19💚💙💜💛🧡
Damata ta biyu
💚💙💜💛🧡❤Zuwairat ummumaryam
1️⃣9️⃣
Not edited.
Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.
About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.
Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it's available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.
Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
Thanks"Mummy tace kije?" Amira ta sake fada cikin total confusion, har yanzun it seem like a dream to her, it's as if mafarki take ba gaske ba, ta Dade Bata ji such words ba,dole ya zame Mata sabuwa, ta manta rabon da taji such words, tajj ance mummy na kiraki, tana tsaye a bakin kofsr looking around, dakinta kalla ta sake dawowa ta kalli corridor din, ahankali ta saka hannuwanta ta murza face dinta kawai don ta tabbatar she's not dreaming,
"Allah yasa ba mafarki nake ba..."ta fada ahankali taking step zuwa waje, if you see her kaga totally confused person, tana tafiya ahankali sai Kuma ta Fara Sauri sosai the next thing Kuma sai ta Fara gudu gudu saboda Kar mamanta ta Dade tana jiranta,, ai Bata ci birki kofar koina ba sai na bedroom din mamanta, jikinta rawa kawai yake, yanda zata saka hannu a handle din ta bude ta zame Mata babban aiki,
"What if karya nazifa take..." Ranta ta fada Mata, she's sure it's not a lie tunda it has never happened, hannu ta daga zata bude kofar sai Kuma ta maida hannun sabida tsoro, her mother is a very nice and very gentle person but she have seen a very rough side of her that ya Zama Dole ta ji tsoron ta, inda zaa bude jikinta bazaa rasa tabo kaman goma Wanda ta bar Mata a jiki ba, inda duka na daukan ran mutum da tuni nata ran ya fita saboda duka, inda Nasir is not meant to be da tuni cikinshi zai zube don she was like tunda baa yarda a zubda cikin ba da kaina Zan zubdashi Baki haifar min shege a cikin gidan nan., That's what she will say when ever she hit her tummy so hard, there was a time that the pain become unbelievable and she have to say
"Mummy make it easy...ki dauko wuka kawai ki yanka ni....kawai ki bar dukana Haka kawai ki yankani..."take fada with so much pain with blood from her mouth and nose, she's sure if babanta is aware of the beating because Bata Ganin shi, Haka zata Yi jinyar jikinta ba kou paracetamol, before ta warke Kuma ta sake Mata wani shegen dukan, she have been with her all her life Amma she never knew she's a very hard nut to crack, it's true ka kiyayi fushin Wanda Bai fushi because ranar da ransu ya baci Basu da Kyau, yanda gabanta ke pounding yanzun kou sanda akace tana da ciki Bata ji tsoron hakan ba, she's so afraid of meeting her, kaman daga sama sai gashi an bude kofar daga ciki, ai sauran kadan ta baza da gudu saboda tsoro da tashin hankali, mum dinta na zaune daki yayinda Nasir na kasan dakinta da plate din abinci gabanshi sai ci yake, hajiya daga Kai tayi Suka hada Ido da Amira da duk ta tsure sabida tsoro, Nasir na juyawa ya ganta ya saki abunci ya mike abunshi ya tafi wajenta ya riketa, nazifa ce ta fito daga cikin bedroom,
"Ashe Nan Kika tsaya..." Ta fada Yana Mata kallon up and down,. She wonders why she's glowing like this, she feels it has something to do with Ahmed tunda har waya ta gani cikin dakinta,.
"ki Shiga Mana!.." nazifa ta kwasa Mata tsawa Sosai kaman wata kanwarta kou yarta har Amira na sake firgita don tsoro, kaman Ana janta ta fara shigan dakin mum dinta ta kauda kanta gefe guda not looking at her, Nasir ya rike Gam alaman he misses her don she's the only person he sees regularly so rashin ganinta for few hours made it seem like for days, Bai da bakin da zai ce Ina mamana Amma Kuma Yana ganinta ya ruga yaje ya rungumeta, legs dinta ya Kama tana tafiya ahankali dashi rike da legs dinta, dakin ta Shiga gabanta na dukan uku uku, nazifa na tsaye sai kallon haushi kawai take Mata, Wai shin haushin da nazifa keji is it because of the shame she bought to the family kou Kuma there is something else, Haka nan she hates her own sister, maybe it's because she's the Jewel of the family kowa Amira kowa Amira sai kaddara ya fada Mata Kuma Still she couldn't take her place.
