Jarabtaby Salma Ibrahim
na Gina jigon wannan labari ne akan irin abinda yake faruwa da yan mata a makarantun gaba da sikandire...
SOFIA ✔by Fadila Ibrahim
Nakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuw...
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her...by Faiza Almustapha Murai
Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashi...
Completed
SHU'UMAR MASARAUTA 2by Ameera Adam
NI na hallaka hatsabibin mahaifina Boka Shaddas, haka duk hatsabibanci da makircin mahaifiyata Umaima; na mayar da ita gajiyayyiya kuma kasasshiya. Domin har kawo yanzu...
From tears to tiaraby hauwa jidda
This is a story of self-discovery and growth.
Jidda is that woman that everybody sees on the internet and admires. But before that woman, there was a broken girl who str...
Completed
SHU'UMAR MASARAUTAR 1by Ameera Adam
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sanna...
YARİMAN HAFSA by F Idriss Bello
A 1950's Love Story
Labarin Rayuwar Yarima Idriss, ɗan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa.
Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙaya
Share please...
Completed
JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...
Royal in Disguise: A Story of Love...by Hauwaah__
Princess Amina finds herself drawn to a mysterious stranger, unaware of the secret he guards. With each encounter, their bond deepens, transcending the boundaries of wea...
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...
KWANTAN ƁAUNAby Haleematou Khabir
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
Completed
ROYAL CONSORT 2by Oum tasneem
Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na daya
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin...
Completed
ROYAL CONSORTby Oum tasneem
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,t...
Completed
ROYAL HEIRS✔️by Zahra🦋
{#1 in Royal chaos🥇} Royal heirs is a book centered on royalty and it's ethics.
It touches a lot of royal kingdoms but it's an entire work of fiction.
Completed