page 9

330 11 0
                                        

9🧡❤💚💙💛
Damata biyu
(Second chance)
💙💛💚❤🧡💜





Zuwairat ummumaryam





9️⃣


Not edited.

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba,  Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta,  ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.

Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it's available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.

Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu,  in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks







Nan ya kashe wayarshi ya ajiye Yana Mai jin wani irin farin ciki, wani irin annashuwa kawai yake feeling so happy, Babu abinda ke farantawa bawa Rai kaman Zama hanyar farin cikin wani instead of hanyar saka wasu kuka kou Bakin ciki, kou aikin Nan daya samu Bai sakashi farin ciki kaman magnar samun abunyi na Amira ba, it really gives him joy that zata iya wani Abu from home that doesn't need huge money, he was thinking first salary dinshi zai cire Mata wasu kudi ta samu ta dinga wani Abu from home Amma sai gashi Bata bukatar kou sisi, baisan why doing things for her gives him so much joy ba, he knows Yana sonta but it seem abinda yake ji Kan Amira is above love, tausayiinta ya fi karfi cikin zuciyar shi, sanann Yana son ta zamo Mai dogaro da Kai as he knows a cikin society dinsu yanzun da wuya a samu Wanda zaice ya aureta with such past, yasan injar tana da dogaro da Kai she won't be in much pain when her younger sister gets married and come home with their families ita Kuma tana gida ba mijin aure, inda Ahmed ke kallo kaf family dinta babu Mai kallon wannan, he is 34 Amma _brain_ dinshi works like na a very big man, inda yake hangowa daban da inda duk family dinta ke hangowa, her mom and dad only thinks of Allah ya kawo Wanda zai sota a yanda take tayi aure shi Kuma Sam tunda yasan ba zaa yarda ya aureta ba Bai hangetra getting married anytime soon ba and yasan kou tayi auren wulakanci da gori kawai zata dinga fuskanta, yasan kou nawa zaa Bata a lokacin bazai Isa ya share Mata hawaye da Kuma bakin ciki ba, all he wants is for her to be independent, for her to be someone that doesn't ask of anything from anyone, someone that doesn't have to be angry fron what people say about them, da akwai position din da zakaje that kou me zaa fada a kanka you won't even care, he wants her to be able to take good care of herself and her son, and Babu abunda zai bashi farin ciki kaman shi ya Zama silan da zai sa ta Shiga next level of her life, he wants her stand and rise her head and said I have learned from my mistakes, wayarshi ne ya Fara ringing ya kalli wayar yaga wani abokin shi ne,
"Wai yau baka fitowa ne... remember it's Saturday fa..." Aka fada mashi from the other side
"Aa...yau am exhausted..." Ya amsawa Wanda ya kirashi,
"Ok shikenan...see you later..." Aka fada mashi,kashe wayar yayi ya kwanta Yana tunanin abubuwa da dama.

second chanceWhere stories live. Discover now