part 25

62 7 0
                                    

  *NIGERIA KO NIGER...?*
       _(wacece bora)_

*🌻🌻©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION🌻🌻*

*_'''( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍🏻)️'''_*

*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍🏻*
*whatsapp number:09076427357*

    
        *page 25*

cikin kasalalliyar muryarta dake fitowa da sautin wacce taci kuka tagaji tace "hello habibi nah,nayi kewarka sosai..." tayi maganar tata cike da shashshek'a alamun gaf take da fara kukan daya zame mata jiki a y'an kwanakinnan na tausayin makomar rayuwarta tata dakuma masoyinta...!

k'ak'k'arfar ajiyar zuciya aka sauk'e daga can b'angaren nasa cikin wani kamilalliyar murya mai matuk'ar dad'i da amon daddad'an sauti yace "mai yafaru rabin raina...? kin daina d'aukan wayata a y'an kwanakinnan...! hankali na ya tashi k'warai da gaske...! zuciyata zata buga idan kika k'ara kwatantamin makamancin abinda kikamin a y'an kwanakinnan...!jikina na bani akoi gagarumin damuwa sosai amma kink'i fad'amin ainahin mat'salar dake faruwa...! zuciyata zata buga asma'u...! ki taimaki rayuwata koda na k'ank'anin lokaci ne ki bani damar mu had'u nida ke dan allah...! koda hakan zaisa ki fahimci yadda zuciyata ta girmama da k'aunarki...! gashi mahaifina na shirin auramin yarinyar da bansan da wanzuwarta ba cikin duniyata...!..." kamar ba namiji ba haka nan mrs unknown yake ta razgar kuka a wannan daren husna ma tayasa itama cike da tausayin junansu...!

saida suka sha kukansu suka k'oshi kamin suka sararama kansu suka fara gayama junansu kalamai masu matuk'ar dad'i da sanyaya zuciya t'sakaninsu,suka yanke kan gobe da misalin k'arfe uku na yamma zasu had'u,tinda daman ya shaida mata shima d'an cikin garin maiduguri ne...!

sai wajen sha d'aya da rabi sukayi sallama suka kwanta bacci cike da tausayin junansu na wannan wahalalliyar soyayyar tasu da suka gaza samun cikar burinsu a daidai lokacin dasuke tunanin mallakar junansu a mat'sayin abu d'aya...!

b'angaren sadeeya dake yau tasan abinda ta shiryama kanta yasata k'in kwanciya da wuri...! gashi kuma momma ce yau a d'akin baa ta tafi shashensa,wanda saida ta tabbatar da cewa su sadeeyama sun kwanta bayan ta kashe kallon tashiga d'aki kamin ta fice,nanko batasan deeya fakon fitar tata takeyi ba...! gashi kuma dik wacce rananta ne ita kan zuwa ta sami baa bashi ba...! amma ko idan gimbiya y'an mulkin nanan takan k'in zuwa ne saidae shi yaje ya sameta zuwa shashenta wato matar so (amni)...! amma sukam idan basuje ba ko shekarane bai damesa ba wai...!hmm

wajen 11 na dare deeya dake gyangyad'i a parlo tak'i taje ta kwanta taji an danna doorbell,wanda hakan yasata mik'ewa taje ta bud'e k'ofar...! tozali da tayi da sanyin idaniyarta yasakata sunkuyar da kanta cike da kunya tana wasa yat'sun hannunta batare data d'ago ba...! wanda hakan yabama yerima musa binta mayataccen kallo tin daga sama har k'asa...! sanye take da wani rigarta half gown daya kasance sharashara ne iya rabin cinyarta kuma mai hannun vest,dayabi lafiyayya black beuaty skin mata ya lafe kamar a jikinta aka k'irk'iri rigar kasancewarsa robber ce...!wanda hakan ba k'aramin fito da k'irar jikinta yayi ba...!

cikin takunsa na izza dakuma t'sant'sar jinin sarauta dake yawo a jikinsa ya tako zuwa gabanta,inda ya shak'i wani daddad'an turare mai matuk'ar k'amshi ya bugi hancinsa...! bai mata masauk'i a ko ina ba saikan faffad'an k'irjinsa t'sam ya rungumeta yana shinshinar k'amshi turaren nata yana lumshe idanuwansa...! ita kam jin bak'on yanayin da bata tab'a jin irinsa bane yasa jikinta ya d'an fara karkarwa amma gogo k'arshenta ma d'aukarta yayi kamar jinjira ya shiga da ita cikin d'akin dake manne da parlon da babu wanda yake kwana cikin d'akin kasancewar d'akin bak'i ne,amma dikda haka kullum sai an share d'akin,wanda hakan yasa t'safta ta wadaci d'akin sosai...!

akan lafiyayyen gadon dake d'akin yayi masu masauk'i batare daya mata magana ba...! k'ank'amesa tayi da kyau cikin rawar murya na t'soratar datayi da yayan nata tace "yaya dan allah kayi hak'uri wlhi nikam na fasa...! kaima dan allah kayi hak'uri tinda kaga ai an kusa ayi auren namu saikayi dik abinda kake so kaji...?"

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now