10🧡💛❤💜💚
Damata biyu
❤💜💛💚💙💙Zuwairat ummumaryam
1️⃣0️⃣
Not edited.
Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.
About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.
Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it's available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.
Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
ThanksAhankali faiz da jikinshi duk ya mutu ya juya kanshi kasa ya nufi kofar fita
"If ba sakare ba wane yaro Allah zai bashi whole company ya kula dashi bazai zage damtse yayi daidai ba...sai dan banzan taurin Kai da iya firing mutane... some of those people you're firing are far better than you...." Faiz tsayawa yayi Bakin kofar yana sauraron abinda dad dinshi yake cewa, shidai dukda bai wani damu da wannan aikij ba he feels so downgraded, he feels so low right now, so insulted and gilted, alhaji dake magana is someone that kafin ya yaba maka then you must have done something very very very great, shi mutum ne da zai zageka tas da bakinshi kou ba don komai ba sai don ka gyara, kou cikin masu aiki a company dinshi suna tsoron yin anyhow because he will handle roughly, faiz ma raga mashi kawai yake don karamin aikinshi ne ya kirashi a gaban kannen shi ya tozarta shi, kuma yin hakan doesn't mean Bai son danshi aa, he loves them sosai, duk rashin jin faiz doesn't make him love him less, kou kadan he doesn't hate him but Yana son ya gyara, yasan in har wannan Yaron Bai gyara ba ya kwanta dqma da akwai matsala because all the legacy he left behind zai Zama abun Wasa, Bai son ace Bayan mutuwar shi a saidawa Yan kasuwa company dinshi, Yana son Bayan Bai da Rai shi faiz yayi tsaye yayi aiki yanda ya kamata kowanne danshi na miji ya samu nashi company, kou wanna company dake hannun faiz nashi ne, it's all his amma ha zai taba fada mashi it's his ba until he starts doing the right thing, he made it look as faiz is working for him meanwhile he is working for himself, babu Wanda ya San hakan cikin family dinshi Sai lawyer dinshi, shi kadai yasan Kan abubuwan, Yana son daga Wanan company a samu wani just as cikin nashi company an samu about 4 company daga nashi, ya Zama Dole yasa danshi ya Zama Mai aiki tukuru, kumw kou da kuwa zaiyi ya samu ribar bazai yaba mashi ba har sai ya samu yanda yake so.
