part 8

74 5 0
                                    

    *NIGERIA KO NIGER...?*
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment to educate and enlight  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

                 page 8

Husna duk ranta bai mata dadi ba sbd ya aliyu bai shigo masu ba gashi har kwalliyar dasuka masa ma yabaci abinci kam dama wannan yanayin wajen sati ma bai baci ba...

miyan ma yana cikin plast sabone kuma mai tsada dan haka akoi rike zafi sosai ba kadan ba...

itakuma batason zuwa part na amni ko kadan sbd tagane matar ba kaunarta takeyi ba ko kadan shiysa ko gaysheta zatayi saidai idan suka hadu da safe  a wajen baa...

fuskannan a cinkushe yake suna zaune abunsu itada sadiya suna kallo sunsaka kayan baccinsu momma kuma tashiga daki domin gabayar da sallar isha'i bata fito har yanxu...

inoussa ne yafara shigowa cike da farin ciki sadiya taje tayi hugging nasa tana kyalkyala dariya sbd itakam akoita dason yan uwanta kuma tasansu sbd tana ganin pics nasu a waya...

shigiwar aliyu aykuwa tasake wani ihu cike da tsananin farin cikin ganin abokin fadanta ta danesa sai murna take zubawa... ganin yanda take farin ciki saiya biye mata...

zuwa lokacin inoussa sun gaysa da husna dake zaune ko motsi batayi ba sai turo baki takeyi ita pha fushi take da ya aliyu yau...

mamakin kyawun yarinyar inoussa keyi sbd shifa gani yake babu wanda yakai  fadimatou kyawu amma ko gashi acikin kannensa ma akoi...

bazai iya cewa ga taka maimai wacce tafi yar uwarta kyauba a cikinsu shiysa kullum idan sunyi waya yake cemata karta sake tana fita muddin babu nikapbda safa tare da ita……

aliyu kam har yasamu waje ya zauna sadiya bata barsa ba...husna ko dauke kai ma tayi kamar wacce ke kallon amma ko hankalinta nakan yayanta amma bazata kulasa ba wai...

Jin hayaniyarsu ne yasa momma fitowa cikin fara'arta suka gaysa suka danyi hira kadan inoussa yamusu sallama sbd shikam bacci yakeji dama kuma shikam akoi raki kamar ba soja ba...

momma takalli husna tace ina abincin da kika shiryawa yayan naki ne nagama kamar bakya farin cikin zuwansa ba kamar dazuba kou yar mommah...?

turo baki tayi cike da shawaba tace momma waye ne yayana kuma ?  ni ay banga kowa ba...!

cike da mmk momma tace lallai ma husna yanxu yayannaku ne baki gane ba ko menene...?

duk daukin zuwannasa da kukeyi dama bakisan kamanninsa ba ko minene...?  momma kiyi shuru mana wai...!!

nayi shuru uwata na lura halinne ya motsa yau kou?

aliyu kam dariya ce fal cikinsa ashe itama rigimammiya ce kamar sadiya... sadiya ce ta mike tace ya aliyu bari kaga naje na dami ya inoussa shi sai kace ba soja ba zayyi bacci daidai wannan lokacin...?

dama ya gaji da surutun yace umma tagaida a'isha fitinanniya duk kinbi kin cikuikuyeni dib...dariya tay tace wato tun daga yau kafaramin halinka kou?

zamu hadu gobe ne ay saikayi kuka zan rabu dakai...

momma na tafi hira saikun ganni... cike da murmushi momma tace nikam babu ruwana tsakaninku idan kikaje kika damesa...

batare da ta kulasu ba tayi ficewarta ta wuce part nasu aliyu abinta...

momma mikewa tayi tace bari naje na kammala abinda nakeyi kaminnan ke kuma saiki kawo masa abincinsa kinji ko...?
daganan tawuce dakinta domin karasa aykin datakeyi na gyara wadrop na ta...

zuba mata ido yayi yana kallonta yana mmkin girman yaran kamar wasu masu shekaru ... mikewa tayi cike dan sanyin jiki bata kalli inda yake ba taje dining ta dakko wamers na abincinsa...

takawo ta ajiye a gabansa taje ta bude fridge ta dakko wani jug wanda ya dauki sanyi sosai har kana iya gane haka ta jikinsa... ta dauro sa a aka tray da cups guda biyu tazo ta ajiye duk yana kallonta...

sai turo baki takeyi haka ta zauna ta bude ta dakko laida biyu ta war ware masa aka plate kana ta bude miyar da har yanxu akoi zafi saii wani sihirtaccen kamshi ke tashi  (gaskiya duk wanda baisan tuwon dalayi ba ya koya ya gwada )

bayan tagama serving nasa ta matso masa da kunun aya datayi masa ta tsiyaya masa sannan ta mike daniyar barin wurin……

hannunta yakamo ya  janyota jikinsa cike da kasala yayi hugging nata tayi lamo ajikinsa tana sauke ajiyar zcy... take saiga hawaye shar yana zuba harda sheshshekarta kamar wacce aka doke ta...

cike da damuwa yafara magana kamar wanda baya so yace mai aka maki ne kanwata...? bakiyi farin ciki da zuwa na ba ko asma'u?  shiysa kike ta bata rai sbd bakyason ganina? 

cikin shagwaba tana tura baki tace ya aliyu bakai bane kaki zuwa tun daka sai jiranka nake tayi... kuma ……

shiiii !!! ya isa haka bagani yanxu na zoba husnaty...?  ko kina so yanxu nabi wani jirgi nakoma ibda na fito ne...?

ni ay bance ka koma ba...! murmushi yasake yace toh shikkenan am sorry kanwata bazan kara ba...yanxu kam harsai kin gaji dani kinji yar gidan mommah...?  ya karashe maganar cike da tsokana...

karamar dariya tasake itama tace allah ya aliyu nayi kewarka amma kai kamar ma bakayi kewata ba ko kadan...!

inji waye?  ni asuwaye bazanyi kewar kantawa ba?  baki ga deeya ta dameni da surutu ba daga shigowata nasan yanxu suna can suna fama da twiny sbd shima akoi surutu kamar ita.....

murmushi tayi kawai sbd sanin halin sadeeya da dan banzan surutu tsiya,shiysa itama ba zaman hira sukeyi ba ko kadan...

ya aliyuuu kaci abincinnan pls karya huce nida kaina na dafa maka pha yau danaji zaka zo...

cikin tsokana yace anya kuwa kunma iya abinci mai dadi yarannan...?  kwata kwata baku wuce 15yrs ba ace har kun iya girki...?

alllah ya aliyu mun iya harma munfi wasu manyan iya girki pha... duk wannan dogon sharhinnasu cikin sanyi sukeyi sbd kowannensu bason yawan magana yakeyi ba haka suka ci abincinsu tare suna hira jefi_jefi saida suka gama ta kwashe komai takai kitchen haka momma tafito ta iske su……

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now