*⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️
{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}
*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹A very painful story....💔
Story and written by Fati-teejay
IG _fati _teejay _www.fatimatijjani121@gmail.com
Wattpad-FatimaTijjani030
D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...
106-110
Dawowanta gidan zamu iyacewa yafara zama SILAR shiriyarts tazamo very silent yanzu batadawani burin dayawuce ganinta gaban iyayen ta..yanzu duk duniya kowa yajuyamata baya batataba tunanin wadanda tayarda dasu takekuma sonsu ka iya zama wadanda tatsana takuma dora rashin yarda akansuba...itakam ai batama ganin laifinsu duk inda mamanta bata korotaba tohh aidababu wani abu makamancin hakan dazaifaru.sosai hankalinta yanzu yakoma gurin iyayenta itakam koda zasuna yanka namantanema garadai takoma gabansu din tayafi bariki hakn shine kadai zaimata maganin yanayin kadaicinda takeciki
Bayan abokin maisuna kabeer yafita waje yakarbo sakon abubuwan ciye ciye hannun sameer dake kawomata kullum,saiyakai mata taita zubamasa godiya tana mamakin irin mutuncinsa dayanda yake kyautata mata tabbas samun mutun irinshi awannan zamanin abune mai matukr wahala kullum cikin kashemata kudi kuma batareda yataba koda rike hannuntaba tahakandai tayankewa kanta hukuncin yauzata tambayeshi wayeshi dakuma dalilindayasa yataimaketa....bayan yadawi yazauna yahuta sukadanyi hirarda suka saba kadan sannan take tambayarsa dalilin taimakonta dayakeyi...yaso yace bashibane saikuma yacemata karta damu kwanannan zatasani amsa masatayi da toh don tarigada tasan tatsuniyar gizo baiwuceta koki tasan karshen zancendai cewa zaiyi tabashi kanta tukuicin abinda yakemata..kuma ita bata isa tamusa masaba..yo mema zaisats musamusa bayan tasan shine kadai abinda takedashi ahannunta yanzu indaiba ATM dinta zatabashi yacira duk tsiyarsaba...ita yanzu ATM dinma haushinsa takeji gani takeyi komai daya shafa bariki babu riba babu kuma uwar kudin.....
Kwance take da dare ba abinda yakeyi saikukan kewanshi..kewansa datunaninsa sunzame mata jinin jiki hotansa take kallo awayarta tareda shafawa..dama tashaji ance en birni basuda amana ayaunzukam itadai tayarda tunda yanzu ba em bariki kadai suka yaudaretaba harda en birnin.....mikewa tayi karaf jin wayarda abokin yakeyi yana fadin sameer...zuwa tayi talabe tana kallonsa ta window dinta dake sama shikuma yana kasane yana wayarsa....lokaci yayi dazaka bayyana kanka sameer don tadadeda fadawa tarkonka kawaidai tana waskewane batasan ina kuleda itaba kuma wlhyy time without number nasha kamata tana shafa pic dinka jikin screen dinta tana kuka da murmushin kayaudareya come back for her plss shine kawai abinda ta iya ganewa acikin dogan turancinda sukadade sunayi...tsaki tayi tana fadin Allahdai yatsine rashin boko.......
Zaune take parlor tana kallo zamanta kenan taji kamn ana kallonta dagokanda zatayi tagansa yakuramata idanu...sameer ta ambata tana mikewa tsaye shin shidinne kokodai mafarkinda tasabayine....tashitayi tanufeshi tatabashi tanayi tana jadabaya aiko mutun tataba wani irin kukane yakwacemata wanda takasa banbamce na farinciki ne kohh akasinsa...zubewa tayi awurin taita zuba hawayenta shikam baihanataba donyasan shikansa kukanann yasha yinsa idan shikadaine time without number... baitaba sanin zaima iyayin kusan watanninan batareda yabayyan kansaba...saidayaga kamr kukan nasoya wuce iri sannan yadagota yarungume abarsa yana lallashi dakyar yasamu taishiru...saida tanutsune yakebata labarin ai duk wani movements dinta akan idanun sane abokin dayake takallonsu tundazu yakarada ai dukwasu abubuwanda akemata agidannan sameer dinkemata shikam bada sisinsaba yafada cikin zolaya..dariya duksukayi tana mamakin wannan soyayyar lallai Allah buwayi gagara misaline daganankuma labarine kawai akatayi maicikeda nishadi dakwanciyar hankali.....
Soyayya maisuna soyayya suke zubawa kowa yana mamakin irin sonda yakewa dan uwansa wani irin soyayya ne wanda a film din India akafi ganinsa..kullum sunatare barci kawai kerabasu barcinma watarana tare akeyinshi...sunzamo part of each oda..kowa son farantawa kowa yake yakuma kaita gidansu yagabatarda ita ga iyayensa iyayen sunyi murna sosai dukdadai labarinta yadan tabasu amman dayake akwai tawakkali saisuka karbeta hannu bibbiyu tareda fatan alkhairi...
Zaune take tana murna kamalla istibra'inta saigashi yashigo dakinta bayan yayi knocking anbashi izinin shiga....bayan sungaisa sungama tsokanar juna kamr yanda sukasaba yarike hannunta yace khadija rasss gabanta yafadi takasa amsawa saima zubamata idanunsa datayi....kitashi kishirya yau katsina zamu anguwar yamma wato gidanku.... abirkice take kallonsa bata taba tsammanin zuwan rananan awannan lokacinba amman hakan takuramasa ido saikuma hawayen tunawa da bakar rayuwarta maicikeda bakin fenti shafe jikinsa.. kuka tafashedashi donsaiyau tajikuma batason zuwa candin saida yaimats jan ido tahango fushinsa karara sannan tahakura tayarda sukamike yajirata parlour tashirya tafito cikin dakakken leshi jikinta gabadaya amace gabadaya batagane kan jikinta ba badaitada yanda zatayine...shikansa jikinsa babu dadi saiyaji kamr yauzairabuds ita....gabadayansu gabnsu faduwa yakeyi kowa yana fatan karwani mugun abu yasame dan uwansa....ba abinda tasha afuskarta sai danmai amman yaga taimasa wani kyau ga goshinta yana fidda wani haske samma yakasa daina kallonta jikinsa kuma nakara sanyi datunanin wannan haskedai da kyau bana lafiyaba amman komadai menene yanafatan Allah yabasu hakuri da juriyar daukanshi....ahaka suka shiga motan bayan yasats hado kayanta tasss donkomawa gaban iyayenta....baynyagama sakasu a boot tayi dariya tace inban saba aiwani yasa banganeba yafadi yanasake kallonta dariya tamasa tace inaji ajikina rayuwata tazo karshe tabbas mutuwata tana tunkaroni wanda kaima kaji ajikinka tunda natashi jiya nakejin jikina babu dadi amman Allahu ta'alah aalam...makalewa yayi kawai atsaye yana kallonta shikanshi hakan yakeji very strong feeling saida koma menene Allahu mafi sani dahakadai suka fara tafiya kowada abinda yakesakawa aransa............
*KALU BALE GAREKU KWARATA RAYUWARKU BA AHANNUNKU TAKEBA*😢💔
*Fati-teejay*💓
#Covid 19 is real
#Take responsibility
#Stayhome
#Staysafe
YOU ARE READING
WAYE SILAR LALACEWATA????
Historical FictionIt signifies how some parents behave towards their children and how it lead them to danger..