifada kalamnnann....

Dafeda kuncinta takuramasa ido hawaye masu zafi na sauko mata...yace tsohonki kike jifa da kalamannan...tsohonkine za'aiwa duk wani alqaba'i dakike jifana dashi don shiyaba dama...dabainuna mani shi dangin kwadayi bane damaita nima dabanmaki wannan abuba....yafadi yana janyota....

Karo nafarko data tabayin kokuwa danamini akan kare kanta....sosai tajigata...yahadata dabango yafisau nawa....akarshe yatubeta tasssss sannan yashigeta shi adole zamata mugunta yashiga dakarfi......

Ransa idan yayi dubu yabaci....wani irin kololon bakinciki yakeji..jinyanda gabanta yake abude bakmar kullumba....haka yaita mata mugunta da iya karfinsa...harsaida yatabbatar ta jigata sannan yabarta....

Saida yagama maida kayansa sannan yashakurota....kedan uwarki nizaki yaudara...shegiya dangin tsiya yarinyarda kohhh iyayenta basuson zafintaba.....

Nizaki yaudara kije kibaiwa wani katon budurcinki bayan kinsan yanda nasha burin ansa......tohhhh barikiji dagayau saiyau idan nakara ganin kafarki amakarntarnan wlhyy sainayi shari'a da ubanki tunda bakudi dmn kuke biyaba karuwar banza karuwar hofi,maciji sari kanoke,shegiya dangin makwadaita kawai....kuma kiyimaza kifitomin daga office yanzunann nabaki mintuna uku sannan yawurgata kasa tanata numfashi sama sama hannunta rikeda wuyanta daya shaqe....

Yana fita yahaduda mai makarantar tsaye ransa amatukar bace fiskansa bayyana da mamaki....sosaima jikin malam yashiga kyarma.....

A hankali tafito tatafi tana fadin ya Allah kasakamin........

Mai makarantar baiga fuskntaba amman tabbas jikinsa yamatukaryi sanyi...wani irin tausayunta yarufeshi,yasaji anacewa ana ganinsada mata anakumajin muryan mata ciki baitaba sanin dagaske bane saiyau....

Cikin fushi yakallesa yace bani keys dina...zaifara magana kenan yace datsawa bani nace haka yadauko yakawomasa yace...kaje katashi students sannan kabasu hutun satibiyu kakuma koma gida kasaurari samaci.....

Inda hawaye yana karewa tabbas yaudanata sunkare....tunda take bata tabajin bakinciki kamr jiyada yauba....adakeka ahanaka kuka....wannan rayuwa dametaikama....wani kango tashiga tazauna tacikuka harta koshi sannan tafito tatafi dasaurin jinwarin taba......

Koh da taje suka gaisada babanta yace uwata wannan jan idonfa,daure fuska tayi tace kurace tashigarmin ido..tanafafi tashige dakinta...tayi kuka ayaukam sosai...

Can cikin barci kalaman malam suka dawomata.......SHEGIYA WACCE IYAYENTAMA BASUSAN DARAJARTABA...DANGIN TSIYA DANGIN MAITA WACCE IYAYENTA BASUSAN ZAFINTABA KARUWAR BANZA KARUWAR HOFI

Dasauri tatashi tana toshe kunnuwanta......ganin kalaman sunki dakatawa tamike taje  tashiga bayi takunna famfo abokiti saida yacika sannan tadauka takwarawa kanta tareda sakin ihu...sannan tazube kasan bayin batareda la'akari dayanda bayin yake a kazanceba tace cikin babban murya tace BARIKI GANINAN ZUWA GAREKI............

*KALUBALE GAREKU IYAYE*👏😔😭💔

*Fati-teejay*💓

#Covid 19 is real
#take responsibility
#stayhome
#staysafe

WAYE SILAR LALACEWATA????Where stories live. Discover now