*⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️
{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}
*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹A very painful story....💔
Story and written by Fati-teejay
IG _fati _teejay _www.fatimatijjani121@gmail.com
Wattpad-FatimaTijjani030
D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...
Maman fadila tacikin waye SILAR LALACEWATA FANS group wannan page dinnabakishi kyauta sabida comments dindakikayi yakayatardani....son so fisabilillah🤝❤️
76-80
Tunda akayi komai kwarton yabiya kudin yasamata kayan daki da kayn kitchen da kayan abincinta shikkenan bata sake ganinsa koh sashi a idoba wayarsama intakira bazuwa yakeba dafarko tadamu matuka donta rikice dagabaya kuma tayi tunanin mezaisa tadamu bayan yama gama mata maiwuyan batadau lokaciba tawartsake tacigabada gashi.......
Rayuwarta cikin amina court estate din rayuwace wanda saida ace inalillahi wa'inna ilaihirrajiun.. ta fandare wayewarta yafinada yanzu takira masu fenti suncanza mata penti sunmata wani penti farikal daya haska layin matuka sannan tasanyasu suka zana mata wani tafkeken hoto na namiji akan mace dakuma mace kan mace....daka dosa layin kayi kasa dashi zaka faracinkaro...tayi arziki nabugawa ajarida tayi kudinda itakanta wani lokacin saitaita tunanin natane kohhba nataba .....yanzusam batacika tunawa da mahaifiyarta ba garama mahaifinta tana yawan mafarkin yana kuka kohh hawaye yana kiran sunanta....ayanzu batada shakkar waitayi baki koda suba en iska baneba itakam zatayi iskancinta da duk namijinda tazaba tundadai gasunan birjik agidan tawaatsa su akwai mazan akwai matan...ita indama Allah yataimaketa batayin mace da mace saidai karuwanci.......gabadaya yanzu saita kwatada maza har uku...wani sa'in saita zauna tana kallon yanda mata keyin nasu amman kohh ajikinta baima taba shiga rantaba bare taji wani irin abinda zaisata tayasu......
Kwalliya taci sosai don zuwa wurin wani sanata dakeson ganints a hotel tatada motarta kenan kamr ance tawaiga tagansa yakura mata ido yanayi yana kallon hotanda aka manna agidan murmushi yasakemata maikwantarda hankali..batayi wata wataba taimaidamasa babu karya yatafida imaninta kallo daya taimasa tagane jijiyarsa zatayi aiki babu abinda takeyi sai addu'an Allah yasa yatayata....ganin baice komaiba tatada motarta tafara tafiya ahankali.... saida tayi nisa sosai kmr ance takalli mirror taganshi zaune motarshi yana binta dagudunshi wani hamdala tasauke tana karagudu dintaga itadin yakebi koh wani wurin zashi.....
YUSUF SAMEER MATAWALLE.....
*Fati-teejay*💓
#Covid19 is real
#Take responsibility
#Stayhome
#Staysafe
YOU ARE READING
WAYE SILAR LALACEWATA????
Historical FictionIt signifies how some parents behave towards their children and how it lead them to danger..