8❤💚🧡💙💜
Damata biyu
(Second chance)
💜💙🧡🧡💚❤Zuwairat ummumaryam
8️⃣
Yanda yake magana alone shows he meant every single word he just said, sun San Dan ya bude Baki yace dukkansu are fired ba wata tsiya bace and when he does that it's final,
"Hypocrite Kuma...Kuma a cikin mu?..." Wani daga cikinsu ya fada sounding very confused irin shi Sam Bai San what he is talking about ba
"Nifa ban kiraku Nan sabida nayi debate kou na Maimaita magana ba.... you all have five minutes ku fadamin Wanda ke zuwa gulmana kou Kuma duk kowa ya kwace belongings dinshi dake Nan ya bar min company..."faiz ya sake fada Mata atakaice Yana relaxing Kan kujeran da yake zaune Kai,
"Dan Allah ranka shi dade kayi hakuri...Kar laifin wani ya shafemu..." Wani daga cikin su ya fada mashi, kallonshi faiz yayi yace
"Ai tuni ya shafeku....tunda har zaa dinga gulmata Ana nunawa baa Sona Kuma baa fada min....da ku soni....da Kar ku soni... it's all your business... you're entitled to how you feel about me... company dai nawa ne.....duk wanda yaji hakan na mashi pepper is permitted to leave...Amma kou kadan vazan dauki nonsense a dinga Kai gulmata ba... it's never going to happen...da Zama da munafuki gwanda Zama da barawo...so you all have minti biyu left..."ya fada masu Yana kallon faces dinsu, shuru be ya biyo baya dukkansu not saying anything, shi Wanda ke Kiran alhaji Wanda alhaji yayi assigning ya dinga fada Mashi if yazo da Kuma if Bai zo ba Yana zaune yayi relaxing not even caring Because he felt bazaa San he is the one ba dukda he knows some of the workers sun hakan din, da knasu yake fada cewa
"Har yanzun wannan faiz din Bai zo ba...let me do what am assigned to do..." So duk waynda suke tare dashi a company don sun San he is the one calling alhaji,, Ido wani yayi mashi alaman yayi magana don Kar a koresu Amma sai ta kauda kanshi gefe alaman he is not saying anything, fajz was looking at wanda ya dage yana yiwa Mai Kai gulman Ido, kou magana vaiyi ba ya Mike Yana kallon agogon hannunshi,
"Well your Time is up.. you're all....f...." Bai karasa ba wani yace
"Sir... wannan ne..." Ya nuna Mai Kai gulman duk Nan aka juya ga saurayin daya Sha mur
"Wallahi shine ke fadawa alhaji dui sands ka makara...shima ... sakashi akayi..." Wanda ya Fara magana ya karasa magana don Kar a gan bakinshi sosai, faiz kallon Wanda aka nuna ya dingayi for about 2 minutes before yace
"Sannu radio Mai jini....sannu broadcaster ..how market..." Ya fada Yana daure face sosai
"Nifa it's not my fault.... alhaji ne yace in dinga fada Mashi....kaga bana ce aa ba. " Saurayin ya fada without single remorse kou regret, Kai faiz ya karkata ya kalli wand yayi magana sai yace
"Good for you Mister....now you loose your job...next time in aka fada maka ka dinga Kai gulma you should think twice...I know you're hoping kilan zaa koreni a Baki office Dina kou.... listen and listen good...this company it's my father's so it's mine....yau kou ban aiki wajen Nan I still have power over it.." ya fada Yana maida dubanshi ga sauran mutanen before saying
"I can fire anyone at anytime I choose...Kuma it's final..." Ya fada Yana barin wajen da sauri, sake tsayawa yayi ya juya garesu yayi adding
"If you like hate me....if you like love me... it's all your cup of tea Amma wallahi naji any gulma kou any petty talks kaina you will be fired ..." Ya fada before ya fice daga office din, duk shuru Sukayi suna kallonshi, duk babu Wanda yayi magana balle ace yayi gulmanshi, Wanda aka kora ya Mike tare da Jan tsoki Yana cewa
"You're fired... you're fired....as if am fired from the world or from entering heaven... it's not your fault ai....wata Rana sai labari...and sai na sake komawa na fadawa uban naka daya sakani aikin...." Ya fada hoping to hear someone say something in form of supporting him Amma duk babu Wanda ya Fadi kalma guda balle a gan bakinshi, duk mikewa akayi kowa ya koma bakin aikinshi nobody is saying anything about what happened sai kace baayi komai ba, sanin hali yasa babu Wanda yace komai because sunsan if he hears anything like he said you're in big trouble.Ahmed Kam Yana zuwa falon ya tardasu nazifa da asiya suna zaune suna kallo babu mamansu, suna jin motsinshi duk Suka juyo gareshi, nazifa ce ta Fara lura da Bai fito da ledar hannunshi ba, she wonders Ina ya Kai ledar, asiya ma kallonshi tayi tana cewa
"Yaya..." Kallon su biyu yayi ya samu waje ya zauna before yace
"Asiya.... nazifa..." Ya Kira su biyu, duk amsa mashi sukayi Amma nazifa is so angry right now as she thinks duk wannan katon ledan daya kawo is all for Amira, Daman da akwai irin wannan tunanin na bit of jealousy of her sister, irin sai tace komai ita kadai ake sayawa kaya.masu tsada kou Kuma tace Anfi sonta Kan su.
