#1
BADAWIYYAHby fateemah0
labarin Wiyyah da Usman, labarin sai na rama, ba dai ya mata abu bata dau fansa ba, ya kankare mata pentyn bedroom dinta tace wallahi sai ta rama, sabuwar motarsa dal da...
#2
MATAN?? KO MAZAN???by MSHAKURworld
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan.
Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
Completed
#3
Yazeedby Hafsat musa
Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..
#4
A GIDAN HAYAby JameelarhSadiq
Labarine mai rikatarwa tausayi soyayyya ga ilamtarwa fada'karwa Nishad'antar. Ku cigaba da biyoni dai masoyana
#5
WA NAKE SO?by Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa.
Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
#6
TAFIYAR MU (Completed)by suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
Completed
#7
SAHLA a Paris (Hausa novel)by Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
#9
Bakuwar Fuskaby Amrah A Mashi
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin sha...
#10
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...
#12
PHATEENJIDDAHby Maman irfaan
Yana maganane akan yara guda biyu Wanda suka kasance tagwaye, gashi Allah yayi musu rashin basajin magana ko kadan, sannan kuma ina gargadin iyaye da su runka jan 'yayan...
#13
BA UWATA BACEby Ayeeshat M Mahmud
BA UWA TA BACE
Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasa...
#14
SON ZUCIYAby Fatima Umar
littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai m...
#16
A RUBUCE TAKE k'addarataby safiyya huguma
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
#17
ƳAR DAMFARAby Ouummey
wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!.
Just stay tuned and don't miss😍
#18
BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.
Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
#19
WATA UNGUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.
#20
KASAR WAJEby Maryam A Datti
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI
marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.