page 14

275 16 0
                                        

14🧡💙💚❤💛
Damata ta biyu
🧡💙💚❤💜







Zuwairat ummumaryam






1️⃣4️⃣



Gaisawa sukayi ya tambayeta if there's anything da take bukata tace mashi aa, Nan yace
"Yanzun tunda gobe zaki gama course dinki anjuma Zan bada number ki so make sure your phone is charged...and on your data...duk wacce tayi maki magana kiyi saving number ta sanna ki samu pen da biro ki dinga duba da winning person.. giveaway din nake son ayi...na 10k to the highest person, 7k to the second most highest person sai Kuma 5k..."yayi Mata bayani, shuru tayi as she understands what he is trying to tell her Amma Sam haryanzu Bata Gane abinda hakan ke nufi ba don last time he explained Amma Bata gane ba
"Ok Yaya...kawai saving Zan dingayi?.." ta tambayeshi not going into details
"Yes...save all the contacts da zaiyi maki magana... Suma zasuyi saving naki..." Ya fada Mata
"Ok...Yaya...pls... numbers su Yaya..nake son ka bani...I miss them...Ina son magana dasu..."ta fada calmly
"Su Yaya wa.."ya tambayeta sounding jealous, shidai Ahmed dukda ancw Kar ya kuskura yayi maganar auren Amira Yana mugun kishinta, the love is still there, and kilan wata Rana Yana iya samun permission from his mother to marry her, maybe she turned out to be successful in life, Bai da shaawar ajiye Mata biyu cikin gidanshi Amma for Amira he can do it, in Nan da shekara goma zaa bashi daman aurenta he will marry her,
"Su yaya habib da Yaya Usman..."ta amsa mashi cikin sanyimurya
"Yanzun you want to start calling people kou...very soon Yan gidan zasu San kina da waya...and akayi seizing wayarki you're on your own..."ya fada cikin jealousy don yanzun daya kasance she talks with him alone Yana mashi dadi sosai, Amira is a girl that all the guys in the family wants, he is feeling yanda shi Bai gujeta ba suma in Suka dawo bazasu gujeta ba and zai Zama competition a tsakanin su again, yasan Yana iya samun matsala if Habib ya dawo dukda he knows he is no Match for her amma Kuma shine zai iya nuna interested kanta Nan take a bashi tunda Daman shi like Dan gidan yake don babansu Amira makes decision on what he does and don't, in ya nuna Yana son Amita with her flaws da gudu zaa bashi, Daman kowa yasa suna soyayya before ya bar kasar, kowa yasan how close they're su biyu, Amma behavior dinshi a kasar waje ya nuna Amira is no more in his life, inda Yana son ta he will be doing things that kou da Basu kusa will show he valued her Amma anything in skirt is ok by him,
"Yaya...ban fada masu it's my number...kawai gaisawa zamuyi..." Amira ta fada mashi calmly,idanuwa Ahmed yayi rolling daga inda yake kwance as today is another Saturday yace
"Kawai dai kice kina son magana da Habib...let me send you his number..."ya fada atakaice, kafin ta Kara wata magana sai ya kahse wayarshi kawai without listening to her, duk sai taji babu dadi,  kou good minti daya baa Yi ba sai ga number ya Turo Mata Kuma na Habib kawai ta turo Bai tura Mata na Usman din ba da alaman he really knows what she really wants, jikinta na rawa tayi dailing number daya tura Mata, kafawa wayae tayi a kunnenta tana jiran a dauka sai ya Gama Ringing baa dauka ba har sai da ta Kara Kira aka dauka da sallama kasancewan wanda aka Kira yasan it's from Nigeria because of the number,da sauri Amira dake zaune ta Mike ta tsaye tana cewa
"Baby...baby!.."ta fada cikin serious anxiousness voice dinta na rawa, shuru taji Kaman Wanda ta Kira Bai ji ba Amma da jin hayaniyar Waka dake tashi a dinga ake wayar kasan the Person heard her clearly but is thinking of he should talk or not
"Baby...my baby... it's me...baby..." Ta fada jikinta na rawa sosai
"Hello.
." Naji wani kakkauran voice ya fada from the other side.
"Hello baby..kana jina..." Ta tambayeshi talking loud
"Who...is this..." Taji ya fada atakaice Kaman Bai son magana,
"Ni...." Bata karasa ba taji Yana cewa
"The network is fluctuating...I can't hear... you..." Ya fada before ya bude Baki ta Kara Magana sai taji an kashe wayar, jikinta na rawa ta kalli wayar taga an kashe wayar, she's so innocent that she never think what happened is not a mistake, da sauri ta sake redailing number sai baa dauka ba, if you see yanda jikinta ke rawa sai ka San she's in so much in desperate situation,  ba abinda take kauna right now kaman taji muryar Habib, she wants to hear him talk to her, she wants to hear him call her all the sweetest name like he always does, he wants to hear him say something sweet to her  like
