Umarnin Mahaifaby Suhaanahh
She is zahra! A girl who every parents wish to have as a daughter, A person everyone would wish to have as a sister, A lady who every girl would want as a friend, A woma...
RAYUWAR A YAUby Faiza Almustapha Murai
Bai furta mata komai ba kawai ya ɗago wuyan ta da wani irin ƙarfi ya kafa mata a baki bata Musa ba kuwa ta haɗiye ta duk wadda ya juye mata a baki saboda tana da ɗan yaw...
MUMINAH DA AZZALUMAHby SAKHNA03
.........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan...
MAI ƊAKI...!by Haleematou Khabir
Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma...
Completed
KWARYA TABI KWARYAby Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
TUN RAN GINI TUN RAN ZANE.by khairi_muhd
Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu n...
SANADIN CACAby SAKHNA03
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantan...
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed
A RASHIN SANI.. by Hafsat musa
A rashin sani da jin rashin maganar iyayenta ta zabeshi A matsayin masoyin gaskiya, A rashin sani sanadiyar shi tayi rayuwa A gidan mahaukata a matsayin mahaukaciya mai...
MUHAMMAD ALEEby Maman irfaan
ko wani bawa da irin tashi jarabawar, akwai ɗan ta'addan da yana ta'addanci amma ko kaɗan bada son ranshi yake aikata hakan ba, tayaya al'umma zasu fahimci hakan?, tayay...
ZAFAFA 2by Hafsat musa
💖 *AUREN HUCE ZUCIYA💖*
&
🍁 *HAFEEZ*🍁
( *Sabon salo*)
_*INAKUKE MASOYAN INDO KAUYE MARUBUCIYAR MATA KO BAIWA..CIWON SO...YAZEED,MENENE MATSAYINA...
LAIFINA NE..by A'ishat Jubreel Tanko
Da tun farko nabi maganar sajida da hakan bata kasance dani ba , dana ɗauki shawarar data bani danaga dacewar haƙan ashe sajida masoyiyata ce na gaskiya ,ashe kawa tagar...
DA BANSAN ASALINTA BAby Fatima Umar
labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Alla...
TARKON MAQIYAby Amina yusuf muhammad
GODIYA!
ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari,
tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
Completed
A SANADIN SOYAYYAR MINTI by JameelarhSadiq
Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa
RAYUWAR NABILAby Buharifatima Muhammad
Hi guys🙌
this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the vill...
SON ZUCIYAby Fatima Umar
littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai m...