*⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️
{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}
*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹A very painful story....💔
Story and written by Fati-teejay
IG _fati _teejay _www.fatimatijjani121@gmail.com
Wattpad-FatimaTijjani030
D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...
Ina matukar farinciki dayanda jama'a suka damuda rashin jina na kwana biyu....wanda hakan yafarune kandan zazzabinda nayi.....wadanda suka kirani awaya da wadanda sukayi message inagodiya sosai da kulawa...Allahu yabar qajna...Allahu yaqara mana lfy....Ameen♥️
61-65
Haduwara dije da alaji saiyazam tamkar jarin sanin duniya da lasisisin shiga duniya tasamu.....tazama wata classic babe...tazarce aishan tayimata fintinkau....bayaga alajimma dukwasu masu zuwa wurin aishan sunkomawa dije yanzu.......
Kwance take tana wayada alajin sai zubamasa shagwaba takeyi tana rokansa yadawo hakanan taji kewanshi dayawa, kusanfa sati biyu kenan tunda yaje germany baidawoba haryanzu..... gabadaya yarikice jin muryarta kamar zataimasa kuka....ahakadai sukayi sallama bawan yashaidamata next week zaidawo...sannan motarda sukayi maganatana son irinsa yana hanya in shaa Allah, cikeda farinciki takemasa godiya harda hawayen barikanci ahakadai sukayi sallama suka ajewaya..........
Gabadaya yanzu aisha haushin dijen takeji....tayi datasanin kawota wannan harkar..wani irin kishi mai nakasa zuciya takeji akan dijen..... gabadaya tazamemata tamkar kadanganren bakin tulu....tun tana iya boya bakincikinta yanzukam sam takasa dannewa jiran wani abu kadan takeyi dazai hadasu tamata korar kare........
Tsaye take gaban mirror tana karewa kwalliyarta kallo,itakanta tasan itadin babayaba wajen kyau....gwanace takin karawa...kallo daya zakayi mata katabbatarda bariki ya amsheta...fatanta tayi wani luwai luwai kmr ba dijen damukasani acan kauyeba.....kwanciyar hankali da jindadi sunbayyana tattareda ita daka ganta kasan batada wani damuwa...tayi kyaunda duk hassadan dan hassada saya kalleta yakuma waiwaya..tana wannan kwalliyarne wayarta tadauki tsuwwa...jawo wayan tayi taduba mai kiranta murmushi tasake gani honourable kekiranta wanda shima babayaba wajen sake en canji,fadamata yayi yana kofar gida hakan yasanyata fitowa dan tarboshi....
Wani wawan karo sukacida aishan wanda yasanya aishan daga hannunta ta kwadawa dijen mari....dasauri tadago kai danta tabbatarda wacce tamaretan...tabbas aisha ce kawarta wacce takawota wannan harkar...mamaki gabaki daya yarufeta.....batareda tafadi komaiba tadaga kafa da nufin tafiya abinga,aishan tafincikota...idan yau baki koma kauyenda kika fitobq keba er halak ce ba aishan tafada cikin muryar wanda fushi yagama yiwa dabaibayi....cakkk dije ta tsaya tana kara maimaita maganan cikin ranta.....cikin zafinnama kuwa tashiga dakin cikin kasada mintuna ashirin tagama hada kayanta kaf da en komatsantsa tafito tariko hannun aishan tana mamakin sauyawarta warce hannu aishan tayi tana jifanta da kallon tsana mai cakudeda dan tausayi.....harkada tatsugunna taimata godiya tareda bata kudade dayawa wanda tasan sune silar wannan tashin hankalin....rokanti yafiya tayi sannan taja akwatunanta tafita tana share hawaye da tunanin yaukam bbu abinda zaihanata komawa gidan iyayenta........
Balallai kukara jinaba don haryanzu badadi nikejiba nadaiyine sabida yanda naga wasunku suna kira tareda nuna damuwa....u guys should plss bear with me👏😢🤧🤒🤕🤮
*KALU BALE GAREKU IYAYE*
*Fati-teejay*💓
#Covid 19 is real
#Take responsibility
#Stayhome
#Staysafe.....
YOU ARE READING
WAYE SILAR LALACEWATA????
Ficción históricaIt signifies how some parents behave towards their children and how it lead them to danger..