"Baby... you're my world..in ban sameki ba mutuwa zanyi... you're the only one in my world...van da kwia sai ke.. you're my happiness... you're my joy... you're the air I breath... you're girl I will ever love...duk Mata are fake ke kadai ce original...jikinki is so sweet that duk duniya babu mace Mai irin jikinki... your body is made of the sweetest materials..." Wannan kalaman is part of the reason she get so loose to him, she knows she's at fault Amma she surely know ba kowacce irin mace can say no to Habib ba, Yana da sugar coated mouth, he knows the right words to say and the right time, he always have the most perfect words, tasan matan da zasu ita fita Daga tarkon Habib are very few, tasan she even try da Bata sakar mashi jiki da wuri ba don da tun tana 15 zai sameta, she battle to keep herself intact for good 4 years, it's a very big battle, she thought she won but she doesn't, sake kiran layinshi tayi sai taji busy, she called again still busy, she keeps calling while still Yana fada Mata it's busy, sai taji yayi Ringing sau Saya Kuma sai taji busy, that simply means he have added her number to blacklist, kou kadan Bata Gane manufar hakan ba as ta Dade babu waya Kuma Bata taba experiencing hakan ba, tana cikin trying call din Ahmed that wants to hear if her line is busy or not ya shigo, he wants to know if suna magana da Habib or not, he is so jealous and couldn't help it but call, har wani ajiyan zuciya ya saki dayaji her line is not busy, zatayi picking sai Kuma taji her legs are weak, ahankali ta koma ta zauna gefen danta dake bacci sannan tayi picking, Ahmed easa abinda zai ce Mata yayi Bayan tayi picking sai cewa yayi
"Dazun bamu gaisa da Nasir ba...ki bashi wayar yayi min gwaranci..." Yafada sounding very calm, Amira da jikinta yayi wani irin matsiyacin sanyi tace
"Yaya...Yana bacci...kou...in tadashi..." Ta tambayeshi sounding very weak,kalma daya zakaji daga gareta ka gane she's disturbed
"  what's wrong with you..." Ya tambayeta ahankali dayaji voice dinta yayi sanyi sosai unlike lokacin da in ya kirata zaiji voice dinta har wani Sauri yake
"Ba komai yaya...kawai Ina tunanin irin kyautatawa da kake min ne..."
"Aa...tell me what happened...ni ba yaro bane...did you call Habib?.." ya tambayeta Kai tsaye
"Aa..." Tayi mashi karya,
"Hmmm Amira you are a very lousy lier did you know that?...tell me what did you people discuss that made you sound so calm haka..." Ya tambayeta Kai tsaye, kana jin voice dinshi zaka gane he is so much in envy,  ita dai Amira bazata iya fada mashi what happened ba dukda she doesn't understand what really happened, ita dai she feels it's network while small portion of her heart is telling her what happened is intentional, Dariya karfin Hali ta saki before tace
"Wai yayi ka karanci psychology ne...maganr gaskiya I called him Amma layin Bai Shiga ba..." Ya fada sounding very strong don ta kawar da damwua dake cikin ranta don at this moment Babi abunda take tsoro like batawa Ahmed Rai, kou kadan Bata son abinda zatayi da zai sa ranshi ya tsotsu
"Hmmm wato rashin magana dashi yasa ranki baci duk jikinki ta mutu kenan. Well keep trying kou Allah yasa ya Shiga..." Ya fada Mata,
"Aa Yaya..." Ta amsa mashi
"Ba wani aa Yaya...ai kowa yasqn he is your boy friend...so now you have his number and keep trying...kawai dai ki fada mashi you have a son Kar ya dawo ya zama very surprised...yanda if he really loves and care about you he will stick by you..." Ya fada Mata calmly
"Aa...Yaya...pls stop it..." Ta fada kaman zatayi kuka
"I meant that...and ba Wai Ina nufin wani Abu ba... anyway sai anjuma..." Ya fada Mata cikin sanyimurya tare da kashe wayarshi, sake trying Amira tayi it's the same thing, inda she have someone to discuss this with data tambayi mutane what  means  ka Kira mutum yayi Ringing sau daya  Kuma ace busy Amma babu Wanda zata Kira kou ta tambaya, Haka ta hakura Bayan several trials

second chanceWhere stories live. Discover now