page 3

539 12 0
                                    

3💙❤💜💚🧡
Damata biyu
(Second chance)
💚💜🧡❤💙💛




Zuwairat ummumaryam




3️⃣







Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu,  in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Sisters kou Baki biyan kudin novel or karanta novel pls pay wannan because you support us we support others. Help us help others. It's not about us alone believe me👏🏾👏🏾


Free page.
Read
Share
Thanks



She stands on her ground Kan Bata Fadi, kullim dukan da mamanta ke  Mata daban Dana baya, she gave her severe punishment don ta Fadi Amma she didn't, the threat of loosing him is high and she loves him, loves everything he does to her, hakan yasa tayi shuru, before ta haihu the pain was becoming unbearable, the agony was much and she was lucky that he picked her calls  tana kuka ta fada mashi she can't hold up anymore that she's going to tell he is behind the pregnancy, abun takaici the threat was higher, he told her in har ta bude bakinta ta Fadi abunda take niyyar Fadi he will never look her side ever again, he won't marry her, and nobody will marry her since she's going to be a mother, a mother with a baby out of wedlock, ba karamin tsoro ya Bata ba, he told her to buy medicine and just abort it ta fada mashi kou kadan Bata fita, then he told her to tell her parent lies cewa she was raped and was afraid to say it, hakan akayi, when her mother came with new punishment ta fada Mata hakan tana  kuka sosai, her mother said it's a lie, Haka dai ta koma tamkar unwanted slave a gidansu, non of the family talks to her, saidai Ismail, shima mum dinsu hanashi tayi Amma as an elderly son yaki hanuwa, shine zai duba if she's alright or if she's sick ya Saya Mata magani, her mother was more disappointed than her father don shi cewa yayi bawa Bai wuce kaddaran shi, he cuts off all her allowance  as a punishment, and he made sure she shouldn't step foot out of the house,  Amma bayan wannan Bai Kara bi ta kanta ba. He only ask her mother if she's doing great, ranar da zata haihu Kuma is a different thing, Saida ta Sha bakan wahala sanann mamanta tasa aka Kira family Dr dinsu hajiya aisha, she help her deliver inda mum dinta ta umarci Dr ta dinkata Kar a bar nata kofa at all, idanuwa dr ta zaro Tana fada Mata fitsari fa, sai mamanta tace oho, Haka dai aka kamata aka Dinka ta kaf, fitsari ma in zatayi ahankali yake zuba, itace babban daughter a gidan Amma yanzun kou siblings dinta wayanda ta bawa shekara goma sun rainata, Basu tayata rike yaron dukda some of them wants to as yaron is so handsome and adorable, kou kadan baiyi Kama da ubanshi ba sai yayi Kama daita, the only thing he have of his father is his eyes, Amma babu Wanda ya maida hankali Kan idanuwanshi, she knows perfectly it's his eyes,  yayanta Ismail is like a father to danta, Yana Saya mashi Madara, Pampers da sauran abubuwan especially if he falls sick, Bata iya fadawa kowa Bai da lafiya sai shi, and he will take him to the hospital Amma fa kou kadan Bata fita saidai in shi zai kai yaron ya dawo dashi, shine suturanshi shi ne komai, daga baya babanta ya Fara bada kudin allowance dinta Amma mum dinta Bata badawa, tunda ta haihu har yau ba mamanta Bata amsa gaisuwar ta, Bata Mata magana, Bata yarda ta raba inda take, ta Zama abun kyama ga uwar data haifeta, Yana Mata ciwo sosai Amma she prays the person responsible for all this will come back and take responsibility for her pain, kou duk sun yafe Mata and knows it's not her fault, she just can't wait to talk to him don Sam Basu Kara Magana ba tun rsnsr da ya fada Mata ta fadawa Yan gida she was raped, duk sanda ta Kira he won't pick and daga baya layinshi ya daina Shiga, kou kadan she's not afraid of anything because she feels he loves her so much that he won't even think of abandoning her, kawai she feels maybe he is so over occupied kou Kuma ba waya hannunshi, daga baya ma rabata da phone mum dinta tayi, Haka Nan she feels Yana Chan Yana neman Layin ta Bai samu, she feels he is missing her as much as she misses him. Yaron ta Dora Kan chest dinta yayinda ya rike ta gam Yana kuka
