page 6

366 14 0
                                    

6🧡💛💚❤💙
Damata biyu
(Second chance)
🧡💛💚❤💙💜




Zuwairat ummumaryam




6️⃣




Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu,  in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks




Yanda ya kwanta alone shows he is totally messed up, legs dinshi kasa sai daga wajen knees dinshi zuwa sama ke Kan gado, bakinshi na motsi Amma nothing is coming out of it, ba karamin buguwa yayi ba. The drink he is taking is very strong, abinda turawa ke sakawa cikin tiny cup su Sha shi yake daukan kwalban duka ya shanye Kaman ruwa, duk yanda yake da zafi cikin Baki da jiki shi Bai jinshi because system dinshi is so addicted to the whole thing.

Abangaren Ahmed Kuma sai juye juye yake thinking of nothing but ta yanda zaiyi ya taimakawa rayuwar Amira, shi dai tamkar an Dora mashi wani irin nauyi sabida ita, Daman shi Yana da tausayi sosai and seeing today is really weighing him down as he thinks inda ya sani da Bai je gidan ba yau balle ya ganta yaji irin abinda yake ji, he is feeling totally uncomfortable right now, wayarshi dake hannunshi ya dinga jujjuyawa, Yana da number ta tun lokacin dukda in ya kirata Sam Bata dagawa tun da ta gano it's his line, the good thing is he saved all his contact in a way that kou Nan da shekaru dubu ne in har Yana da Rai he will still use them, wato storing the in email dinshi. Yana number ya binciko yayi Dailing sai yaji it's not going, instead ya ajiye wayar ya hakura sai ya Kira number Ismail, nashi ranged and he was lucky ya dauka
"Hey..." Ismail daya Fara bacci ya fada mashi
"Hi..." Ahmed ya amsa mashi
"Hope you're alright...Kira by this time...ni har na Fara bacci..." Inji Ismail dake hamma kaman zai balle bakinshi,
"Sorry I woke you up...."inji Ahmed before adding
"Wallahi na Kira number Amira it's not going..." Bai karasa ba Ismail yace
"Ai ta Dade Bata amfani da waya...mummy ta kwace wayarta..." Ya amsa Mata
"Oh...so she doesn't use phone yanzun?...and gashi I want to talk to her..." Ya fada
"Yes Bata da waya....saidai ka Bari gobe in Bata waya kuyi magana..." Ya fada mashi Yana lumshe idanuwa Alaman baccin is really into him
"Ok... shikenan...Allah ya Kaimu goben lafiya..." Ahmed ya fada Yana sauke wayar daga kunnenshi, kwanciya yayi Amma Sam Bai samu bacci da wuri yau ba, kawai he is thinking of how to upgrade her life, how to get her to be someone again even with the huge mistake she made in her early life, she dai yasan if it's the last thing he do on Earth he have to help her, he have to upgrade her, wannan shine mission da yake dashi cikin Ranshi right now.

