25💜💛💙❤💚
Damata ta biyu
💛💙❤💚💜🧡2️⃣5️⃣
Zuwairat ummumaryam
Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,
Wannan novel din na kudine and har yanzun you're still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.
Amira dai tsayawa tayi kikam wondering wane irin mutum ne Wannan, gani take he is too handsome to be such a nuisance, wato haka wasu samarin suke, she knows lots of samari Amma no one is behaving like him, it seem he easily get fed up with people and character din mutane, sannan ta lura Bai son yiwa mutum gyara don Abu kadan sai ya nuna ya gaji, if she is in his shoes she won't complain the first day da mutum ya Fara aiki Amma nashi is too much, ahankali ta koma seat dinta ta zauna tana tunanin sallah da batayi ba, right now shine danuwar ta, duk abinda boss dinta zaiyi won't get her angry at all because she knows where she came from,. Duk abinda zai dinga fada nata won't ever bother her for as long as she will come out of her prison everyday and go back, tunawa tayi da Nasir ta saki ajiyan zuciya imagining what he is doing right now.
Wajen karfe hudu da rabi Ahmed ya iso company din, Amira da Bata ci komai tun abinda ta San sakawa bakinta tun safe ba daga Kai tayi as he walks in tana ganin shi ne ta saki ajiyan zuciya gami da murmushi, seeing him give her some sort of relief, it's like ka Kai yaro gidan raino tun safe Kuma kazo daukan shi daga gidan, ba karamin dadi yaron zaiji ba so it is for her yanzun, shima Ahmed murmushi ya sakar Mata Yana cewe
"The great Amira at work...how far..." Ya fada Yana karasowa kusa daita, Kai ta sadda kasa tana murmushi tace
"Yaya...sannu da zuwa...har ka taso?..." Ta fada with her dry mouth dake bushe from outside zuwa ciki
"Ai yau naso inzo lokacin lunch in fita dake ccin abunci kou in kawo maki wani Abu Amma am so committed...hope you eat something..." Ya tambayeta cikin serious kulawa, ahankali ta daga mashi Kai gami dacewa
"Ai ban ma jin yunwa.... lafiya Lau nake..."ta amsa mashi, Dariya kawai yayi yace
"Naji... hope you're ready mu tafi gida..." Ya tambayeta
"Eh...in ya yarda..." Ta fada mashi,
"Ai Naga kaman most people ma sun tafi ai... anyway...is he alone?.."
"Yes...he is..."ta amsa mashi,
"Ok wait for me.. Bari in ganshi in dawo..." Ya fada Mata Yana nufan office din faiz.Daman karfd hudu ake tashi daga office don har ya Gama all shirinshi na tahowa gida, Yana cikin saka laptop cikin bag dinshi Ahmed ya shjga, daga Kai faiz yayi ya kalli Mai shigowa Yana ganin Shine ta sakar mashi wani irin harara Yana cigaba da abinda yake, Dariya Ahmed ya saki Yana cewa
"Boss how far... wannan kallon na meye..." Ya fada Yana karasowa Kan kujeran dake opposite to him ya zauna,.
"It's for bringing your girlfriend who is not really ready to work to come and disturb my peace in the name of working?..."ya amsa mashi atakaice, yanda faiz ya amsa mashi yasa Ahmed fashewa da Dariya Yana cewa
"Wai she's not ready to work...me yasa kace Haka...me tayi pls?.."
"Ai she's a bit annoying fa...Bata aiki da hankalin ta...as a secretary she should be smart and not other way round..."
"Nifa ban son iskanci... don't even insult her." Ahmed ya fada mashi sounding serious, Dariya faiz yayi yace
"Ai gaskiya na Fadi...she asks many unnecessary questions..."
"Like what?.."
