86-90

256 19 1
                                    

               *⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️

{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}

*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹

A very painful story....💔

Story and written by Fati-teejay
    IG _fati _teejay _

www.fatimatijjani121@gmail.com

Wattpad-FatimaTijjani030

D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...

*NO TIME TO EDIT*😂🙈🤦‍♀️👏

               86-90

Dasauri yajuyo yana kallonta jin ta aminceda kudirinsa nabarin bariki,baisan sanda yasaki wata murmushiba maisaukarda kasala....samm baiyi tunanin zata yarda da kudirinsa nankusaba..takowa yayi ya iso gareta batareda bata lokaciba yarungumeta kamm yanamai farincikin samun matar aure...kafin yabar wurinnan saida yacusamata kadancikin soyayyarsa maidagule kwanya....samm tama manta yaune haduwarsu nafarko taita zuba masa zance kamr wacce tayi shekaru dasaninshi shimakuma daman abinda yakeso kenan donhaka yabiyemata sukaita zuba kamr lalataccen pampo.....

Sosai suka zauna awurinnan sallah kawai yake tadashi saiyaje yadawo itakuma dama ba sallahn takeba shesama tafito daniyyan zuwa wurin wanda yanemeta a hotel tasan intacemasa batasallah bazaiyardaba shesama takeson taje tanunamasa yagani dakansa zaifi yarda...basubar wajenba saiwurin 10:30nadare bayan sunyi sallama yakuma kaita yatabbatar tashiga motarta tareda alkawarin gobe agidanta zaiyi tundaga lunch har dinner sannan shima yakoma yashigenasa cikeda farincikin sa'anda yasamu fitowarsa yaudin....

Yauta tashi da sallah donhaka tayi shiganta yanda takeso....da farinciki tatashi yaudin donhar kowa tambayanta yake halan maiyafaru...bata basu amsa saidai kawai tacemusu anjima zasuga abinda kesanyata farinciki....wata shegiyar gown tasanya black colour very transparent and cute...tazama kamar wata damsel.... duk inda tabi maza da matanda ta ajiye agidan kallonta kawai sukeyi kowa yana lashebaki da fatan dama yau shizata zaba...kwalliya sosai taci tamkar maizuwa gasan kyau, bakinnan yasha jambaki yayi radau yakoma kamr zanasa akayi...komai da komai najikinta anagani donkayanta sunyi sharara dayawa...dayake itadin ba bayaba wajen iya girke girke hakan yasanya yaudakanta tashiga tagirka abinci da snacks tamkar na gidan biki tsabar yawa....kowadai mamakinta yakeyi...a iya zamnsu da ita tsaf zasu iya kirga saunawa tadafa indomie amman yaugashi tana dafa abinda babu wanda yawunsa baitsinkeba

Kiranta yayi yashaidamata zuwansa donhaka tafita hakanan don tarboshi...dukyanda yakaiga ustazancinsa saida yaji abin arzikin tamotsa masa tafara harbawa...dasauri yakauda kansa daga kanta gudun fadawa rudin shaidan....batsiwani abuba saifadawa jikinsa tanasakemasa kukan shagwaban yadade baizoba.....ahankali yacireta jikinsa yarike hannunta yace haka ake tarbar bako agarunku abarshi atsaye aita zuba masa surutu..rufe fuskarta tayi saurinyi dahannu daya tana dariyar jinkunya ahaka harsuka karasa shiga wurin....

Tundaga yanda yaga mata da maza akwance a parlor sunata iskancinsu yaci burki yana watsama idanunsa yanaimata wani kallo na alamun tambayarta suwayenan...langwabardakai tayi tanamai jansa har zuwa dakinta dake sama...gabadaya yakama idonsa yahade girarsa nasama dakasa....duk inda tabi saiyabita dakallo cikeda jin haushinta dawani dankareren kishinta dakecinye masa gefen zuciyahh....

Dakyar tasamu yaci abincinda tamasa zatafara masa bayani kenan yadakatarda ita yace idan tanason mutuncinsu yadaure tohh tabbas saita kori dukka kwaratan gidannan takuma goge poster dindata manna jikin gidanta nahotan lalaci....idanunta tazubamasa cikin ranta tana ganin babuwanda ya isa yasata rabuwada sauran en barikin cikin gidanta bare akaiga tagoge hotan data manna jikin gidan...tabude baki zatayi magana yahanata yace tazaba cikin biyu koshi kohhh en bariki....batareda bata lokaciba tace tazaba abokanta dontasan bazasutaba gujentaba duk runtsi kuwa...sosai tabashi mamaki amman dayatuna en bariki basuda tabbas saiyamike kawai cikeda daurin gwiwa yafita dakin tanata kallonsa taga gudun ruwansa hartaji tashin motarsa..dakarfi yakejan motan yana tunanin dukyanda yakesanta saiya koyamata hankali don in shaa Allah bazaikara waiwayentaba harsaita rabuda komai daya danganci yakuma shafi bariki....

*Fati-teejay*💓

#Covid 19 is real
#Take responsibility
#Stayhome
#Staysafe

WAYE SILAR LALACEWATA????Where stories live. Discover now