Wacegari tun da asuba maman faiz ta shiga bangaren shi don ta tadashi ta tardashi sleeping like a hep of clothes da aka ajiye for ages, yayi ruf da ciki har lokacin Yana Nan inda ya kwanta kou wani juyin kirki baiyi ba sabida how heavy he feels all over him, kou kadan Bai San mum dinshi ta shigo ciki ba Balle ya motsa,
"Ye!!.." ta fada Tana Shiga dakin gami da ta nufo inda yake kwance
"Ayo..." Ta kirashi da karfi tana dukan kafarshi, kou motsi baiyi ba ta sake bugun bayanshi tana cewa
"Faiz!!..." Still Bai wani motsa ba saidai hannunshi daya Danyi motsi kadan showing he is still alive and not dead,
"Ayomide..." Ta kirashi da Yoruba name dinshi da take kiranshi dashi meaning "my joy has come"
"Ma..." Ya fada in a very dizzy tune kaman he is learning how to talk sabida yanda maganar yayi nauyi a bakinshi,
"Yes...tashi....wake up..." Ta fada mashi tana Dan dukan bayanshi, a gigice ya Mike zaune Yana Kuma kokarin Yi baya alaman Sam baccin Bai isheshi ba, da sauri ta jawo hannunshi ya dawo gaba daga inda yake zaune legs dinshi kasa sai ya Dora kai Kan cikinta tare da zayaga da hannuwanshi biyu Kan waist dinta ya cigaba da bacci
"Ikon Allah...dalla wake up kaje kayu sallah ka zo ja shriya ka tafi office... inason yau ja Riga alhaji fita daga gidan Nan..." Ta fadawa faiz dake zaune rungume da kugunta, kaman a mafarki taji kaman he is rubbing her back, ahankali, inda zaa kasheshi Bai San itace ba shi dai kawai yajishi jikin mace, that's how dangerous drinking is, he was rubbing her back ahankali with his hands that are very tender, ai Bata San sanda ta daukeshi da wani irin Mari ba da sauri yace
"Yeeee!!!ayemi....ohhhhhh...." Ya fada Yana shafa inda aka mareshi Yana bude idanuwanshi da kyar, yanda yayi magana da karfi mum dinshi taji wani irin abu daga bakinshi, Bata San how giya smells ba Amma it's suspicious,
"What's that smell..." Ta fada tana rike hancinta, ai babu wasting of time faiz ya Kama bakinshi before ya ya murza idanuwnshi ya Mike yanayi kaman zai Fadi kasa,
"Me kake Sha..." Ta fada tana kallon yanda yake tafiya kaman zai Fadi kasa,
"No... thing..." Ya fada Yana Saurin ya bar inda take before ta gano shi, hajiya kadijatu tsayawa tayi Yana dube dube looking very confused, kallon faiz tayi tace
"Are you drinking?..." Ta fada cikin matsanacin mamaki da tashin hankali, idanuwa faiz dake Da Shiga bathroom ya zaro gami da karfin halin cewa
"Drink...wane..irin drinking Kuma..." Ya fada kaman sam.bai San inda  ta dosa ba Amma yanda yake magana kasan he is not Himself, kasan he is trying to control what is going on in him, cikin karfin Hali yanshige bathroom tare da Saurin dafa bango don Kar ya fadi kasa, wani irin juwa yake ji,,hajiya kadijatu Kam was still looking around to see where that smell she heard earlier was coming from, tasan indeed it came from his breath,  she still feel it in her head, it's very strong, no human breath will be like that for no reason,
"Are you drinking?..." Ta sake fada out loud looking around looking very confused, faiz na shiga bathroom Bai tsaya koina ba sai  under shower, da sauri ya kunna shower din Yana dukawa Nan ciki, ahankali ya zame ya zauna yayinda ruwan na sauka jikinshi as kou kayan jikinshi Bai cire ba, sai Nishi kawai yake Yana zaune kasan tiles cikin bathroom dinshi,
"Oh Allah...what a mess..." Ya fada Yana magana da kyar. Ita Kam hajiya kadijatu is still around waiting and looking for something that will give her assurance din cewa zatonta ba karya bane, da sauri ta Fara Neman fridge dinshi na cikin bedroom Amma sai taga babu fridge, she wonders Ina yake, she knows for sure duk gidan Babu bedroom da babu fridge don har dakin masu aiki da akwai fridge, Bata taba tunanin ya Kai fridge din bathroom Yana zuba giya ba, da sauri ta fita zuwa falonshi taga fridge kusa da dining area ta nufi wajen cikin matsanacin damuwa ta bude taga babu komai sai ruwa da soft drinks, if you see yanda take behaving kasan she's in so much destress, sai ka rantse da Rana take ba dare ba don gari bai Ida wayewa ba, da sauri ta Shiga kitchen dake bangaren shi taga another fridge Amma shi babu komai ciki asalima ba kunne take ba, komawa tayi bedroom dinshi ta duba under bed Tana cewa
