page 11

310 13 0
                                    

11💜💛💙💚🧡
Damata ta biyu
🧡💚💙💜💛❤




Zuwairat ummumaryam





1️⃣1️⃣




Ahankali Ismail ya Mike Yana cewa
"Haba mummy... wannan hawaye ya Isa Haka Nan... you shouldn't cry anymore pls... you have cried alot...kukan ki yayi yawa...nasan inda hawaye na bushewa da tuni naki ya bushe... pls enough..." Ya fada Yana karasawa bakin gadon da take zaune, hannu mum dinshi yasa Tana goge hawayen dake digowa a  face dinta before saying
"Ai no body will understand my pain sai Wanda ya shjga halin da na shiga... my heart hurts badly... zuciyata na Kuna...." Ta fada tana Fara kuka in a very low voice,dukawa Ismail yayi Nan gaban gadonta yace
"Mummy I feel your pain...bani na haifi Amira ba Amma Ina cikin Bakin cikin abinda ya faru....da bakin ciki matuka....Amma ya zamuyi da kaddaran ta...Haka Allah yaso...kawai adua zamu cigaba da Yi Mata..." Yafada Mata Yana goge Mata hawayenta,
"Hmmm..." Kawai ta fada cikij zuciyar ta, irin wannan ajiyan zuciya da sai yasa zuciyar yayi bomb, Allah kadai yasan what she's going through.

