7💛💙💚💜🧡
Damata biyu
(Second chance)
❤💜💜💚💙💛Zuwairat ummumaryam
7️⃣
Wajen karfe 11 yazo gidan, parking yayi a inda suke parking motoci ya fito rike da Leda hannunshi, bangaren mamansu Amira ya nufa, Yana shjga falon ya tarda mamansu Amira da kannen Amira nazifa da asiya, nazifa ce Mai biyawa Amira shekara uku ne tsakanin su Amma zaginta take Babu ji ba gani, sai asiya ke biwa nazifa itama Bata rangwantawa Amira sai kananan yaran gidan wayanda suna son Wasa Da Dan amira baby Nasir Amma kou kadan baa barinsu, suna ganinshi duk suka saki faraa especially asiya tana cewa
"Yaya... yaushe kazo..." Ta fada, banza yayi daita ya durkusa Yana gaida mamansu, amsawa tayi with a very friendly smile Kan face dinta,
"Yaya inata magana..." Juyawa yayi ya kalleta before yace
"Ai joya ni na ganki...Amma sam Baki ganni ba saboda kina fada Kan yaro Mai kunnen Kashi..." Ya fada Mata atakaice, shuru asiya tayi trying to remember, she remembered jiya an kirata ta Kira nazifa ta dauki dan, don ita kowa na gidan yasan Bata daukan wanann yaron Bata tabashi, she have made it clear that bazata taba abun kazanta ba, if you see her duk kou 18 years Bata Kai ba, hakan yasa data fito Bata lura dashi ba,
"Ayya...Yaya... Wallahi ban ganka ba..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Ai ni na ganki..."yafada not smiling at her,
"Yaya tsaraba ce ka kawo Mana..."inji nazifa dake zaune tana kallonshi
"Aa...sakon Ismail ne..."ya fada Mata atakaice, kallon asiya yayi yace
"Ina Amira..."ya tambayeta Kai tsaye, shuru tayi tare da daure face ta kauda kanta gefe not even looking at him, dukansu Basu wani kalleshi ba,
"This girl have suffered..." Ya fada cikin ranshi
"Ke!...Hala you're deaf..." Ya fada Yana kallon yanda ta juya mashi Kai,
"Yaya bata San inda take ba ai....shi yasa tayi shuru.. " nazifa ta amsa mashi atakaice, wani irin tsoki yaja ya nufi hanyar dakinta as daman suna da wnanan freedom din a family dinsu,
"Kilan Yaya Bai San abun kunyar datayi ba...shi yasa yake dokin ganinta...." Inji asiya,mamansu dai Bata ce kala ba tana zaune kanta kasa, duk yanda take farin ciki in har ta tuna da zancen Amira sai ranta yayu Baki wulik, in ta tuna da irin abun kunyar datayi sai ta ji komai na duniya ya isheta, she knows nobody will blame her for what she's feeling right now, yarka ta fari, your first daughter that you have lots of dreams and wishes for, the daughter that in har zaka gan abun gayu sai.ka Saya Mata, the daughter that in kayan kitchen zaka gani latest Zaka Saya Mata ba don komai ba sai don since she's the first daughter you want komai nata ya fita daban Dana kowa, the daughter that in zata tambayeka kudi kou nawa ne muddin she tells her what she will do with it zata Bata, mutane suna son autansu Amma ita she's In love with her first daughter, Amira is her favorite, she sees her self In her don in Tana zaginta sai tace
"Da bakinki kaman nawa..." Tasan Amira is her carbon copy, ta jawota a jiki sosai that they can discuss sensitive issues Amma Saidaii she's totally wrong about her, another that is killing her is in har da yayi abu na nadama as a mother Dole zaka sani, Sam Bata gan nadama tattare daita ba, even when she finally said she was raped tasan it's a pure lie, ita dai gata Nan, happiness ya fita daga rayuwar ta ever since the incident, she wonders if mijinta Yana da damuwa Kan abinda ya faru don always he will say Kar ta damu kanta don mutum Bai Isa ya tsallake kaddaran shi ba, sanann damuwa Kan abinda Allah ya tsara is like asking feeling shi wnada yayi sanadiyar faruwar hakan Bai San abinda yake ba, kawai Yana fada Mata she should relax and pray for her Allah ya kawo daidai da mitin daya da zai ce zai aureta a Haka ta tafi gidan mijinta ta bar gidan dukda she feels da wuya in ba dai wani tsoho zaizo ya aureta ba she feels babu wani saurayi from a responsible home zsi zo ta aureta don she knows bazata taba yarda her Ismail yace zai je ya auri lady with a bastard child ba. Ahankali ta Mike ta bar masu falon ta koma ciki.
