*⚜️BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜️
{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}
*🌷WAYE SILAR*
*LALACEWATA??*🌹A very painful story....💔
Story and written by Fati-teejay
IG _fati _teejay _www.fatimatijjani121@gmail.com
Wattpad-FatimaTijjani030
D whole book is dedicated to my love SIYAMAH IBRAHIM❤️...
*Wasu mutane kam bansanma mezan kirasuba....wani abin aidakanka zaka kiyasta yafaru,basaika tambayaba...yanzu jiya naga mutane kusan dayawa suna tambayan tohhh,agidan karuwai Aisha take kokodai ita magajiyar karuwance...tohn d answer is none of d above... itadai ba magajiya ceba sannan ba gidan karuwai neba...aishan tasiyawa kanta 3bedroom flat ne take sheke ayanta takuma kawo dukwanda taga dama..so take notes plss bakomi zantsaya budewaba...nidai burina sakona ya isa kawai....nagode masoya*❤️
56-60
Gabadaya jinta takeyi kamr saman kaya....saiwani murde murde takeyi ita ala dole tana gyaran rigar dakyau..saita juya kugun nan tajuyashi can,abin gwanin burgewa....shi alajin saiya dauka aiyanga takeyi donhaka yadinga kallonta fadi yake.....masha Allah...haka abin yake...wai wai wai haka abin yake...wayyoo garin dadi yina nesa.....
Dariyar aishanne yadawo dashi daga inda yalula,tace alaji irin wannan yabawa haka tunma baka shiga gonanba tsundum....wani mika yakeyi tareda murmushi yace aikinsan daga ganin shukanna zatayi ruwa yafadi yana komawa yazauna......
Da dariya aisha takamo hannunta taje tadankawa alajin tareda fadin yadaibita asannu....dafadin hakan saita shige daki abinta.....jawota alajin yayi yadaurata kan cinyarsa daidai inda zata dinga gogan damberinshi.....hartayunkura zata tashi saitakuma tunada aishan tamata warning jiya,dazu,sannan kuma tasan zatama cigaba da matan,donhaka tasaki jikinta alaji yadauketa cakk saiwani dakinda shida aisha suke sheke nasu ayan.......
Kamr yanda aishan tafada mata aikuwa haka dinne domin na alajin akwai dadi datsayawa azuciyar mace,akasin na en kauyansu masuyi mata damugunta dakuma karfi....nashi haka yadingayi,yalaso nan,yatsotsonan,yatandonan,yashafo nan,hardai tajike tayi jagab hakan yasa baiyi wata wata ba yashigeta......
Ita ihu shi ihu....kowa wai dadi yana ratsashi....haka yaitayi yanata santi itakam shiru tayi wasu hawaye suka fara zubomata,tunawada tayi yau zina take aikatawa kuma dasaninta......
Bayan wasu lokuta,alajin yasauka akanta saiwashe hakora yake.... sai sadda kai kasa takeyi amman inaaa hakan yadauketa saibayi yadireta bayan sungama hutawa yace tamishi wanka.....tun tana kunyarsa tagadai shibaimasanda wannan ba ,donhaka tazare kunyar kawai....tadirzeshi dakyau sannan shima yadirjeta...sannan yakoma gefe yace mata tayi wankan tsarkin...haka tayidin,sannan shima yayi sai yakuma daukota suka fito.....
Dayatashi tafy.....naira dubu dari uku yabawa aisha, dije kuma da yanzu yake kiranta da khady yabata million daya.....godiya tamasa sosai sannan tayi tafiyanta dakinta takwanta din sosai takejin gajiya ajikinta.....
Su aisha kam farinciki kamr me...dama ita tasan alaji inyazo tofa akwai yayyafin kudade...shidai inzaka basa madadiya shima zaibaka nairori,hakadai shima yawuce cikeda tunaninsa akanta nawani abu daban dayake kiyastawa kanshi....
saida ta tashi daga barcinne aishan kemata bayanin nawane adadin miliyan daya,sosai taji tsoro dataga kudin harfadi take kohdai alajin dan yankan kaine aisha,dariya aishan takwasheda tace bawani yankan kai,kindaisan yanda namiji kefidda kudi inyaga abinda yakeso kohhnace abinda yakwanta masa arai,tohhh kekam kigodewa Allah kikuma rike amana kawai....kekam ai kinma shigo bariki asa'a muda muka farada dubu biyu dubu uku...dariya suka kwashe dashi harda tafi aishan tace ammanfa kannakile,nanmadai dariyar suka kumayi,daganan aishan takuma kiranwani waiyazo...hakadai wunin ranar yatafiwa dije cikin gajiya danta kwantada maza hudu....tagaji kam sosai....gashi taso aishan tabarta jikinta yagama warwarewa daga cikinda tayi bari amman inaaaa tace tajure kawai kudi zasuta shigowa....aiko aranar tasamu akalla miliyan daya da dubu dari bakwai da hamsin.....babu wani bata time aishan tajeta bude mata account tasakamata miliyan daya da dubu dari biyar saitabar mata dari biyu da hamsin dintayi siyayya..........
*KALU BALE GAREKU IYAYE*👏😭💔
*Fati-teejay*💓
#Covid 19 is real
#Take responsibility
#Stayhome
#Staysafe
YOU ARE READING
WAYE SILAR LALACEWATA????
Historical FictionIt signifies how some parents behave towards their children and how it lead them to danger..