"Allah Kar ka tozartani...ya rabbi don't make me a laughing stock..." Tafada jikinta na rawa sosai. Yayinda take bedroom dinshi tana birkitawa kou zata gan wani Abu shi Kuma faiz yaje ya zauna karkashin shower ya sadda kanshi kasa sai ruwan kawai ke zuba jikinshi, yafi minti ashirin Nan cikin bathroom Bai fito ba, hajiya kadijatu that is waiting for him to come out dukan kofar tayi tana cewa
"Am waiting for you..." Ta fada tana dukan kofar da karfi, hakan yasan fajz dake zaune under shower ya Mike sharkaf ya cire kayan jikinshi ya wanke bakinshi, yanayi idanuwanshi na lumshewa alaman Sam baccin Bai isheshi ba,  da kyar ya samu yayi brush ya fesa mouth spray dinshi yayi  alwallah ya fito daure da towel, hajiya kadijatu na ganinshi tayi Saurin mikewa daga inda take zaune a bakin gadonshi tana cewa
"Open your mouth..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali, babu musu faiz da yake kokarin barin idanuwanshi bude ya wage Mata Baki takawo hancinta ta kafa Kan bakinshi don tabbatar da abinda taji Amma sai taji.kamshi na tashi daga cikin bakinshi, sake sunsunawa tayi taji kamshin again,
"Wai...menene..." Ya fada Yana rike da bango as a supporter,
"Banson rainin hankali... what's that smell dake fita daga bakinka dazun..." Ta fada tana zaro mashi Idanuwa don kadijatu is a very strong woman, zaune take gida not doing anything much from sayan shares da sauransu, hakan yasa take da time din yaranta sosai, she thinks she knows almost everything about them but she's totally wrong, tana da saka Ido sanann she can easily hit u shi yasa kou da faiz is matured enough Yana tsoron misbehaving a gabanta saidai abayan idonta,
"Iyami ai kilan warib Baki ne kou.... kinsan when... mutum ya tashi...dole Yana warin Baki..." Ya fada Yana hamma sosai wishing he can go back to sleep kou na hour guda ne,
"Maza je kayi sallah ka dawo ka shirya...yau make sure ka Riga babanka fita..." ta fada mashi believing what he said,
"O...k..." Ya amsa Mata Yana lumshe idanuwa, juyawa tayi ta fita ya bi bayanta Yana tafiya yana dafa bango sabida Kar ya fadi, he prays dad dinshi da siblings sun Riga sun tafi masjid don Bai fatan su hadu a Haka kou su tafi tare and luckily Yana Fita ya hangesu chan gabanshi, dagewa yayi ya Shiga masjid akayi sallah dashi, Zama  yayi bayan an idar, babanshi kallonshi yayi yayinda shi Kuma ya sadda Kai kasa, Saida yayi kusan minti talatin Nan masjid Sannan ya tashi ya koma gida Yana tafiya ahankali,
"Allah save me..." Ya fada Yana tafiya zuwa gida bangaren babanshi ya shiga ya gaidashi ya amsa Yana mashi warning Kan he should make sure yaje office da wuri, Bai ce komai ba ya Shiga bangaren mum dinshi, gaidata yayi ta amsa Tana cewa
"Maza ka shiryo nasa a hada maka breakfast, Bai ce komai ba ya Mike ya koma bangaren shi, har lokacin abun Bai sakeshi ba at all, the good side of nashi drunkness is Bai magana anyhow  saidai bacci, in zaa barshi zai iya bacci through out the night and day, Yana komawa ya samu ya shirya cikin wasu grey suit Yana yi Ya lumshe idanuwa, before 7am ya shirya, rike da briefcase dinshi ya fito ya nufi bangaren mamanshi, she's so happy seeing him
"Allah yayi maka albarka ayomide...." Tavafda cikin farin ciki, Idanuwa yayi rolling
"Mummy...bacci Bai isheni ba..hakan ya jawo min headache....inason ki bani driver dinki..." Yafada sounding very weak.haka Kam akayi don Mai aiki na Kai mashi abinci cikin Mota driver hajiya ta kaishi wajen aiki, duk workers are very surprised to see him come early today, duk haushin su kawai yake ji don yasan Nan da akwai Mai Kai gulman shi cikinsu and he will surely handle them when he is ok. Yana wucewa office dinshi ya samu ya baje sai bacci.

second chanceWhere stories live. Discover now