22💚❤💜💙🧡
Damata ta biyu
💚❤💜💙🧡💛
Zuwairat ummumaryam
2️⃣2️⃣
Ahmed was so shocked and surprised by the hug she gave him, Bai San yanda akayi Bai San sanda ta dawo gabanshi ta durkusa ta rungumeshi ba, ita kanta Bata San ta hakan yafaru ba, she's so happy and overwhelmed, ta kasa boye farin cikin da take ciki, she's so happy da bakinta ba zai iya furta abinda zuciyar ta keji ba, kukanta da ya faraji ta maidashi hayyacinshi, he was so gone jin jikin Amira jikinshi, she was in between his legs daga inda yake zaune, she hugged him so very tight and she was crying,
"Pls...ki...daina..." Ya samu ta fada da kyar as she fits perfectly on his body,yanda ta lafe a jikinshi sai kace Kar ta sake barin jikinshi, hannunshi biyu ya dafe kujeran da yake zaune a kai ya rike gam holding on to it as ita Kuma Amira hold on to him,
"Yaya...Dole... inyi...kuka..." Ta fada cikin kuka Sosai yayinda shi dai Ahmed Bai riketa ba ya rike kujera maimakon ita, kanta Kan chest dinshi hannuwanta biyu zagaye da ribcage dinshi
"Yaya nagode..." Ta fada still tana rungume dashi, Ahmed is really feeling so uncomfortable,
"Am..I...ra..." Ya fada Voice dinshi na rawa sosai as Allah kadai yasan how he is feeling right now but it seem she doesn't care, yasan happiness ne yasa ta hakan don ita ba yarinya bace da zatace Bata San illah hugging namiji Mai lafiya kaman shi for this long
"Yaya.. nagode..."ta fada tana kuka,
"Ba...komai....it's... nothing..."ya fada holding the chair Gam as mood dinshi ya dinga sauyawa cikin ranshi Kam adua kawai yake Allah ya rufa mashi asiri Kar asirinshi ya tonu don gani yake mutuncin shi xai zube a idonta, it's a good thing for a guy to use tight boxers masu kyau da rufa asiri, yanda take in-between his legs he prays Kar tayi feeling his hardness, ahankali ya Dan matsa baya gami da kokari Dan hada kafarshi pushing her away a bit, kou kadan Amira da happiness yayi Mata yawa Bata damu da how he is trembling ba because she's trembling too and she feels it's normal, ahankali ta daga kanta ta kalleshi da very wet face dinta, duk Idanuwan shi sun kankace ya sakar Mara murmushi daga inda take durkushe a gabanshi ta kura mashi Ido tana cewa
"Yaya...ya zaayi...ka dauki...nauyin...dan. wani....Dan da akayi mashi lakani da shege ..."hannunshi dake rawa ya daga ya Dora Kan bakinta ahankali yace
"Ai...da...na kowa ne..." Ya fada trying to sound ok
"Amma ai ba kowa zai iya Haka ba. " Ta fada mashi Tana kallon yanda ya kafeta da idanuwa Bai kou kiftawa,
"Ni ba kowa bane...my heart is different from the others...Kuma am so glad you love what am doing..." Ya fada Mata Yana kallonta Yana magana ahankali cikin tattausar murya,
"Yaya nagode..." Ta sake fada mashi, hannu ya Kara dorawa Kan lips dinta before yace
"Pls..stop kin gode din Nan..." Ya fada calmly,
"I can't stop thanking you..." Ta fada mashi new tears na fita daga face dinta, daya hannunshi dake rike da kujera kaman mai labor ya daga ya Dora Kan very soft face dinta, hawayen yasa hannu ya Fara goge Mata yaji her skin is something else, hannunshi sai sulbewa kawai yake daga face dinta, her skin is so tender and smooth,
"Stop crying...pls..." Ya fada Mata ahankali Yana goge face dinta, Kai ta daga mashi alaman ok, ahankali ta Mike sai Ahmed yayi sauri game knees dinshi aduar Kar ta ganoshi, da sauri Amira ta dauki form din Nasir tare da ledan kayan daya saya Mata tana cewa.
"Bari in nunawa mummy..." Ta fada da sauri tana kwashe kayan, kou kadan Bai nuna Mata baison hakan ba because he really needs a lone time, tana Dita yayi Saurin mikewa ya shiga bathroom dinta, da sauri ya kunce belt dinshi ya kunnawa abun nashi daya Mike sosai ruwa tare da dafe bango Yana lumshe idanuwa
"oh gosh..."ya furta Yana sakin wani irin naughty moarn, Haka ya rike abun har Saida ya samu ya sauka da kanta Sannan ya saki ajiyan zuciya Yana cewa
"Just trying to mind my business and she wants to raise the devil in me . "Ya fada ahankali Yana juyawa yayinda yake gyara belt Dinshi, Nan yaci Karo da pants da bra din Amira da take shanyawa a Nan cikin toilet, he was so shocked da yanda suke a tsofe kaman na mahaukata, yanayin face dinshi sauyawa yayi as he looks at the rags in the name of underwears, Wannan ya nuna mashi Amira was totally abandoned, she was jilted don wasu daga cikin pant din Nan are so old, he feels in shine it's better ya dinga Zama Babu pant din da ya zauna da wnanan rags din, pants din suna da yawa sosai Amma Sam Babu Wanda yake da lafiya cikinsu, Bayan ya Gama saka belt Dinshi ya sa hannu ya dauki guda daya Yana kallon yanda ta huje gaba da baya sabida wanki, wasu tsumma ya gani an yankasu kaman guda hudu an shanya su gefe guda sai ya tsaya Yana tunanin what does she use this for sai Kuma ya tuna kilan she use the rags for her monthly period, bra din duk sunyi sagging ba sauran roba a jikinshi, he wondered yanda akayi Ismail ya barta Haka sai Kuma ya tuna kilan she never asked for it, now he knows why she's crying, she's so over joyed, Dole tayi kuka as it was unexpected to her, Ashe Yar gata takan komawa haka sabida situation din rayuwa, just wondering her well dressed with a beautiful face but deep inside she's wearing an old clothes, Bai damu da yanda zata dauke shi ba he is going get her another set of underwears, duk yanda ta daukeshi is ok but he will buy her another one.