"Yi shuru.. " ta fada tana komawa daki tare da maida kofar ta rufe, dakinta Babu komai daga bed gado sai wall wardrobe shikenan, bathroom ta wuce dashi tana rarrashin shi, hannunshi da sister dinta ta riko ta ka tana kallo tana cewa
"Zafi yake maka kou..." Ta fada cikin very calm voice, daga Mata Kai yaron yayi tace
"Tou sannu....ka bar zuwa fslo...ka dinga Wasa Nan wajen...kaji kou..." Ta fada mashi kaman wani babba, she have warn him severally ya bar zuwa fslo Amma Bai ji he is still a child Amma Yana jin magana sosai as shins Yana magana kadan kadan, komai nashi is very adorable, she sees her nose mouth and face shape in him, he is mostly her which make him more like her mother as she is carbon copy of her, duk sanda zai fita falo sai ya dawo da kuka, dole zaayi treating dinshi some how and he will come back crying, Amma kou minti goma baayi zai sake fita, suna zuwa bathroom ta tsayar dashi tayi mashi wanka ta fito dashi ta nannadeshi cikin  towel sanann ta koma ciki ta wanke pant da Kuma singlet dinshi ta  shanya  Nan cikin bathroom din ta fito ta mulka mashi Mai a jiki before ta saka mashi Kaya har ya Fara kokarin bacci, tana Gama saka mashi Kaya ta Dora shi Kan chest dinta ta kwanta yayinda shi Kuma yana rungume daita Yana kwance Kan ruwan cikinta, kou minti goma baiyi ba bacci yayi gaba dashi, as usual rayuwarta ta cigaba da tunanin how it's going to be, she really can't wait to move forward, this stagnant life is killing her, ta gaji da zaman gida, she wants the love of her life to come back and rescue her from this bondage, juyar dashi tayi ta kwantar dashi ta Mike ta Shiga bathroom ta cire doguwar Rigar jikinta ta duka daga ita sai pant da bra ta wanke kayan da ta cire as she's not rushing to anywhere, this is what she always does now, Nan bathroom din ta shanya kayan su ma don in har tace zata fita ta shanya waje kilan ta ci Karo da mamanta and she might not like what will come after that. Don in sau goma zasu hadu sai ta zageta, kou sau daya she never feel hate or anything towards her ba don komai ba sai don ta San she disappointed her, she knows Basu taba zaton hakan daga gareta ba. She's a very decent girl that kou saurayi Bata dashi, not because Bata samun masu nemanta Lou masu kaunar ta Amma her cousin have dominated her, in har ya ganta da wani kpu cikin family ne sai yayi sati Yana fushi daita, ba don komai ba sai don Yana nuna Mata Yana kishinta and can kill himself because of her. Tana Gama shanyawa ta cire kayan jikinta, her breast is sagged a bit as she breast fed her son like every other woman, wanka tayi ta dauro towel ta fito, goge jikinta tayi da towel din ta maida ta rataya shi ta saka Kaya as she have no single cream nor cosmetic, it's part of her punishment,hakan yasa haskenta ya dishe, she's no more the beautiful Amira, she's no longer the girl that have the glowing skin her friends and course mate always talk about. Tana zura doguwar Riga again ta kwanta beside danta. Bayab kaman minti goma akayi sallama bakin kofsrta, muryar Ismail taji tayi Saurin mikewa zaune tana amsawa, kofar dakin ya bude Amma to her surprise sai ta ganshi tare da Yaya Ahmed, the person that shows he cares about her but her love ya hanata kou kula shi,
."Yaya..."ta fada tana lowering gaze dinta from looking at his face,
