26💚💜❤💙🧡
Damata ta biyu
💜❤🧡💙💚💛Zuwairat ummumaryam
2️⃣6️⃣
Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,
Wannan novel din na kudine and har yanzun you're still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.
Hira ya dinga janta dashi har Suka isa kofar gate din school din nasir, she just can't wait to see him, she wants to see yanda ya koma, tayi missing dinshi sosai kaman ta kwana da yawa Bata ganshi ba, suna zuwa Ahmed yayi parking ya fita ya Shiga cikin school din, bayan kaman minti biyar sai gashi ya fito da nasir rungume da jikinshi sai kuma dayan hannunshi rike da food warmer da aka zuba mashi abinci ciki, Amira was looking at yanda ya langabe Cikin shi, Yana zuwa ya Bude Mota ya Mika Mata shi sannan suka tafi gida, to her surprise sai taga Bai ci abincinshi ba, he looks very tired and weak, godiya tayiwa Ahmed zata Shiga gida
"Amira..."ya sake kiranta, ahankali ta juyo rungume da nasir Kan jikinta
"There's no harm in trying..."ya fada Mata calmly looking at her,
"Yes Yaya..."ta amsa mashi,
"Allah ya kaimu gobe...kiyi sallah ki samu hot bath ki kwanta...."ya sake fada Mata wearing a smile
"Nagode yayana..."ta fada mashi, motar ya tada ya bar kofar gjdan jta Kuma ta shiga cikin gjdan. Motar dad dinta ta gani ta nufi bangaren, tana zuwa kofar dakij sai ta ajiyeshi ba don komai ba sai don Kar a ganta dashi, duk abinda zai Hana a daina nuna Mata little so like aka Fara she will stop it, ajiyeshi tayi tana cewa
"Kar ka je koina..." Tayi whispering a kunnenshi before ta shjga da sallama,. Sai ta tadda mum dinta da dad dinta,nesa dasu ta durkusa ta gaidasu Suka amsa normal,
"Sannu da dawowa...hope your day went well..."alhaji ya tambayeta wani irin sanyi taji cikin ranta before tace
"Eh daddy..."
"Good..."ya amsa mata, bayan kaman minti biyu ta Mike ahankali ta fita feeling so happy, she have missed this, she's so grateful to Ahmed, tasan it's because of him. Tana fita ta dauki Nasir Suka shiga ciki, a falo ta tarda nazifa da asiya tayi masu sallama duk masu amsa ba kaman Babu kowa, hanyar dakinta ta nufa sai da ta wuce taji nazifa na cewa
"Allah yasa Kar ta karayin wani...tunda ta samu sake..."ta fada, banza Amira tayi daita ta shige dakinta, the first thing she did was pray sannan tayiwa danta wanka ta bashi abinci ya ci ya koshi sannan ya kwanta, sallah tayi ta dauki wayarta tana replying mutane, Saida tayi sallah ishai tayi baccin ta.Week later
Live is good a bit for Amira don going out and coming back everyday is really wonderful, Sam wannan kadaicin ya ragu, she seem happy saidai Nasir is depressed don yanzun kullum in Ahmed zai kaishi school sai yayi kuka, in zaa zo daukan shi he looks weak and tired and he complained to the school head akace it's because he is new a Nan that with time zai Saba. Amira ta maida hankali Kan aikinta sosai dukda there's nothing much to do, kaman yanda Ahmed ya fada Mata there's no harm in trying tana ta planning yanda zatayi mashi organising wasu abubuwan, Bata daina nunawa Ahmed she's afraid ba inda shi Kuma ya nuna Mata Babu Harkan tsoro when it comes to neman nasara, he told her Mai tsoro Bai taba samun cigaba as they never take risk. Ya fada Mata most of the influenced people are risk takers, sun San it's both side either you win or you lose and she should be ready to be like that. She should be broad and shouldn't complain instead she should do more. Her online business is doing well dukda faiz warned her Kar yaga waya a hannunta if ba lokacin lunch break ba. Ahmed is one in a zillion as kullum zai kawo Mata lunch Wanda Bata iya sakewa taci sosai sai in ba kowa kusa da inda take, taga matarshi tana kawo Mashi abinci don har yanzun Bata San he is not married ba and she didn't ask Ahmed such thing about him don Bata son ya Zama Kaman she's getting to know more about his personal life. In ya fita masjid zata samu ta Shiga ciki tayi sallah kaman yanda Ahmed ya fada Mata ta dingayi, Yana spending upto minti ashirin in ya fita kafin ta dawo and it's enough for her to do all she wants before ya dawo, Babu stress a aiki dashi as Bai wani sakata aikin komai, she feels kou kadan Bai bukatar secretary dukda shi kanshi doesn't seem ready for the job to her, inda data biye irin halinshi da yanzun zata iya kaiwa karfe goma kafin tazo office don tunda ta Fara aiki dashi Bata Ganin yazo as early as 12 ba sai after 12, zaizo looking so bossy and in control, one thing she noticed about him is Bai cika son hayaniya kou Long story ba, she calls him
"Chair warmer.." Amma cikin ranta as she sees nothing be does a wajen da yake zaune. Kullum in zata office zata je tayiwa mum dinta sallama sannan taje tayiwa dad dinta sallama Kuma. Suna amsa Mata lafiya lau, it's part of her happiness, su nazifa da asiya won't stop talking shit about her Amma right now they're not her problem, kawai yanda zatayi Organising something that won't make her boss judge or discriminate her is her problem, ranar Friday da Ahmed zai ajiyeta sai da yace she should make sure she comes up with something before Monday.