"Zan maku tambaya...and inason ku bani amsa Mai maana, ..." Ya fada Yana gyara zamanshi, kallon juna asiya da nazifa sukayi before suka amsa mashi da ok
"Pls did you think bawan na dorawa kanshi balai da musifa kou daga Allah yake?.." ya tambayesu Kai tsaye, duk shuru Sukayi
"Am waiting for an answer...tell me da akwai Wanda yake farin ciki da Shiga damuwa kou da akwai Wanda ke jin dadin Bata sunan danginsu .." ya sake asking dinsu.
"Aa..." Asiya ta amsa mashi yayinda ita Kuma nazifa ta kauda kanta gefe guda not saying anything
"Nazifa am waiting for your own reply..." Ya fada Mata looking at yanda tayi kicin kicin da Rai,
"Aa..." Ta amsa mashi atakaice tana kauda kanta gefe,da ka ganta kasa Sam Bata son maganar da ake Mata, she knows where he is going,
"Then why zakuyi treating yayarku hakan....Kuna ganin ku fijta kukayi da such kaddara Bai hau ku ba....kou kuna ganin da son ranta abinda ya faru wakana..."ya fada masu, budan bakin nazifa sai cewa tayi
"Yaya pls a bar dorawa kaddara wasu abubuwan...misali yanzun in banje nayi iskanci ba Ina Zan samu cikin shege..." Ta fada Kai tsaye tana hade Rai, kallon ta Ahmed yayi yace
"Lallai nazifa you have some nerves...let me warn you....ba cikin shege ba Allah yasa duk abun kunyar duniya tayi na kasa jin kou ganin kinyi Mata ba daidai ba wallahi ranki sai yayi mugun baci tunda na Lura kin Zama Mara kunya....ki Bari in gidanki take zaune kou ke kike ciyar daita sai kiyi magana Amma if not wallahi har gidan Nan zanzo in maki dukan tsiya..." Bai karasa ba nazifa ta Mike tana cewa
"Tou fa Yaya...me yayi zafi har da Maganar duka....kowa dai yasan abun kunya ne tayi....Kuma wallahi bazan daina fadin tayi abun kunya ba...Allah ya wadaran cikin shege..." Ta fada tana Kama hanyar ciki don Kar ya doketa don taga ya harzuka sosai da kalaman ta, tana kaiwa hanyar barin falon tace
"Nikam yanzun I feel zargi cikin Raina....in ba Wanda yayi Abu ba..." Ganin Ahmed ya nufota yasa ta daina maganar tayi saurin shigewa ciki,
"Wallahi Zan kamaki...ba dai Baki da kunya ba... wallahi sai na zaneki.... it's a promise..." Ya fada Yana juyawa ga asiya yayi adding.
"Mu zuba ni daku.... wallahi dukan tsiya zakusha... kundai san sai in zaneku in zane banza baa komai..." Ya fada cikin serious anger Yana barin falon da sauri. Asiya bin bayanshi tayi da harara tana bude Baki taja tsoki ta miketa bi bayan nazifa data Shiga dakin mamansu tana fada Mata Wai Yaya Ahmed zai bugeta Wai Amira ta Kai kararta gareshi. Mamansu dai Bata ce komai ba ta zuba masu Ido suna ta surutunsu nazifa har dacewa
"Kilan ma shi yayi Mata ciki...don wallahi wannan fadan da ya dingayi ba Haka Nan bane..." Bata karasa ba mamasu tace
"Kar in kuskura in Kara jin such Kalma daga bakin ki..." Zasu sake magana ya daga masu hannu yayi masu alama da su bar Mata dakinta, babu musu Suka fita daga dakin.
