part 10

72 5 0
                                    

    *NIGERIA KO NIGER...?*
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment to educate and enlight  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

                 page 10

Murmushin gefen baki yayi daya zame masa dabi'a wanda haka ba karamin kyau yake masa  ba...

husnatyn yayanta daina bani hakuri akan abinda bake kika aykata ba kinji kou...?  kuma ay ba karya sadam ya fada ba sbd haka ki maida komai ba komai ba insha allahu komai zaizama tarihi kamar ba ayi ba?

bata saki fuska  ba har yanxu ta mike tace shikkenan saida safe,bata jira jin ansar ba tayi hanyar fita...mikewa yayi cikin taku biyu na zaratan sojoji masu jini a jika taddata inta ya juyo da ita suna fuskantar junansu dakyau...

kanwata mai nene abin bata rai kuma yanxu um...?  kina so nakasa bacci ne sbd kina fushi ko menene Asma'u...?

kallonsa tayi cikin sanyi tace ya aliyu wlhy ba haka bane,bansan miyasa ba a yan kwanakinnan haka kawai sai nakejin kamar nayi missing na abu mai muhimmanci acikin rayuwata... takare maganar idanunta na cikowa da kwalla

sbd hakan takeji a jikinta a yan kwanakinnan kuma tarasa yadda zatayi ta tunkari momma da zancen bawai dan momma bata kashe masu matsalolinsu ba kuma... sbd bata iya boye mata duk abinda yashafe kasancewar yanayin shakuwarsu dakuma yadda takejan yayanta a jiki...

(wanda hakan sosai yake taka muhimmiyar rawa wajen kashe matsalolin yara da dama,amma wasu iyayen babu ruwansu kuma a hakan ne zaku ga yaya suna naiman shawarar kawaye,shin kawar kikrki ce...? ko kawar banza suka tunkara da matsalolin su domin ta magance masu...? idan aka hadu da kawar arziki falillahi hamdu...! idan kuma kawar banza ce saidai muce allah ya rufa mana asiri...)

husna kina addu'a insha allahu koma mainene zaizo maki da sauki kinji ko...?
insha allahu yaa haydar takare mgnr cikin murmushinta...

shima murmushin yayi tace yau kuma haydar na koma kenan kou? batayi magana ba tace a kwana lfy yaa ali...

dakin yaa inoussa ta fada inda sai koro sadeeya yake amma fir yarinyar nan taki duk ya kwabe fuska shima kamar yayi kuka ya gudu bai tsira ba...

ganin shigowar husna yasa shi sakin fuska yace dama ke nake jira dan allah kwashe man wannan yarinyar bacci nakeji wlhy amma ta hanani...

karka damu yanxu zan kada maka ita ya inous...

aykuwa sadeeya ma batayi gardamar tafiya ba sbd baccin takeji rigima ce kawai ke dawayniya da ita shiysa taki yadda ta tafi...

sun fitoma tace saita shiga wajen ya aliyu amma sam husna tace baki isaba gwarama mu wuce tun muna mu biyu kamin na dago ki tsakar ka...

Dariya kawai deeya tayi cike da iya shege tace lalle ma twiny yanxu ke kina tunanin zaki iya dagani ko menene gaki kamar lagwani a wajen kinsan dai na fiki karfi nesa ba kusa ba...

abinci ma da sai ansa mutum dole yake ci ta ina kike da karfin dagani...?

a haka har suka isa part na momma suna hira cike da annashuwa inda suka tarda aminulla da areef matsa masu shekaru ashirin da uku a duniya wayanda suke karantar aykin police a halin yanxu...

kamar yadda kuka sani su uku sa anni ne tare da mubaraq dan gidan fanna wato matar shehu abdul dukkansu makarantar horas da ilimin yan sanda dake jihar zaria suke karatunsu...

sunfi zama a part na momma abinsu sbd yanda sukaga ita babu ruwanta bata shiga shirgin gidanma kwata kwata sannan nudddin suka kwaso yunwarsu nan suke baje  duwawunsu su kwashi gara a binsu...!

yanzunma abinci suke ci zama sukayi suka dan taba hira tsakaninsu suna cikin hira saiga ilham autar momma ta shigo tana washe baki  wanda tafiyar ma dai anayi ne jikinta duk ta juko shi da ruwa yarinya mai 3yrs kenan a duniya...!

ganin yan uwannata cikin maganar ta na gwaranci da bata gama kware ba tace  yaa ayeef(areef) kaga anci jaynab tana ji'a ni da yuwa ko?

dariya kawai suka fara mata sbd sun fuskanci abinda tace...kwabe fuska tayi tana kunboro baki itama photocopy ba husna ce dama ...tace to cikkenan tunda dayiya kukeman...

anci hucna ki tanja man kaya kay momma tagani a ji'e na janeni kinji...?

mikewa husna tayi takama hannunta tana kunshe dariyarta jin kalar gwarancin da ilham keyi akoi dan banxan yawo itakam kamar miye kullum tana part na anty(farida),suna tare da zainab wacce itace autar mmn ta,shekara daya kawai sadam ya bata dan haka kusanma kansu daya ne...

ilham lokacin da aka tashi yaye ta a wajen farida ne kasancewar akoi aminci mai karfi tsakanin momma da farida kuma ta tabbatar bazata cutar mata da yarinyarta ba sbd suna girmama junansu...

hakanne yasa ko ba akai ilham ba da kafafunta take zuwa part na farida tama fi sakewa acan wajen zainab sbd yadda itama take son kanwarta babu ruwanta itama kamar mmnta...

saida suka kammala cin abincinsu suka watse kana sadeeya ta shige inda ta tarda ilhma har anmata wanka an canza mata kayan bacci...

tadame su da gwaranci a haka har bacci yayi gaba da ita...

addu'oi sadeeya ta tofa mata kana sukayi wanka wanda kulllum ne wannan rubutaccen al'amari ne sai sunyi wanka sub shafe jikinsu da wani kalar turare da bashi da kamshinta da mutum zai gane harsai idan kana daf da jikinsu zaka fuskanci hakan...wannan tsarin na momma ne!

addu'a sukayi kana sukayi ma mmnsu mai rasuwa wato marigayiya haleematu addu'a wanda tun suna kanana momma ta nuna masu hotonta da irin soyayyar dake tsakaninsu...

hakanne yasa soyayyar matar ta shiga jinin jikinsu sosai ganin yadda momma ke fadar kyawawan halayenda na gari dan haka kullum saisun mata addu'a safe da dare kamin suyi bacci...

yayan momma maza dama suma basa zama a part nata sunfi ganewa su zauna can inda baa yace nanne part nasu kuma acanne suke rayuwarsu kaf yayan baa wajensu 9 yayan momma 5 saikuma ba jameela 2,farida ma biyu...!

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummie2018*

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now