"Oho ask her.."faiz ya amsa mashi Yana zipping bag daya saka laptop dinshi,
"Pls Kar ka nuna Mata halinka na rashin mutunci because I know you....ka bita ahankali and teach her abinda ya kamata ta sani..."Bai karasa ba faiz yace
"Ni Ina nagan wnanan lokacin...ai since she wants to work and since you want to her to work ya kamata ka fada Mata komai game da aikin..."faiz ya fada mashi
"Kai Wallahi baka da mutunci...Allah ya sauwake maka..."inji Ahmed
"Wai dazun...tazo tana Cewa zanyi sallah...nace tayi...then she's like Ina?...nace Mata a kaina..." Yabfada Yana Dariya shi kanshi it sounds funny to him sosai,
"Lallai...Amma you're insane..." Ahmed ya fada cike da takaicin halin faiz, shi dai faiz Banda Dariya babu abinda yake
"wallahi inda wata ce da yau Zan korata daga office din Nan... saboda Kai kawai na daga Mata Amma sam ban son wawanci..." Bai karasa ba Ahmed ya dauki wata pepper dake gabanshi ya dunkulashi ya wulla mashi Yana cewa
" Wallahi ka daina.... stop insulting her...."Ahmed ya fada deep down he is at ease da faiz Bai nuna Amira is beautiful kou alluring ba, yafi son yayi treating dinta like all his workers yanda Babu any extra Abu da zai Shiga tsakanin su, he wants it to be casual only, yasan ba lallai ya auri Amira ba Amma what he is feeling about her won't let him watch her goes to another man.
"Pls just bare with her...with time zata iya aikin... you know she's the love of my life..."Ahmed ya fada mashi,Kura mashi Ido faiz yayi for a moment sau yace
"She's beautiful..."ya fada mashi sai Ahmed ya ji wani irin dummm cikin ranshi.
"yes she is..."Ahmed ya amsa Mashi,
"Yanzun dai fada min karfe nawa Zan dinga zuwa daukan ta...kuka what time is her lunch break... because it seem kou kadan yau Bata ci komai ba..." Inji Ahmed
"Well ta dinga tashi ba 4 like everyone else,...maganar lunch break Kuma I think if bintu ta kawo abinci Zan dinga Kiran ta tadeba ciki tunda kou Wanda ta kawo dazun banci rabi ba na bada shi..." Inji faiz, Shuru Ahmed yayi thinking about what faiz said, he thinks that will get them closer shi Kuma Sam bai son Haka
"I don't think that is a good idea...kawai I think it's better lokacin lunch inzo in kaita taci abinci kou Kuma in Saya in kawo Mata zai fi...bazata sake da Kai da zata dinga cin abincin wajenka ba.... believe me I know her..."inji Ahmed
"Well if you say so....Amma she shouldn't be late ooo...kana iya picking dinta by 1 ka maidota by 2 hope Hakan yayi..." Inji faiz
"Ok sannan batun sallah...Ina zata dingayi...da Kuma bathroom da Zara dinga Shiga when nature calls..."Ahmed ya sake asking because ya lura it's something important don Sam Bai tuna da wnanan abubuwan ba sai yanzun
"She can use my bathroom... tunda na waje won't be ok for her..." Faiz ya fada calmly Yana daukan glasses dinshi ya saka cikin case dinta,
"Well hakan yayi...Ina zata dinga sallah tou..." Ahmed ya sake asking Dinshi deep down yana tunanin aikij Amira ban wajen is really bad, kou kadan baiyi tunanin wasu abubuwan ba when he asked her to work here,now that he is thinking about it it's kind of weird and annoying,
"Nan fa...kou Kuma office dinta...ta dinga zuwa da carpet dinta...taba iya shigowa Nan tayi in ni na fita zuwa masjid..."faiz ya amsa mashi.