Ahmed knocking yayi kofar dakin Amira tare da sallama, Amira dake zaune da sauri ta Mike Tana bude kofar tare da  amsa mashi sallama with smile da Kuma joyful look Kan face dinta, cikin kankanin lokaci her skin is beginning to shine as the product she's using is very effective, she's glowing a bit now compared to Before, Ahmed that Bata bawa single chance na ya nuna Mata soyayyar da yake Mata ba ya Zama very special person to her as a result of kindness da yake nuna Mata, shi zuciya Yana mugun kaunar Mai kyautata Mata ba kadan ba, with a very broad smile tace
"Yaya you're so highly welcome....tun dazun da mukayi wata nake zamam jiran zuwanka... wallahi na kasa Zama..." Ta fada mashi tana bashi hanya don ya Shigo dakin, murmushi ya saki Yana cewa
"Tou sannu maman Nasir uwar zalama..." Ya fada Yana nufan stool don ya zauna, sunan daya kirata sai yayi Mata wani irin banbakwai, kofar ta maida ta rufe, kallon babynta dake Wasa yayi yace
"Handsome...how are you..." Ya fadawa yaron da kou daga Kai baiyi balle yaga Wanda ya shigo, he is busy playing with his toys, kallon Amira yayi yace
"Wai why must you close the door always...har sai anyi knocking kafin ki bude..." Ya tambayeta Yana kallon yanda ta garkame kofar,
"Ai in na bar kofar bude fita yakeyi..." Ta amsa mashi calmly, tunawa yayi da yanda ake treating dinshi bad sai ya saki murmushi yace
"Kinsan me...am so happy you're going to be doing something from home..." Da sauri tace
"Nifa har yanzun ban gane ba...how is it possible..daga ban gidan in dinga business..." Ta fada tana gyara zama looking so anxious to hear what he have to say about it,  Nan ta kora Mata jawabin da sister Dinshi ta kora mashi, she's so super duper excited about it don sauran kadan tayi tsalle a gabanshi, yanda ta dinga nuna mashi farin cikin ta karara really makes him happy, he can't just stop laughing at how excited she is,
"Yaya...na Dade banyi farin ciki iron wannan ba...Zan zaune cikin guda ban fita Kuma Ina Making Yan riba ta..." Ta fada mashi cikin farin ciki,
"Sosai...Amma before we do that...da akwai wata wani online course da nake son kiyi joining ayi training na sati guda kawai...zasu koya maki yanda zakiyi business dinki a saukake...it will give you more knowledge on how to do business,how to handle profit and lose...yanda zaki dinga treating costumers dinki da sauran su..."da sauri tace
"Yaya shima Kuma online ne?.."
"Eh mana...kina kwance Nan zaki koyi komai daidai gwargwadon...I know it's not going to be very deep business education but I know you will learn what is important... wanna ya Zama sirrin tsakanin mu...so nake kafin Yan gidan Nan su ankara kin Zama millionaire..." Yafada Mata, Dariya tayi tana cewa
"Millionaire kaman Wasa?..."
"Eh mana... it's possible ai...da yayyafi gulbi ke cika ai...in har kina samun dari biyar dubu daya time to time Kuma Baki kashewa wata Rana zaki dinga counting millions...balle shi business in har Allah yasa aka ganinka dashi ai sai godiyan Allah..."ya fada, cikin murna tace
"Insha Allah Yaya ban  kashewa...ban taba kou sisi...Zan dinga saving..." Ta fada cikin excitement,
"Yauwa sis... yanzun kina da mutane da yawa a Facebook?.."
"Yes Yaya... Ina dashi Amma am scared...Kar in Fara posting Kaya Yan gidan Nan su gani..." Dariya yayi yace
"Ai wannan is an easy something, na daya you can block all those da kike tunanin zasu kawo maki matsala...kou Kuma in sun gani Suka tambayeki sai kice kilan anyi hacking account dinki ba ke bace... simple..." Ya fada Mata,
"Ok Yaya...duk Zan duba Yan gidan Nan inyu blocking dinsu..."
"Good...and make sure your put your phone on silent yanda kou an kiraki bazaiyi Kara kowa yaji ba...Kuma yau kin hau online?..._doj nasan kilan by now anyi adding dinki a business group din..."
"Aa Yaya ban bude data ba..."
"Ok wannan ba matsala...the first thing now is for to do your training... Sannan da akwai abinda akeyi da ZAki dinga samun contact din mutane da yawa yanda Zaki it's business dinki on WhatsApp da Instagram..."
"Yayana ya kenan...ban gane ba..." Ta fada mashi looking at him Amma sam bata yarda Suka hada Ido ba data gan zai kalleta sai ta dauke kanta kou Kuma sai ta sauke eyeballs dinta don kar su hada Ido.
"Ki saurara kiji... it's very simple...all you ne to do spend like 20k,na farko Zaki samu Wacce take samun About 1k views are WhatsApp dinta...sai ki fada Mata kinason kiyi giveaway...tayi  maki wanna giveaway..." Confuse look ta dingayi mashi alaman Sam ita Bata Gane inda ta dosa ba,
"Stop that look and listen...kou Kuma Bari when we get to that sai in fahimtar dake..." Bai karasa ba tace
"Aa...yya pls tell me...ya akeyi hE ka samu mutane su dinga ganin status dinka Bayan ni ba kowa ke da number na ba Kuma nasan in Baku da number juna da mutum Bai iya ganin status dinka,.." ta fada mashi
"Shine nace kina iya samun number wacce take da masoya ki fada Mata sister inason inyu giveaway Kuma An biyaki...kawai all she will do is ta saka number dinki a status dinta ta fada wa mutane suyi Saving sai suyi sharing ga mutane suna fada masu suyi saving sannan suyi maki magana ta WhatsApp su fada maki inason Wacce taxi giveaway dinki...da anyi hakan ke kuka Zaki zaka ready da wayarki dyj Wacce tayi maki magana sai kiyi Saving number shi...Kuma kina counting sunan mutane da Kuma mutum nawa ya samu...a Haka har a Gama...Kinga at Long last cikin Rana daya kina iya samun over 500 contacts Kuma in kin ci saa kina da good business zasu dinga patronizing dinki... ira Kuma wacce ta fi kawo mutane sai ki Bata giveaway din..that's all...in har kina Haka every week kou month Zaki samu lots of people and your business will be booming insha Allah" Duk bayannin da Ahmed yake Mata idanuwa ta zaro ta zuba mashi  not understanding single word from what he is saying, she looks totally confused, saida taji yayi shuru sannan tace
"Yaya...I think it will be better in an Fara hakan ka sake koya min...Sam ban fahimta ba..." " Ra fada mashi, Dariya yayi Yana cewa
"Naji...Daman I can see sam.vaki fahimta ba...now yanda nake so dake is just try yanzun ki maida hankali kiyi online course dinki don I will be asking you for briefing kullum..."
"Ok Yaya..." Ta amsa mashi.
"Very good... yanzun dai Zan tafi...I want to see my friend... zamuyi waya anjumam.." ya fada Mata,
"Ok Yaya..."
"Hope Baki da bukatar wani Abu..."ta sake asking dinta kaman shi ne wanda ya saka ta a wannan condition din,
"Aa Yaya..bamu bukatar komai..." ta amsa mashi kanta kasa,
"Good..." Ya fada before ya kalli Nasir that tunda ya Shiga Bai kalleshi ba yace
"Handsome...Kai kana da bukatar komai?.." ya tambayeshi Yana kallon shi, yaron Bai kalle shi ba
"Nasir..." Ya kirashi sai lokacin ya daga Kai ya kalleshi
"Kana son komai?.. something like ice cream?.."ya tambayeshi, yaron Kura mashi Ido yayi sosai before ya sauke kanshi ya cigaba da wasanshi, Dariya Ahmed yayi Yana cewa
"Wannan yaron zai so Wasa da yawa...sai a hanzarta sakashi a kindergarten before the play gets to his brain...." Ya fada Mata, kanta kasa kawai sai smiling take, she can't just say what she's feeling right now,this  handsome good looking guy with a diamond heart is something else, his kindness is taking her somewhere, mikewa tayi dataga ya Mike sai ta taka ta bude mashi kofar ya fita sannan ya juya gareta yace
"Sai anjuma sister.."ya fada sounding very calm,
Ok Yaya...ka sauka lafiya..."ta amsa mashi kanta kasa.
"Allahumma Amin..." Ya fada Yana tura hannunshi biyu cikin aljihunshi tare da taking steps towards waje, ahankali ta maida kofsrta ta kulle tana cewa
"Oh my goodness..." Ta fada sai yaronta ya daga Kai ya kalleta ba don komai ba sai don already he is use to her talks, kou Bai iya magana ba zai dinga kallonta, she always talks to him.,kallon yanda ta kura Mata Ido tayi before tace
"Habibi...kaga yayana kou...he is so damn nice to us..." Ta fada cikin so much excitement, da sauri ta dauki wayarta ta kunna data sai taga da gaske anyi adding dinta a wani group named pretty collections 2, wanj irin murmushi ta saki tana Mai jin wani irin Dadi sosai, it's the only group on her WhatsApp account. Ahmed na fita ya wuce bangaren Ismail sai yaga he is not inside, Bai tsaya Bata lokaci ba ya Shiga Mota ya nufi Gidan su faiz.

second chanceWhere stories live. Discover now