Amira na gama cin uncontrollable kukanta bacci ta dauketa with her son on her chest, kaman cikin dream taji Ana buga kofar ahankali, idanuwanta da suka kumbura ta bude ta kalli kofar to make sure she's not dreaming sai taji yes it's not a dream it's real, ahankali ta Mike ta kalli abincin ta dake gefe da har yau Bata ci ba Sannan ta nufi kofa, she thought it's Ismail dukda mostly kaman yanzun Yana wajen aiki, tunda ta kulle kofar dazun gata Kara budewa ba, da sauri ta sake komawa gaban mirror don kallon face dinta because he have warned her Kar ya sake ya ganta with swollen eyes don yasan kuka ne ke jawo swollen eyes. Tana dubawa taga idanuwanta sun kumbura beyond words, ajiyan zuciya ta saki ta nufi kofar da aka dan buga for like the forth time bayan tashin ta,
"Gani..Nan Yaya..." Ta fada heading to the door again, Ahmed daina bugawa yayi ya tsaya as he heard her talk, ahankali ta saka hannu ta bude kofsr, tana ganin Ahmed tsaye tayi Saurin sadda kanta kasa tana cewa
"Yaya...Ashe...Kaine...Ina.. kwana.. " ta fada kanta kasa voice dinta Kuma na rawa, murmushi ya saki before saying
"Yes... it's me..." Ya fada taking step into the room Bayan ta koma gefe don bashi daman wucewa
"Alhamdullilah...how are you..." Ya fada Yana Shiga dakin gami da maida kofar ya rufe,.
"Lafiya lau..." Ta fada Bata kalleshi ba sai jin wani irin kunyar shi kawai take, Bai Bata lokaci ba ya gane she have been crying don dukda Bata yarda ta daga Kai ta kalleshi ba ta Kira da yanda voice dinta ya shake,
" Ya baby...ya sunanshi..." Ya fada Kai tsaye Yana kallon yaron dake kwance yayinda shi Kuma ya zuane Kan stool dake kusa da mirror,
"Nasir..." Ta fada calmly,
"Wow... wonderful...Amira ta Zama mama..." Ya fada Yana Dan sakin Dariya, kasa daga Kai dai tayi,
"Don't worry...dukda it doesn't come in the way we all wanted we still celebrate the addition of life to our family... although nasan very few will understand that..." Ya fada cikin natsuwa, Shuru tayi Bata ce komai ba,
"Amira..." Ya Kirata calmly
"Na...am..." Ta amsa mashi finding it difficult to talk to him saboda kunya
"I know you have been through a lot....I feel it...Amma did you know it's not the end of the world?... such things happens everyday...the good thing about mistake shine you get to learn from it...kowa yasan na farko is always a mistake na biyu Kuma ganganci...so I know what ever happened is a mistake and I want you to be strong..." Ya fada Mata, shuru tayi kanta kasa cikin ranta tana tunanin inama kowa will say what he just said Amma it's kind of impossible,
"Look at me..." Fada Mata, ahankali ta daga Kai yaga idanuwanta kumbure Sosai, ahankali ya lumshe idanuwa yayinda ita kuma ta sauke kanta
"Me akayi...dukanki mummy tayi Naga idanuwanki Haka?.." ya tambayeta trying to be friendly so that she will confide in him, ahankali ta girgiza mashi Kai, .
"Then why the tears...why the swollen face..."
"Ba komai...Yaya..." Tafada mashi
"Aa... tell me...why kike kuka....nasna day ba yau abun Nan ya faru ba...in ma da wani kuka ya kamata ace by now kin Gama..."