Amira da tashin hankali ya hauta because of tsoro, tana shiga dakinta ta Fara Cewa
"Wai...na...zifa....tace.... kince...inzo" ta fada cikin matsanacin tsoro, hajiya dsu shuru tayi Tana jinta, nazifa maida kofar tayi ta rufe Amira tayi Saurin juyawa ga kofsr kaman an kawota mayanka an kulleta,
"Ki zauna..." Mahaifiyar ta tafada Mata,da sauri Amira ta zauna inda take jikinta na rawa, juyowa hajiya tayi ta kalli trembling Amira ta kura Mata ido, she knows she have every right to be so scared of her, she knows ya Zama Dole ta koma Mata dodo don wasu abubuwan da ta dinga Mata is out of anger, at that moment bataki ace ta mutu ba, kawai ta gama dukanta sai ta dinga aduar Allah yasa ta mutu kawai, she will pray Allah ya dauki ranta Kar ta tashi da safe ta sake tarar da bakin ciki Amma Ina, it is meant to be and she couldn't stop it.
"Me...nayi maki..."hajiya ta fada sounding still better kaman it happens today, Kamsn she haven't been asking same questions from the beginning, gaban Amira faduwa yayi sosai don it always starts with the question me nayi maki, then the beating will come after,
"Amira me nayi maki why did you do this to us....why....am I a bad mother?.." da Sauri trembling Amira ta girgiza Mata kai sosai
"Am I careless mother...ban jaki a jiki enough da Zaki fada min matsalar ki ba..." Hajiya ta sake asking dinta idanuwanta rufe ruf, .
"aa mummy.." Amira ta fada cikin cracking voice tana fatan jar ta tashi ta doketa as it have been a while da Bata bigeta ba, one thing is that she's a bit happy today don when ever she called her mummy sai ta hantareta dacewa don't call me mummy because in da ni mahaifiyar kice da tun fsrko Zaki fadamin halin da kike ciki. Take fada Mata Amma yau data kirata da mummy Bata ce hakan ba,
"Amira na daukeki kawa...ba daukeki ya ba aminiyata na dauke ki... you're the only one that Zan dinga Zama anxious in baki labarin abinda ta faru because of yanda na dauke ki...Amma ba ji zafi da har Zaki cikin halin loosing pride dinki baki yo kuka kuka fadamin abinda ta faru ba kikayi Shuru, it really hurts me Amira...."hajiya tafada cikin dacin Rai
"Mummy...kiyi... hakuri...Ina tsoron...Kar..." Sai Kuma ta Fara kuka tayi shuru, nasir da tana Zama ta zauna Kan kafarta kallon ta ya farayi wondering why she's crying Kuma
"Ban...San ta yanda ..Zan furta maki abinda ya faru....am sorry mummy I disappointed you...I disappointed the family...nayi disappointing kaina...kiyi hakuri ki yafemin..." Amira ta fada tana kuka, kallonta hajiya tace
"Hope you have learned your lessons...Kuma ki sani daga yau ban Kara tambayarki who is responsible for your baby...but ki sani I know you wasn't raped....duk yarinyar da akayi raping sai an sani...so if kai kanki kikayi akayi maki ciki ki sani zaa Kara baki damab going out again...if har kikayi any mistake again..." Da sauri Amira tace
"Bazan Kara mistake ba... wallahi ban karawa...in na Kara Allah ya kona ni...ban karawa .." ta fda cikin kuka Sosai
"It's your business...in kin gandama...kije kiyi rayuwa tunda nasan already kin San dadin namiji... it's your life...in ma bariki Zaki Shiga..."
"Wayyo mummy...Dan Allah ki daina... wallahi ban karawa ... banyin komai. ." Ta fada cikin kuka
"Ki sani I won't believe any word that comes out of your mouth until ranar da Kika Fadi who is responsible for the baby...shine...Amma yanzun our trust is in Ahmed not you...ki fada mashi an yarda ta dinga kaiki aiki..."hajiya ta fada Mata atakaice, Idanuwa Amira ta zaro saboda mamaki da farin ciki da Kuma wani irin feeling na daban da she can't explain,
"Mummy..." Bata Karasa ba hajiya tace
"Tashi ki bani waje..." Hajiya tafada Mata atakaice, da sauri ta Mike don she knows she can easily change her mind and decide to stop her from the job, da gudu gudu Amira ta bar dakin kou ta Kan nasir dake binta Bata bi ba ta shige dakinta da gudu tayi sujjada tana cewa
"Alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah..."take ta maimaitawa, she can't just be happier at the moment, ajiye duk wani bakin ciki tayi ta Mike ta dinga tsalle cikin dakin, ba wai because zatayi aiki kou zaa Bata albashin 55k ba kawai Donn she's stepping out, hannunta na rawa ta dauki wayarta ta Fara dailing number Ahmed because he is the only one on her dail list, kiranshi tayi tana cewa
"Pls pick yayana..." Ta fada cikin so much excitement,
