part 18

66 11 0
                                    

  *NIGERIA KO NIGER...?*
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

_MASU KARATUN LITTAFAINA KU NUNA MIN KAUNAR KU TA HANYAR BIYAN KUDIN KARATUN LITTAFI NA MAI TAKEN ""ANYA KUWA...?"",AKAN FARASHI MAI SAUKI NAIRA D'ARI (100)KACAL👌🏾ZAN DAN DAKATA DA RUBUTA LITTAFAINA DOMIN GANIN IYA ADADIN MASOYA NA A DUNIYAR MARUBUTA,IDAN BANI DA MASOYAN KUMA!SAI NA DAKATA DA RUBUTUN MA BAKI DAYAN TA..👩‍🦯_

                

              page 18

lectures yauma kamar kullum akeyi wato *visual basic.net*,amma kuma sam hankalinsu ba akan lecturer nasu yake ba! kowa da tunanin da yakeyi!

deeya ganin yadda hankalin husna sam bayan kan malamin,sai abin yabata mamaki! domin ko wannan course din na cazawa deeya kai sosai! hakan yasa husna ke maida hankali daga baya sai ta koya mata sosai ta yadda zata fahimta!

tabo husna da deeya tayi ne yasaka ta dawowa haiyacinta,inda tayi yake kawai tamaida hankalinta kan abinda ake koya masu! amma har yanxu fadimatou fuskar husna ne mata gizo cikin idanuwanta!

kyawun yarinyar da kwarjininta ba karamin firgita mata lissafi yayi ba! tana ta kokari wajen ganin dame yarinyar tafita amma sam bata gano ba! sannan kuma ita karan kanta batasan dame tafi yarinyar tafita ba duk kuwa da zurfin tunanin data addabi kanta dashi!

_Kaddai ki manta da biyan kudinki naira dari kacal domin karanta littafi na mai taken "anya kuwa?",ta nanne zan fahimci soyayyata tsakanina dake mai karatu.👩‍🦯_

Har aka tashi wannan ne tunanin dake kai kawo tsakanin zuciyoyi guda biyu!

SOMIN TABI NE WANNAN!! YANXU AKA FARA WASAN!MASOYAN KWARAI SAINA JIKU!!!

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM UMMIE2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummie2018*

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now