"Hmmm...Yaya...baka...ganewa. "Bai Bari ta karasa ba yace
"No...Ina ganewa....tell me...I really want to help...dake na kwana cikin Raina...I want to help..." Ya fada Mata sounding very serious
"Yaya...ina cikin kunci...Ina cikin Bakin ciki...." Tana magana new tears na taruwa idanuwanta
"Ban da kowa yanzun...I feel lonely...if feel downgraded...I feel pain Yaya...kannena call me names ...suna kirana da sunan da Ina ganin in sune suka Shiga irin wanann wallahi I won't be hard on them.. Kuma.. " sai ta Fara kuka sosai, Ahmed tagumi yayi Yana kallonta, it seem ta gaji da kuka, she looks so tired and fed up with the situation, kukan da take ne yasa yaron dake kwance motsi alaman zai tashi, Ahmed Kam cikin ranshi Banda tsinewa Wanda yayi Mata hakan babu abinda yake, yasan the person that did this is somewhere enjoying maybe, nikam nace you so much knew the person behind this, sanin ma ba just sani ba but friends and brother, close cousin, the cousin that suka sani da Mai idon Mata don tunda Suka bar kasar babu Wanda suke samun matsalar Mata dashi say wannan cousin din, shine zasu dawo su tardashi da mace rend handed, he will beg Kar su fadawa kowa, he will beg Kar a fada a gida don Kar a samu matsala da karatun shi, fada mashi suke shi kilan in ba Mata hudu ya ajiye ba Bai samun nutsuwa yanda he loves anything in skirt, duk yanda turawan Nan suke annoying skin color Bai ganin su Bai latsa ba sai indau Bai samu Daman ba, Amira daina kuka tayi sai shesheska kawai take don Kar yaron ya tashi Amma sai ya Mike zaune Yana murza idanuwa, Yana Gama bude idanuwan ya Mike tsaye zuww inda mamanshi take zaune tana kuka ya haye legs dinta, rikeshi Amira tayi tana kuka tana cewa
"I am in pain... nothing hurts...kaman... Kanin bayanka...ya bude baki ya zageka kuma... kayi magana...a goyi bayansu a Kara Maka wani zagin.. " tafada cikin matsanacin kuka yayinda yaron dake hannunta ya dage sai kallonta kawai yake Yana tura yatsanshi cikin baki shi kuma Ahmed yaji wani irin radadi cikin ranshi sosai that idanuwnshi Suka kada sukayi ja sosai, kallon yaron dake hannunta yayi yaga he's just like his mother, he is so handsome,
"Ki bar kukan Haka nan....". Amira that still wants to talk about her pain ta cigaba dacewa
"Wai na jawowa gida Nan kunya...as if it's in my plan to ruin my own youth...as if I enjoy being a slave and a prisoner in my own house...." Ta fada cikin kuka Sosai, Ahmed jin kanshi yayi so restless,
"Don't worry... insha Allah everything will be alright...nasan you have been through a lot...I don't want to give you so much hope but believe me it's going to be alright...." Yafada Yana bude ledan daya kawo the first thing daya fiddo wayar daya sayo Mata sabuwa fil, Amira da face dinta ke cike da hawaye zaro idanuwa tayi gami da sa hannu tana goge face dinta da Bayan hannunta, sim din ya fiddo Yana cewa
"You're not going to be so lonely anymore..." Ya fada Yana Mika Mata wayar da sim daya sayo Mata,
"Yaya...nawa..ne?.." ta fada cikin matsanacin mamaki
"Yes... it's yours...jiya na Kira old line dinki sai Bai Shiga ba...so I called Ismail sai ya shaida min baki da waya tuntuni...I don't want boredom to kill my little cousin ..so gashi.. " ya fada Mata with a smile as she's so surprised by the gift,
"Yaya...mummy...zata amsa..." Ta fada Tana kallon katon wayar that looks so huge to her,
"Ya zaayi ki barin ta San kina da waya... you shouldn't let her know... don't let anyone know...ya zama a tsakanin mu Dani dake da Kuma Ismail...", Yafada Mata, batasan sanda ta saki murmushi ba, she feels so happy now, so so happy,
"Yaya... nagode...sosai..." Ya fada cikin voice dinta da Bai fita sosai. murmushi jin dadi shima ya saki before saying
"Ki bar thanking me... you're my sister..." Kallonshi tayi tace
"Ya Zama Dole in gode maka... you don't know what this means to me.... it's like ka bani rayuwa... it's like you have taken me out of prison...oh my God..." Ta fada cikin so much happiness.
"Pls it's nothing...kawai just promise me you will be ok....ban son wannan kukan da kike...duk abunda zasuyi maki Kar ki damu...wata Rana zakiga kaman baayi ba...ok?.." ya fada Mata Yana kallon yanda ta amshi wayar daga hannunshi tana jujjuyashi with so much excitement, da sauri ta daga mashi Kai tana cewa
"Tou Yaya... nagode..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Pls stop saying thank you...kin wuce kokai wajena..."ya fada Mata, Kai ta daga cikin matsanacin farin ciki, her happiness is written all over her,
"Duk abinda kike bukata don't hesitate to ask me..." Ya fada Mata, da Sauri tace
"Tou Yaya..." sauran ledan ya Mika Mata Yana cewa
"Wanann is for my handsome Nasir..." Ya fada Yana Bata ledan da aka zuba su kayan da ya sawa danta, da sauri ta ajiye wayar tana kallon abubuwa kala kala, kallonshi tayi ta Kuma sauke idanuwa with so much happiness, she wants to say thanks for a million times Amma since yace she should stop thanking him ta daina,
"Dan bani sim pack dinki in dauki number ki..." Ya fada mata looking at how happy she is and he is so glad he is the cause of the smile, da Sauri ta Mika mashi sim park din, amsa yayi ya dauki number ta daga jiki ya Mika Mata pack din Yana cewa
"Kiyi charging wayar.... insha Allah later zanyi contacting dinki..." Ya fada Yana mikewa,
"Ok Yaya...tafiya zakayi yanzun..." Ta tambayeshi itama tana mikewa rike da yaronta dake makale daita Yana Shan hannunshi as he use to, kusa daita yazo ya Kama hannun Nasir dake bakinshi Yana cewa
"Ki hanashi shan hannu Kar ya Saba..." Yafada Mata Yana kallon yanda take tsaye a gabanshi rike da yaron kawai sai yafata imagining inda ya aureta da wata Rana Haka zata fito rike da dan da suka Haifa,
"Na hanashi...Amma sai ya maida hannun..." Ta fada mashi, kafin ta Ida magana har yaron ya maida hannunshi da aka cire daga bakinshi,
"Ka Bari...babu kyau..." Ahmed ya fada Yana kallon Amira da Babu Wanda take kallo sai danta, Yana fada Yana sake Kama hannunshi sai ya Fara kuka da sauri Ahmed ya sakeshi Yana cewa
"Am sorry ka cigaba Dasha wata Rana Kai zaa dinga Kira da mai Shan hannu..." Ya fada Yana Dariya, yaron kaman yaji abinda yace Sai ya maida hannunshi baki yacigaba Dasha, kallon Amira da Bata kallon shi yayi yace
"Na tafi...sai munyi waya..."