"Amira..." Ahmed ya fada Yana Shiga dakin Yana kallon yanda Amira ta koma kaman ba ita ba, Haka Nan sai yaji ya tausaya Mata sosai, har daita cikin ranshi, daita ya shigo gidan Nan, hoping to see her ta gama degree dinta ta Zama more classy and beautiful Amma he met a total different person, she's so Change kaman ba ita ba, she still have her beautiful face with the perfect lips and face Amma she's no longer elegant,
"Naam...Yaya...yaushe ka...dawo..." Ta fada voice dinta na rawa tana kasa kallonshi, .
"last..." Ya amsa Mata Yana zaka Kan stool yayinda shi Kuma Ismail Yana tsaye gefen shi, data ji tun last week ya dawo sai ta ji wani irin sanyi cikin ranta as she feels kilan her love too ya kusa dawowa ba don komai sai don kusan lokaci daya suka bar kasar Nan tare da Yaya Ahmed,
"What happened pls...why..." Ahmed ya fada cikin matsanacin bakin ciki, she's totally different, the way her hair that use to be silky and shiny ya koma ya Kara tabbatar mashi da she have seen hell
"Why this...why..." Ya sake maimaitawa Yana Dora hannu Kan goshinshi,
"Yaya...am... sorry...for the ...way I disappointed all of ... you..." Amira ta fada kanta kasa unable to look at him, ajiyan zuciya Ahmed ya saki Yana dirza goshinshi kaman zai cire fatan wajen,he is so much in deep shock,
"What a world.. Ana zaton wuta a makera..." Ahmed ya furta cikin matsanacin tashin hankali
"You're my best cousin....the most beautiful one of all...I can't just believe this..."ya sake adding,
"Am... sorry..."ta fada voice dinta na rawa sosai, she just wondered yanda abun zai kasance when he gets to know who is really responsible,
"Am not angry at you....nasan komai rubuce yake...Amma who...who took such huge advantage of you...waye sister tell me...I promise you Zan kwato maki yancin ki without letting anyone know..." Ya fada Mata face dinshi kaman zaiyi kuka, shuru Amira tayi kanta kasa not saying anything, kallon yaron dake kwance Ahmed yayi for a moment before ya sake asking dinta who did this to her,daga baya tace
"Raping Dina akayi....kuma.ina tsoron in Fadi gida... Ban San....hakan zai faru ba..."ta fada sounding firm,
"That's bad...the did have been done...I hope you learnt from this .." ya fada Yana kokarin mikewa yayinda yake saka hannu a aljihunshi, Ismail dai na tsaye Bai ce komai ba, 5k Ahmed ya fiddo ya mikawa Amira, da sauri ta amsa Tana cewa
"Yaya mungode...Daman yanzun nake son fadawa Yaya Ismail bamu da Pampers...na gode sosai..." Ta fada with a smile but still not looking at him, he remembered yanda yarinyar Nan ke daukan Hankali mazan family dinsu, yanda take da gayu da kwalisa, now see her, Ahmed baice komai ba ya kama hanyar waje looking very weak,
"Yaya..." Amira ta kirashi, duk juyowa sukayi Amira tace
"Wai kana ganin su Yaya Habib da Yaya Usman?..." Ta Tambayi Ahmed,
"Eh...suna lafiya...Suma soon zasu dawo..." Ya amsa Mata calmly, Haka Nan sai ta saki murmushi tare da sadda kanta kasa,
"Yaya..." Ta Kira Ismail, sake juyowa Sukayi sai ta mikawa Ismail kudin hannunta gami dacewa
"Yaya...gashi Dan Allah ka Saya mashi Pampers sai ka sayo min cream Dina..." Ta fada mashi calmly,
"Ki ajiyesu...ki turomin sunan cream din..." Ya fada mata yayinda yake bin bayan Ahmed da already ya fita daga dakin, wani irin Dadi taji, she have forgotten yaushe rabon da ta rike kudi Haka, ta Dade Bata rike daidai da kwandala ba sai gashi yau an Bata 5k, it's like an Bata 5 million a hannunta, kudin sun samu wani irin value a idonta, she have never been this happy tunda ta Shiga damuwa, rike kudin tayi tana jujjuyawa, ta Dade tana son fadawa Ismail ya Saya Mata cream but how could she,ta ya zata iya fuskantar shi da maganar sayan man shafawa bayah ya dauki duk wani dawainiyar danta, she was thinking zai amshi kudin sai Kuma yayi disappointing dinta, ahankali ta saka kudin under her pillow ta kwanta.

