Butulci Stories

Refine by tag:

13 Stories

MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
MENENE MATSAYINA...by Hafsat musa
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki n...
Completed
Haleematu  by Reedahmz
Haleematu by Hauwa Muhammad
Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifinta da yadikonta ....
Completed
BUTULCI! by mmnamatullah
BUTULCI!by mmnamatullah
BUTULCI! Labari ne me d'auke da tsantsar butulci da kuma cin Amana..
     BAƘIN KUMURCI by maryammajidadi33
BAƘIN KUMURCIby maryammajidadi33
is a story about young man
WA'YA KASHE ZAHRA'U? by fateemah0
WA'YA KASHE ZAHRA'U?by fateemah0
WA'YA KASHE ZAHRA'U? ABUN DA KOWA KE TAMBAYA KE NAN, AN KASHETA! A DAREN RANAR AURENTA, TO WA YA KASHE ZAHRA'U? KU BIBIYI LABARIN DAN JIN KALAR CAKWAKIYAR DAKE CIKI, ZA...
HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01 by UmarfaruqD
HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01by Umar Dayyan Abubakar
ƘAƘA-ƘARA ƘAƘA! WANI KAYA SAI AMALE! BABBAN GORO SAI MAGOGIN ƘARFE! SABON SALO SABON TSARI! KAI KUGYARA ZAMA, AWANKE FUSKA, AMURZA IDANU GANINAN NI UMAR FARUQ*D* NA...
LAIFINA NE.. by ayshajb
LAIFINA NE..by A'ishat Jubreel Tanko
Da tun farko nabi maganar sajida da hakan bata kasance dani ba , dana ɗauki shawarar data bani danaga dacewar haƙan ashe sajida masoyiyata ce na gaskiya ,ashe kawa tagar...
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) by MuntasirShehu
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)by Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
BUTULCI KO HAUKA by XahrahFarooq
BUTULCI KO HAUKAby Xahrah Farooq
Tirk'ashi Butulci ko hauka , littafi me cike da darusa...
GUDU A JEJI by fateemah0
GUDU A JEJIby fateemah0
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...
QWARYA TABI QWARYA by kulsuum_muhd_sadeeq
QWARYA TABI QWARYAby kulsuum_muhd_sadeeq
zai nuna muku muhimmanci alqawari da kuma tsantsar BUTULCI yaudara hade da cin amana
ZAN SOKA A HAKA by queenbk2020
ZAN SOKA A HAKAby BILKISU ALIYU KANKIA
#5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
Completed