"Godiya nake...now let's talk about our discussion...tell me what you love that Mata Basu dameka ba..."inji Ahmed dake jiran yaji what he is really addicted to
"Kai Wallahi son zance gareka...ba komai...ka tambayeni kace ba komai and don son Jin labari you're still asking me..."faiz ya fada sounding unease
"Ba son Jin labari yasa na tambayeka ba...ba Kuma son zance bane...if I want story Ina iya Neman novel in karanta...da akwai hanyoyi da dama da Zan samu labari if a want to...kawai you're my friend and you telling me you're addicted to something else ba Mata ba is giving me a sleepless night...Ina ta tunanin what it could be..." Ahmed ya fada Yana kallon faiz da lokaci guda ya sadda Kai kasa, kana kallonshi zaka gane Sam Bai son maganar da Ahmed ya Fara Yi mashi sannan he looked very depressed and at the same time disturbed,
"Tell me...what are you addicted to..." Ahmed ya sake asking Dinshi
"Pls...stop asking...ban taba fadawa kowa ba Kuma I don't think am ready to say it to anyone..."faiz ta fada cikin ruwan sanyi Yana dafe forehead dinshi, shuru Ahmed yayi Yana kallon yanda yanayin shi ya sauya,he wondered what if could be,
"Well shikenan... since you won't tell me...kilan am not worth trusting... it's alright..." Ahmed ya fada Yana kokarin mikewa, ahankali faiz ta daga kanshi ya kalleshi before saying.
"Wallahi ba Haka bane.. Wallahi tunda ba dawo kasar Nan Banga Wanda nake spending much time dashi cikin friends kaman Kai ba... you know I trust you...kawai am so ashamed of myself ne da vazan ita Fada maka what's wrong with me ba...kawai ka saka ni a adua ...I need help but..."Bai karasa ba Ahmed daya koma ya zauna yace
"There's no but when you're looking for help or seeking for prayers....did you know problem shared is problem solved....nidai I won't force you to say it...Kar ya Zama Kaman am looking forward to hearing your darkest secret...kawai Allah ya zaba Mana abunda yafi alkhairi ya Kuma fiddamu tsaka Mai wuya..." Ahmed ya fada mashi, faiz da duk ya damu yana tunanin should he tell him or not yace
"Amin... nagode..."kou kadan Bai son sunan shi ya tashi daga faiz ya koma mashayi, yasan duk yanda ake ganin mutuncin shi da an San he drinks alcohol zaa daina ganin mutuncin shi,. He wants to tell someone, Yana son kou Zaa bashi advice da zai taimaka mashi Amma Kuma Yana jin kunyar abinda zai biyo baya.
"Sai gobe in Allah ya kaimu..."Ahmed ya fada mashi Yana sake Mikewa
"Wait mu fita tare...."faiz ya fada Yana daukan bag dinshi, jiranshi Ahmed yayi har Saida ya Gama komai sannan suka fito tare, da sauri Amira datayi tagumi tayi Saurin sauke hannunta daga jaw dinta Tana gyara Vail din kanta, Ahmed ne ya nufi desk dinta Yana cewa
"Zaki dinga tashi by 4...so now let's go..." Ahmed ya fada Mata, ahankali Amira da fitsari ya matseta ta Mike kanta kasa, faiZ na tsaye bayan Ahmed Yana kallon Amira, kafin ta daga kanta sai ya kauda kanshi gefe, Ahmed na kallon yanda Amira ta sadda Kai kasa tana kwashe abubuwan dake gaban desk dinta, Saida ta Gama kwashe files din ta nufi kofar office din dasu faiz ya matsa gefe don ya Bata hanyar wucewa, ciki ta Shiga ta ajiye mashi file din Kan table dinshi Sannan ta fito, faiz ne ya Fara yin gaba yayinda Ahmed ya bishi