Around karfe goma na safiya naji
"Wai wane irin abune Wannan...tun safe in dinga Kiran mutum Bai dauka?...i know banyi mashi komai ba..." Wata budurwa dake sanye da skirt da riga ta fada yayinda take parade a wata katuwar bedroom hannunta daya rike da iPhone yayinda dayan Kuma na rike da waist dinta sai Kai da komo kawai take cikin dakin looking so disturbed, number datayi saving da My king ta sake dailing sai ringing kawai number take Amma still baa dauka ba,
"What sort of thing is this..."ta fada jikinta an rawa sosai kaman zatayi kuka, she loves this guy, she can give her life to him saboda haukan sonshi da take, Amma this guy ba hankali gareshi ba, basuyi fada ba and now he is not picking her calls, kou kadan Batayi tunanin kilan the phone is not with him ba or something, kawai she's thinking he is ignoring her ne as he normally do sometimes, har Ringing din yazo karshe baa dauka ba wular da wayar tayi ta wulla kanta Kan gado tana Dora pillow Kan face dinta tare da buga legs dinta,
"Wallahi na gaji..." Ta fada out loud when she's about to break down, kofar dakin aka bude wata babban mace ta shigo tana cewa
"Jewel why duk yau ban ganki ba... it's 10am and Baki damu kiga halin da nake ciki ba..." Matar ta fada tana shiga dakin,
"Mummyna...am sorry...ni wallahi yau Raina bace yake....tun safe nake ta Kiran king Bai dauka...ban sani kou nayi mashi laifi ba..." Ta fada tana mikewa zaune tare da turo Baki kaman zatayi kuka sabida yanda idanuwanta suka sauya launi
"Babu abinda kikayi mashi...kilan Bai tare da wayar.... you know faiz da shirirta..." Ta fada tana tana Zama bakin gadon da yarta take
"Ni wallahi in ba magana nayi dashi ba ban samun sukuni...pls inje..." Bata karasa ba matar ta Watsa Mata disgusting look tana mikewa tare dacewa
"You're insane..ke kenan kullum yawon office dinshi...sai ya Dade Bai Shigo gidan Nan ba Amma ke Kuma in baki ganshi kwana daya ab sai ki tada hankalin ki...Anya ba son Mason wani kuke dashi ba kuwa..." Ta fada tana nuna yarta, Baki yarinya da Bata zata wuce 24 zuwa 25 ba ta tale Kaman wata small girl tace
"Ayya mahaifiyata...babu kowa a rayuwar shi sai ni...pls mummy let me go and see him...if not Zan tafi hunger strike..." Ta fada cikin tsantsan shagwaba, tsoki matar taja tana cewa
"I don't have time for your stupidity this early morning..."  Tana kaiwa Nan ta bar dakin, kuka yarinyar ta farayi Tana cewa
"Ohni bintu..I miss you my king...pls answer my call Mana..nifa I didn't do anything.. " ta fada still carrying the phone she threw away, number shi ta sake dailing Bai dauka, Zama tayi dakin for almost an hour thinking of how to sneak out of the house,sai ta tuna kawarta Hindu, da sauri ta dauki wayarta ta kirata ta fada Mata what she wants her to do for her, she's her number one friend, so tana fada Mata plan dinta sai gashi tazo. Wannan itace Fatima, the daughter to kanin alhaji haruna, she's betrothed to faiz, Yana sonta and she loves him more, far more than she cares, Bai da lokacin Mata so she's ok for him, she's a pretty lady with a degree and masters, she's the second daughter of her mother, elder sister dinta tayi aure she's next online, very soon zaa Kira ranar aurenta da faiz as family dinsu Basu saka biki for long, especially if both yaran are from same family, both parents dinsu sun San suna son junansu, tun last month alhaji haruna ya Kira faiz Kan maganar aurensu da Fatima Amma sai yace shi Bai kaiga shiryawa ba, he knows inda tasan ya fadi hakan da ba karamin tashin hankali zaayi ba don Babu abinda take cewa sai suyi aure kawai ba don komai ba sai don most of her friends are married, inda Bata son faiz da tuni tayi aurenta as she have many suitors wayanda kou kallonsu batayi balle tace zatayi soyayya dasu, wajen karfe 12 kawarta ta shigo gidan, Bayan sun gaisa sun Gama plan dinsu Hindu da bintu Suka je dakin mum dinta bintu, Nan Hindu tace
"Mummy Dan Allah ...so nake bijtu ta rakani hospital ganin uncle Dina da bai da lafiya..." Bata karasa ba maman bintu tace.
"Ku bani waje ban son rainin hankali..." Ta fada as she knows it's a plan, between the two ladies,
"Pls mummy...ba Wasa bane ..ki Kira mamana kiji...in karya nake zata fada maki...ban son ni kadai inje..." Hindu Ta fada kanta kasa sounding real, bintu was shocked da yanda take cewa a Kira mamanta, bintu tasan for sure mamanta can call maman Hindu,
"You mean in Kirata?..." Maman bintu ta tambayeta,
"Eh wallahi...tun last week yake ICU...kou da na baro gida ma mama ta tafi hospital..." Ta fada sounding real,
"Naji bani wayata..." Hajiya maimuna ta fadawa bintu, bintu da fargaban Kar a kartosu ya sa tayi suku suku ta taka ahankali zuwa inda wayar mum dinta take ta dauko, kallo daya zakayi Mata ka Gane she's in mess don Bata son abinda zai hanata ganin faiz, hajiya amsar wayar tayi, bintu da Hindu Satan kallon juna sukayi, hajiya ajiye wayar tayi gabanta before saying
"Kuje...Amma ban yarda ku Dade ba...Kuma ban son gudun banza Kan titi... drive carefully.. " ta fada masu, Simi Simi Suka fita aikam har wani irin tsalle bintu ta daka tana Shiga dakinta don shiryawa.

Thanks

second chanceWhere stories live. Discover now