20💛💜💙❤💚
Damata ta biyu
❤💛💚💜💙🧡Zuwairat ummumaryam
2️⃣0️⃣
Not edited.
Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.
About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.
Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it's available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.
Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
ThanksYana shiga falonshi ya zauna ta Dora kafa daya kan daya because he have the feeling zata shigo, if you see yanda ya hakimce sai kayi Dariya face dinshi kaman Bai taba Dariya ba at all, cikin natsuwa bintu tazo bakin kofarshi Amma ta rasa courage din da zata Shiga ciki, she's so scared and she can't just go without talking to him don daman saboda shi ta zo, ganin dai kou ma meye ba dukanta zaiyi bayasa ta bude kofar faiz har sakin ajiyan zuciya yahi because har ta Fara tunanin bazata zo ba and in har ta tafi Bata zo ba ta Gama dashi don yanda ta guma mashi bakin ciki yau shima sai ya rama,. Kaman Mara gaskiya bintu ta shigo da sallama,. Da sauri ya Mike Yana cewa
"Me kika shigo Yi....I thought kinzo kin hadani fada da iyami...ai sai koma wajenta...and let me make something clear to you.... wallahi Kika Bari akayi auren Nan gangan jikina Kika aura....kar kice ban fada maki ba....duk abinda Zan fada maki yanzun is the last...I won't say anything to you again.... if you want ayi...." Kuka da bintu takeyi sosai yasa yayi shuru, ahankali ta zame tayi kneeling a gabanshi tana kuka Tana cewa
"Tunda baka Sona....do me the favor of telling daddy.... Wallahi kou sonka zai kashe ni....na hakura da Kai....a duk kawayena da zasuyi aure...mijin da zasu aura are happy...." Bata karasa ba yace
"Don't just compare me with any idiot... situation dinsu is different from mine...I can't kill two bed with on stone...ga aure ga Kuma stolen kudin company that ke rataye a wuyana....why won't you just understand....ban taba cewa banasonki....I da akwai Mata da yawa a garin Nan Kuma I choose you...why won't you understand ki fada masu Baki son aure wnanan year din sai next year... lokacin na Gama komai na bar masu company dinsu na samu wani aiki sai mu samu a fulfilling life style..."ya fada kaman the whole problem lies with the company, shi kanshi yasan he is not making any good point don Ana karatu ma ayi aure, he is hoping before then yayi quiting drinking Habit dinshi yanda Koh kadan asirinshi bazsi tonu ba don yasan zaa dauki hukuncin Bai Dan banzan tsauri kanshi in har aka gano he is drinking, it has become the part of his life that Dole sai Yasha da daddare, imagine ango drinking alcohol, yasan she will surely tell his parents, she will tell her friends,
"In nace...banyi auren... wannan shekaran daddy will ask why and what will be my reason....Amma Kai ka fadawa daddy with your own reasons kilan ya yarda....pls ka bar fushi Dani..."ta fada mashi still kneeling down and still crying, she used what hajiya kadijatu told her, that if ya Isa shi yafadawa nashi uban that he shouldn't use her,
"Naji...tashi ki bani waje...Daman you intentional come to my apartment don ki ja min sharri last time...now Kuma you're here again...in an ganki yanzun Ana iya maida auren 1 month instead of 4... just go..." Yafada Yana komawa ya zauna tare da kauda kanshi gefe guda not looking at her, bintu dake kuka rarrafawa tayi zuwa kusa dashi tana cewa
"Just tell me you don't love me....I promise I won't come back again..." Ta fada cikin kuka, ahankali faiz ya juya gareta remembering what Ahmed ya fada mashi Kan feeling din wasu, he wish zai iya fada Mata why he is doing this, inda she will promise him duk attitude din da zata ganshi dashi she shouldn't tell anyone da shikenan,
"Please just don't make it look as if am a bad person...am the victim here..gashi ke bakinki kaman running tap da Bai da control....komai zaayi chan gidan Zaki iya fadawa mutane.." ya fda Mata Yana kallon yanda face dinta ya cike sharkaf da hawaye
"Nidai ba Haka bane...nasan baka Sona...Daman Ana fadamin baka Sona Amma I love you and I can't control myself..."Bata Karasa ba yace
"Nidai ban ce ban sonki ba...do you know how many girls ke hauka kaina?..I choose you...all the way from UK to Nigeria I choose you bintu Amma don't be stubborn...if only you will do what I ask you to do shikenan...but I love you..." Ya dada Mata sounding very serious ba Wai don he really care ba sai don kilan ya iya yaudaranta taje ta fada masu words that he is putting into her mouth,
"Nidai ban iyawa..." Ta fada cikin hawaye
"Ok..." Ya fada Yana Mikewa, Bai sake juyowa ba ya Shiga ciki, hasken wayarshi yaga a kunne Wanda hakan ya tabbatar mashi da an kirashi, daukan wayar yayi yaga miscall daga wani abokin shi, dailing number yayi ya zauna bakin gado yayi wayar dashi
Sannan yayi alwallah ya fita yaga bintu ta tafi.