Jiya Sunday batayi aikin komai ba daga wankinta Dana Nasir sai aikin office, she came home with lot of plain sheets da zatayi rubutu Kai,tun 12 ta zauna bata tashi sai indai tayi sallah kou in Nasir ya nemi wani Abu ta bashi, all she's doing is doing her plan and Kuma tana browsing wasu abubuwan da zasu taimaka Mata, she called Ahmed ya fada mashi ta gama wasu abubuwan that yazo ya gani yace
"If it's about your office ba sai na gani ba...let your boss be the judge of that..."ya fada Mata. Yau as usual da wuri Suka fito ya ajiyeta a office Bayan sun ajiye Nasir a school, fita tayi ya kirata tare dacewa
"What are you having for lunch?.." ya tambayeta, murmushi ta saki ta kura mashi Ido thinking of the amount this guy is spending on her and her son on a daily basis don ya sayawa Nasir very expensive lunch box da Kuma abun ruwa, school suna bashi shoes Amma he added two pairs of shoes, this guy is more than kind to her. She stares at him as he stares at her, her eye balls is something else, shi dai gani yake he won't see anyone with her kind of eyes, her eyes suna sauya mashi moods, he prays she shouldn't go looking at people Haka, idanuwa kaman zatayi bacci in Kuma ta zarosu kaman an zana su,
"Hey..."ya fada ahankali, da sauri Amira data Shiga wata duniya daban tayi Saurin sauke kanta before saying
"Yaya...pls...yau Kar ka sayomin komai... you have done enough pls..."
"Toufa...kinji matsala ta dake kou... you know I hate this...banso..."ya fada Yana daure Rai
"Kayi hakuri..."ta fada rungume da file dake hannunta, tare da gyara Vail dinta
"Good... yanzun what do you want to have for lunch..."ya sake asking dinta,
"Yaya komai ma is ok..."ta fada mashi. Nan yaja motarshi ya tafi ta tsaya tana kallon motar har ya bace mata, she just wondered why she didn't fall for him in the first place, tasan habib is caring and have a very gentle touch, she knows he won't beat Ahmed to kindness don tasan in shine ya zo ta tardata ta haifawa wani da out of wedlock ba lallai ya sake Kallon inda take ba but see Ahmed ya dauki nauyin su tamkar he is responsible, another thing that is making her happiness blurry is the fact that har yau tana da number Habib but can't talk to him, she wants to speak to him, she wants to tell him how helpful Ahmed have been to them Amma she can't because his line is not going, Yan wajen aikinta are nice as suna gaisawa sosai Amma she can't ask for anyone's phone to try his line, she wants to know why since he heard her voice Line dinshi Bai Kara Shiga ba, she knows how much he showed her love so she doesn't want to think of any negativity. Kou kadan Bata son takurawa brain dinta into thinking bad about Habib don tasan babu Wanda zai nuna Mata so kaman shi and she believes har yau it's so, Amma she wants to talk to him before Ahmed ya sace Mata zuciyar ta with kindness dukda yanzun she knows he have some portion of her heart Amma still Habib have 70 percent of it. Babu Wanda zaayiwa such kindness da bazai damu da Mai Yi mashi ba, our heart choose who to love and like, who to cherish and care for, kawai heart na sauyawa if it get disappointed by whom it choose, kou kadan Bata wani damu da shiga cikin company da wuri ba as she knows kou ta Shiga her boss is yet to come. Sai da ta tsaya ta Gama sake sakenta ta shjga cikin company, gaisawa sukayi da masu aikin wato few that are present don ta lura most of them Basu zuwa da kaman ita. Nata office din tawuce zauna going through what she have written. Kawia sai tayi tunanin she should drop it on his table sai Kuma tayi tunanin maybe she should hold on to it har sai yazo, tana ta tunanin what to do har kusan 10 sai tayi deciding kawai ta ajiye mashi Kan desk dinshi, Mai ajiye keys ta nema ya jawo Mata keys din office Dinshi sannan ta Shiga ta ajiye mashi daidai saitin gaban shi, inda Yana zuwa zai gani, gabanta sai dukan uku uku kawai yake saboda abinda zai biyo baya sai Kuna ta tuna words of encouragement and wisdom da Ahmed ke fada Mata, she knows nor matter how bad it's going to be bazai taba dukanta kou zaginta ba, so she's ready
"Bring it on..."ta fada tana juyawa walking gently out of the office back to her own office.