Sai Amira dake bayansu, tana dafa mararta, she feels so much pain a lower abdomen dinta as a result of urine daya taru a wajen tun safe zuwa wajen biyar na yamma, kaman ance Ahmed ya juya yaga tana dafe mararta,
"What?.." ya tambayeta, da sauri ta sauke hannuwanta tana cewa
"Ba komai..." Ta fada with a smile na karfin Hali sosai,
"No what's wrong with you..." Ya fada Yana kallonta yayinda faiz ya tsaya a bakin kofsr fita Yana juyowa don Ganin what's wrong,
"Yaya...ba komai.." ta fada mashi kanta kasa, Idanuwa faiz yayi rolling cike da takaicin yanda Ahmed ke tambayarta what's wrong Bayan shi Bai gan wata matsala tattare daita ba,wani irin haushin Ahmed ne ya kamashi, he feels he is trying to show him he so much love her, Yana son nuna mashi yanda ake kulawa just the way da yake fada mashi about kulawa da mace,
"Naga kin dafa cikinki...is something wrong with you...kou yunwa ne.."ya fada Mata sounding so troubled,. He knows what he saw and ya Zama Dole yayi magana,
"Hmmm nidai am going...in kun fita Mai rufewa zai zo ya rufe...." Faiz ya fada daya gan tambayar ba Mai karewa bane,juyowa Ahmed yayi ga faiz yace
"Ok...sai Allah ya kaimu...zamuyi waya..." Inji Ahmed, faiz Bai sake cewa komai ba ya fice ya bar masu office din cike da takaici da haushin Ahmed, Yana tafiya Yana cewa
"Irin wanna mutane su nunawa duniya suna soyayya...a boye Kuma a ci uwar juna...agbaya kawai..."ya fada Yana tafiya da sauri face dinshi tamke kaman something is pitching him.
Ahmed binshi yayi da kallo as he watch him walk away sannan ya sake juyawa ga Amira Yana cewa
"Haba sister... what's wrong with you..."ya sake fada mata sounding very serious, Kai Amira ta sadda kasa feeling lot of relief as ya rage daga ita sai shi a wajen don her boss have this strong spirit that in Yana waje he will be everywhere,
"Yaya..kawai mu tafi kawai..." Ta fada Mashi
"Naji Amma tell me why you're holding your tummy... you're making me feel bad now..."Ahmed ya fada Mata, kanta kasa ta Dan saki murmushi, she don't know how to tell him that the more they waste time the more fitsarin dakr damunta ke Kara matsa mata, mararta ya Kara Mata nauyi and she feels Kaman ta duka tayi instantly don tsayawa doesn't heltp at all, tunda take zaune a gida data ji fitsari kadan xata Shiga bathroom tayi, Bata delaying din fitsari at all, she knows Babu kyau rike fitsari don mum dinsu na warning dinsu Kan illar dake tattare da mace ta danne urine a jikinta, Yana cursing cututtuka kala kala ga mutum,
"Yaya..."ta fada tana matse legs dinta daga inda take tsaye, kafin Ahmed ya bude Baki ya amsa kiranta har tace
"Yaya..fitsari zanyi..."ta fada kaman an fixgi magana daga bakinta,
"Kije kiyi Mana..." Ya amsa Mata as he watch her act so childish sosai don sai matse legs take tare da rike gaban Rigar ta,
"Ina?.." ta tambayeshi jikinta na rawa sosai
"Ki Shiga bathroom dinshi..." Ya amsa Mata, Bata jira ya Kara wata magana ba tayi Saurin juyawa ta Shiga ta maida kofar ta rufe aikam da gudun tsiya ta Shiga bathroom dinshi, tana cire undie dinta tayi bending sai taji fitsarin bai zuba sosai sai matsanacin ciwon Mara, she spent about 10 minutes ciki sannan ta fito bayan taji Normal, Ahmed was waiting for her tana fitowa yace
"Daga yau ki dinga shjga nan Ciki kina easing kanki sannan ki dinga sallah if ya tafi masjid...am I clear?.."