"Tou Yaya... nagode...." Ta fada kanta kasa, har Dan corridor dake tsakanin dakunan su ta rakashi Sannan tayi Saurin komawa ciki tare da kulle kofarta ta ajiye danta ya fara kuka ta Kashi bathroom yayi fitsari tayi mashi tsarki ta dawo dakin da sauri ta jona wayarta ta koma kusa da wayar tana jiran ya Kai hundred percent ta kunna ta Fara using, it's not as if Tana iya kiran kowa yanzun kou tana da contact din kowa but she have Facebook and she still remembers her details sai Kuma she knows she can get almost the contact of her friends daga Kan face book, dukda Bata ci komai ba Sam Bata jin yunwa sabida yanda farin ciki ya mamaye ta.Faiz bacci yayi har karfe goma da kusan minti talatin sanann ya tashi, if you see him ba karamin Dariya zakayi ba sabida yanda ya birkice with a very red eyes, ahankali ya shjga bathroom ya wanke face dinshi ya rike basin dake cikin bathroom din ya tsaya Yana kallon kanshi ta madubi dake Nan ciki, he spent about 10 minutes before yayi easing kanshi ya fito, Bai tsaya koina ba sai wajen breakfast basket dinshi ya dauko ya jera inda yake cin abinci, ci yayi ta koshi Yasha ruwa yayi balancing before ya Fara tunanin how to handle the hypocrite in the company, mikewa yayi ya fita waje ya tadda assistant dinshi zaune a office din secretary rike da wani file din, kou kadan babu friend shi tsakanin shi dashi balle ya sakar mashi face, Yana ganin shi ya Mike tsaye ya gaida shi,
" Na kawo maka bayanan cultivation din Palm kannel.." baj karasa ba faiz yace
"Tell all workers su hadu a board room..." Ya fada Yana Mika mashi hannu don ya amshi file dake hannunshi, Babu musu saurayin that maybe older than him a bit ya juya ya fita faiz ya bishi da kallo tare da tabe Baki Yana cewa
"See suit kaman parachute...sai tashi sama kawai yake..." Ya fada sai kuma ya akece da Dariya in a funny way don shi kanshi ya bawa kanshi Dariya. Daga inda yake tsaye ya bude file din Yana kallon abubuwan dake ciki, Baki ya sake tabewa Yana maida file din ya rufe without even going through it kaman the way the boss should. Bayan kaman minti goma assistant dinshi ya dawo ya fada mashi cewa
Duk sun hadu. Nan faiz ta nufi board room din ya tarda duk workers din are waiting for him, duk suna mamaki that yau alhaji da kanshi Bai zo ba Amma ya Kira meeting, it's something he never does, in har anyi meeting a company din alhaji ne da kanshi yazo, so ganin ba alhaji ya Kira meeting ba Yasa kowa ya sha jinin jikinshi hoping to hear why he is calling, and Daman yanda yazo da safen yau is surprising, some people where thinking kilan abun arziki ne while some thinks it's something else, kowa yasan Bai iya managing company ba, Sam it's not in him, me ya hada engineer da Kuma business,. Yanda ya shigo alone shows da akwai matsala, Yana zuwa head sit din ya zauna gami da Dora kafa daya Kan daya before yace
"I didn't call anyone of you for any hanky panky...kawai I want all of you to start pointing the hypocrite...the munafuki dake zuwa Yana fadawa daddy ban zuwa on time!!!." Ya fada atakaice Yana kallon faces dinsu as dukkansu Suka fara kallon junansu,
"Wallahi kou ku fada kou Kuma inyi sacking dukansu don I have about 800 application waiting for my attention..." Ya fada Yana juyawa Kan seat da yake zaune.Alhamdullilah