"Eh.."ta amsa mashi, suna fita daga company Bai tsaya koina ba sai a restaurant because he believes tana jin yunwa sabida yanda bakinta ya bushe Kuma yasan ba lallai a ajiya Mata abinci a gida ba, Yana parking a gaban restaurant din tace
"Yaya...da mu tafi kawai..." Ta fada not because she doesn't want to eat sai because she wants to go don su dauki nasir, Bai tanka Mata ba ya fito ya bude Mata kofa ta fito, suna Shiga yayi masu order abinci Mai Rai da lafiya da Kuma very good exotic drink, she's very shy Amma Ahmed made it clear in Bata ci ba Babu inda zai kaita, hakan yasa ta nutsu tana cin abinci, Bayan sun Gama suna Kan hanyar dawowa gida yake tambayarta how the is office
"Lafiya...Lau Yaya..." Ta amsa mashi
"Ya boss dinki.. hope he's not bad..."Ahmed ya sake asking dinta,
"Yes...he is not..." Ta amsa mashi don even if he is bad she's not going to leave the job, so Bata gan reason to complain ba,
"So tell me did you like the job?.." Ahmed ya sake katse silence din
"Yes Yaya..." Ta amsa mashi kanta kasa
" Am glad you love it...hope aikin ba wahala kou..."Ahmed ya sake asking dinta
"Aa Yaya Bai da wata wahala... it's very simple...nifa bangan wata aiki Nan ba...kawai zaune nake...har na gaji da Zama...kou irin organising abubuwan da akeyi a office Babu ....kowa dumm..." Ta fada mashi Dariya yayi yace
"Sai dum...well you can make it more active ai...like making difference.... abubuwan da kike ganin yakamata ayi da baayi sai kiyi inventing dinsu..." Idanuwa Amira ta zaro tace
"Yaya...banson inyi abinda zaa dinga ganin kaman I want to show myself ooo..." Ta Fada tana tunanin irin halin Wanda takewa aiki,
"Ai there's no harm in trying....tell me kaman me da me kike ganin ya kamata ayi..." Ya tambayeta don jin if she's on the right track sai ya Kara Mata karfin gwiwa
"Well kaga ya kamata su dinga meeting...duk abubuwan Dana duba banga minute na meeting ba...I saw suna da gidan da ake producing palm trees dinsu...ya kamata ace Yana ware Time da zai dinga zuwa...like sau uku a sati...or if possible ya dinga zuwa kullum Yana duba wajen like hours biyu ya dawo Amma I doubt if Ana hakan don ban gan wani abu a rubuce Kan Hakan ba don ya kamata ace duk sanda zaice a dinga rubuta what happened that day da Kuma improvement kou problem da aka samu... atakaice dai sai a slow...kilan Kuma anayi ban sani ba tunda am a new comer but da gani wannan abokin naka Bai son aiki...yau Sai kusan karfe 12 yazo aiki. .har na gaji da Zama bacci yayi gaba Dani..."ta fada tana Dariya kasan makoshinta,
"Kinsan me ..ki zuba ido for a week...if Kinga all what you said is not happening then kawai implement it. "Da sauri Amira tace.
"Nidai Yaya aa..."Bata karasa ba Ahmed yace
"Don't say aa...Baki San it's a great opportunity to set a pace ba?...ai Yana da kyau ace kinyi kokarin gyara a organization...set a pace so that others will follow...ba Wai nace kiyi more than once ba...kiyi sau Daya in Bai yarda ba shikenan...but give it a try...ok?.." ya fada Mata calmly Yana tuki
"Ok...Yaya...amma..." Hannu ya daga Mata Yana cewa
"No Amma...kawai kiyi shi ..make your proposal.... organise what he should be doing everyday... that's why you're his secretary...but don't get too close to him.." ya fada Mata atakaice.
"Ok Yaya..." Ta amsa mashi calmly thinking about what he said. She pray she should have the courage to do it as Bata son abinda zaisa agan zakewan ta at all.Alhamdullilah
